chapter 7

3 0 0
                                    

      🌈 *AkILA* 🌈

Paid book

      Elegant online writer's

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*

*بسم الله الر حمر الر جيم*

Chapter 7

Tace "  Maleek" ta fada tana zaro idanu waje "murmushi mai sauti yyi yace " mamaki kike?"  gaskiya kam saukar yaushe ?' uhmm jiya ya fada a takaice'  nayi mamakin ganinka lokacin da banyi sammanin ba munji ba dad'i sosai lokacin da labari yazo mana ka bar kasarnan abubuwa da dama sun faru masu dad'i da marasah dad'i yanzu  haka daka ganni asibiti zan wuce ban samu abun hawa dawuri ba da bazaka sameni ba.

Suman k'ansa ya shafa yana murmushi yace " hakane amma wayen ba lafiya?" dan jin tayi tana nazarin abunda zata fada masa amma ganin ya mata kure da idanunsa masu hanata yimasa mutsune yasata cikin inda_inda tace Meerah ce" cikin tashin hankali daya shiga lokaci daya yace" what! wacce Meerah din?" Meerah  daka sani yanzu haka mijinta ya kirani  ta farka daga dogowar suman da tayi, labarin komai ta bashi

hankalin sa sosai ya tashi idanunsa suka sauya launi daga fari zuwa j'a cikin bacin rai daya gaza boyeshi  yace " mesa? mesa suka kasa bata farin cikin daya dace a rayuwarta Sofiya?"
Ina Mr Habeeb din ina masayin shi da ikon da yake takama dashi suke?" ya bari har aka tsace yar shi."

shiru Sofiya tayi tana kallonsa tana hasaso wani abu game dashi, sannu a hankali ta fara kwantar masa da hankali cikin rarrashi tace " please kayi hakuri ka manta da duk abunda ya faru a baya, tabbas nasan sun cutar da zuciyoyinku domin har yanzu ba kai kadai bane kakejin wanan radad'in a cikin zuciyarka  itah mah hakan take a ko yaushe sai tayi kukan hakan.

Jajayen idanunsa ya dago ya kalleta  yace "me sa Sofiya?"

Me sa suka mana hakan
?" sunsan irin cutar da zukatanmu da sukayi kuwa?" ya fada idanunsa na cikowa da kwalla

Murmushin bakin ciki Sofiya tayi tace "  wata Alfarma zan nema wajenka don Allah ka bini muje asibitin tare"

kai ya girgiza mata alamar ah ah"
cikin tausayawa tace " don Allah fa"

kokarin tseta k'ansa yyi ya bude motarsa ya shiga ya zauna itama Sofiya  bude  Motar tayi ta shiga ta zauna sun dauki 5 minutes a zaune kafin ya tada Motar suka bar wajen.
         ______________________

Mr Habeeb na fitah daga asibitin gida ya wuce,  yana isah  ruwa ya  watsa yana fitah ya shirya cikin wando jeans fari da riga t_shirt fari  da sukayi masifar yi masa kyau  white combs ya sanya a k'afafunshi sai agogon diamond daya daura a tsinsiyar hannusa sosai yyi kyau sai k'amshi yake zubawa"
fitah yay ya shiga wata tsadadiyar bakar Mota mai kyau bodyguard dinsa na kokarin binsa ya daga musu hannu yaja Motarshi ya bar gidan da gudu rai bace saka makon masifar kiran da Khairat ke masa

Bai tsaya ko ina sai cikin gidan su,  parking yyi ya shiga  parlor bakinshi dauke da sallama, Khairat dake hakimce saman kujera taci uban Ado sai tauna cimgom take tanà lasa wayarta ne ta mike cikin tafiyar ta mai daukar hankali ta k'araso gabanshi tace" ai na zata bazaka zo Habibi na har na kusa fushi da kai"ta fada tana shafa lallausar sajen dake kwance saman fuskarshi

Murmushi ya tsakar mata hade da dage mata gyeram daya ya janye hannunta daga jikinshi yace" zamu iya tafiya?" Murmushi kawai tayi masa domin yau ta kudirta a ranta sai ta cimma burin data dad'e dashi cikin zuciyarta dake hanata tsukuni idan ta ganshi"
  (Niko nace hmmm zaki ko ci Uban ki yarinya 😂)

Fitah sukayi d'aga parlor suna murmushi, abunda basu saniba duk abunda ke faruwa a idanun Hajiya dake kallon su ta cikin labule tana murmushi dad'i kamar ya kasheta suna fitah tayi shewa tace " ana so ana kaiwa kasuwa ga wacce ke sonka kabi ka likewa yarinyar da ba sonka take yar matsiyata kawai.

Suna fitah wani babban super market ya kaita tayi shopping din duk abunda take bukata ya biya suka fitoh sai murmushi mugunta take zubawa, kallonta yyi yace " uhmm sai kuma inah zamu?" Fuska shugwub'e tace " uhmm duk inda kakeso, murmushi kawai yyi ya wuce get house dinshi da itah, suna isah hon yyi mai gad'i ya bude musu get suka shiga bayan sunyi parking suka fitah sai wani rawan jiki take tana ta  fasa cimgom t'amkar tsohuwar guzuba, suka shiga cikin parlor ta samu waje ta zauna shi kuma ya shige cikin bedroom din dake wajen, mai aikin wajen ya kawo mata drink ya zuba mata a cup yabar parlor'
kalle_kalle ta farayi ganin ba kowa  ya sata cire magani daga aljihunta ta bare maganin guda biyu ta sanya cikin drink din ta juya da sauri ta dauki wani cup ta zuba nata ta fara sha, sai gashi ya fitoh tana murmushi tace " Habibi na gafa drink din dakafi so ta fada tanà mika masa cup din baiyi tunanin komai ba ya karb'a yana murmushi ya kafa bakinshi ya shanye drink din tas ya ajiye cup din saman table ya shige dakin dake parlor' wani lallausar murmushi tayi a ranta tace " hmmm taka ta kare Mr Habeeb.

Bangaren su Maleek kuwa asibitin suka wuce suna isah direct ward din da take suka shiga ba kowa sai Sani driver dake zaune a bakin kofar sai security  dake zagaye da wajen" yana ganinsu ya fara washe baki har suka k'araso, saurin mikewa yayi yana kallonsu yace " sannu da zuwa wlh tun dazu nake ta zuba idon zuwanki shiru sai yanzu, murmushi  kawai tayi tace " wayen a ciki?" ba kowa boss ma tun dazu ya fita da alama ranshi ma a b'ace. Kallon juna sukayi da Maleek ta girgiza kai ta shige cikin dakin tana tausayin halin da kawarta ta ke ciki.

kujera Maleek ya samu ya zauna ko kallon gefen da Sani driver  ke zaune yana kare masa kallo bai yiba

Kwance ta tsameta tana aikin zubda hawaye, da sauri ta k'araso bakin gadon, Meerah na ganinta ta rungumeta ta fashe da matsanancin kuka, rarrashinta Sofiya ta farayi  harta samu tayi shiru sai ajiyar zuciyar da take saukewa, kallonta Sofiya tayi cikin kwantar da murya tace " Meerah ba kuka ya kamata ki tsaya yiba ki dage da mata addu'a kuma ki tashi tsaye wajen nemar  yar ki' ta fada tana share mata hawayen fuskata, tace" akoi bakon daya zo dubaki yana waje bari na k'araso dashi ta fada tana mikewa tabar d'akin" itadai Meerah da idanu take binta dashi harta fitah"
bata jimaba sai gata ta shigo  k'amshi turaren da Meerah tajine yasata dago idanunta ta sauri ta kalli bakin kofar wani irin bugawa zuciyoyinsu yayi lokacin da idanunsu ya sarke cikin na juna da Meerah t.........!

Last Free page

Waye tsace AkILA?"

Me kuke ganin zai faru tsakanin Khairat da Mr Habeeb?"

   Wace ce Meerah?"

meyen Alakar dake tsakanin ta da Maleek?"

Mesa Maleek  ya tafi yabar Iyalansa na wasu shekaru ba tare da waiwaye suba?

Wace ce Rozy?"

Meyen tsakanin ta da mahaifinta har take gana matsa azaba haka?

Shin AkILA yar wayen?"

Taya akayi Auren Meerah da Mr Habeeb?" Shin tana sonshi ko batayi?"

Shin dawa Sani driver yake waya?"

Wayen wanan mutun da sukaci karo da Maleek a asibiti yana waya?"

Karku manta da Abu khal da Maleek ya kashe aka dakar dashi wajen aiki?"

Nasan daiwa wasunku basu gane kan tsarkakiyar labarin yake ba  ke dai yar uwa biya naki don samun  amsoshin waen nan tambayoyin.

Dan darajar Allah karki min magana idan baki shirya biyaba.

Mrs Ahfat ce ✍️

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 07, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

🌈 AKILA 🌈Where stories live. Discover now