chapter 5

0 1 0
                                    

               🌈 AkILA 🌈

Paid book

      ✨Elegant online writer's ✨

بسم الله الر حمر الر جيم

Chapter 5

Tace " masoƴi wai mesa kaƙe son wahalarda zuciƴar da take sonƙa da ƙaunar kane Babyn?  ta fada a shugwb'e tana shigewa jiƙinsa.

tsaƙi yaja ya tureta ta fada saman kujeran ya mike yana jifarta da wani kallo daƙe nuna zallar bacin rai  ƴace "  baƙida hankali ne?"  wacce irin yar jaƙa ce ke? mara tarbiƴa da kamun ƙai a haƙan zan soƙi har naƴi sha'awar Aurenƙi?" ya fada ƴana nunata da hannu.

miƙewa taƴi tana murmushi tace" Hhhhhh a haƙan kuma zaƙa Aureni ƙo kanaso ƙo bakaso, ka duɓeni daga sama har ƙasa me na rasa? me kaƙeson ajiƙin ya mace wanda ni bani dashi?" ta fada tana jujjuƴa jiƙinta.

tsaki yaja ya dauƙi key din motarsa yana ƙokarin ficewa daga parlor tasha gabansa da sauri tace "Ina kuma zaka bamu gama maganar ba? tsaƙi ƴaja  ƴa ratsata zai wuce da sauri ta ƙamame  hannunsa tace" ba fa inda zaƙa  sai  munƴi mgn".  hannunshi ya fisge ya dauƙeta da lafiyaƴƴen  mari daya sata fadiwa saman ƙujera,  yace " wlh ƙi fita daga idona idan ba haƙaba sai na nunami ƙo ni waƴen wawiƴa mara tarbiƴa wlh ƙo ace matan duniya sun kare dana Aure ki gara na gummace na mutu ba Aure.

Khairat dake dafe da kunci ta tanaji ƙamar fatar wajen ya tsabule sabar radad'in da takeji ne, ta miƙe tsaye tace" nika Mara  Habeeb toh wlh na rantse da Allah sai ka Aureni dole tunda harƙa daga hannu ka Mareni"
ta fada tana  bubbude button din  ƙaramar rigar daƙe jiƙinta nan taƙe manyan brest dinta suƙa fara banyana tana jan hannun rigarta tana ƴagawa ƙadan². sauri ƴa rintse idanunshi yyi zuciƴarshi na bugawa da ƙarfi  ambaton sunan Allah ƙawai ƴaƙe a zuciƴarshi.
ƙokarin barin parlor   ƴake da sauri, ai ƙuwa tasha ga banshi tana wargaza suman ƙanta tace" wlh ƙo ka aminci da duƙ ka buƙatuna  ƙo naima sharri aciƙin gidanƙu kaima ƙasan abunda zai biƴu baya ai Mr Mabeeb, ta fada tana matsoshi hade da zame rigar jiƙinta a hanƙali.

  zuciƴarshi sai tafasa yaƙe, yanaji ƙamar ya shaƙe yar banza sai ta mutu ƙo zaiji sauƙin abunda yaƙeji, amma ƙuma yana tsoron sharrin da zata iƴa masa ƴasan halin Khairat zata iƴa aikata ƙomai ba damuwarta bane shiƴasa yafi tsanarta a duƙ ciƙin ƴan Uwanshi  gashi tanason ta zame masa masifa a rayuwarshi.

idan Hajiƴa ta sauka ta samesu a haƙa tabbas ba abinda zai iƴa ƙare dashi domin goƴon bayanta zataƴi, gara yasan tayi yabar gidan ƙafin shedan yaƴi galaba a zuciyarshi ƴa aikata abunda bai ƙamata ba sbd tun jiƴa ƴaƙe fama da  mugun feeling domin shi mutunne mai yawan bukatuwa  tunda idanunshi suƙaƴi arba da manƴan brest dinta ƴakejin shi a wani ƴanaji but tsanar da yaƙemata ya hanashi darsuwa a zuciƴarshi.

murmushin mai hade da bacin rai da mugunta yaƴi yace " h..a..b..a khairat meyen haƙa idan Hajiƴa ta sauƙo fa?" please ƙi rufamin asiri ƙi mayarda rigarƙi  duƙ abunda kiƙeso ai sai muƴi mgn ƙo.

murmushin jin dad'i tayi tace" toh shikenan zan mayar amma da sharadi  duƙ abunna na nema baƙamin ba wlh sai nama sharrin da zai sa Hajiƴa sai ta......" please ƙi dakatar da mgnr nan haƙa, oƙay"ta fada fuska dauƙe da murmushi ta maƴarda rigarta tace" 4 na yamma ƙazo ƙa kaini  shopping daga nan zan fadama duƙ abunda nake buƙata Mr Habeeb. bai ce komai ba ya wuce ƴa bar parlor rai bace har idanunshi sun sauƴa launi  duƙ duniƴa babu macen data isah ƴa ƙaita wani waƴe sai Meerah, tabbas dole ma ƴaƴi maganin yar isƙa da wanan tunanin ƴaja Motarshi  yabar gidan.

Da safe  gabaki daya Ilahirin gidan sun hallara a dining Area suna cin abinci banda Maleek dake zaune yasa abincin a gaba sai juya spoon  yake, kallonsa Umma tayi tace " lafiya kuwa Maleek na ganka wani iri ba kacin abinci?" Murmushin yake yyi yace" nothing" ka tabbatar?" K'ansa ya d'aga yana kai spoon din abinci bakinsa.
A haka har suka Kammala cin abincin su ciƙin nishadi, banda Maleek daƙe jinsa wani iri"
Bedroom dinsa ya wuce yyi wanka ya shirya cikin wando da riga masu kyawun gaske sai kamshi yake zubawa, parlor n ya sauƙo ya samu Umma da Munirat suna lallaba kaka data tashi suje asibiti a duba lafiyar kafarta  Amma taki sai tirjewa take itafa ba inda zataje aja mata kafa"
K'arasowa yyi ya zauna kusada ita yana kallonta yace," ya a kayi ne Matar naga sai babbata rai kike waya tabamin ke?" Ya wuci yaran nan da suka addabi rayuwata wai naje a dubani bayan nace musu na warke.
Lahh! Yaya ba haka bane yanzu fa nagan tana dingisawa Munirat ta fad'a da murmushi a fuskarta.
Kallon kakus yyi fuska shugwub'e yace "  tashi muje adubamin ƙe ƴar tsohuwa banson wani abu tasamarmin ƙe, ya fada yana ƙokarin miƙarda ita, tsaƙi kakus taja ta ƙalli su Umma tace " ƙunji dadi ƴanzu ai tunda ƙun hadani dashi Likitucin nan ba mutunci bane dasu yanzu sai su jawa mutun kafarshi da karfi kamar sun samu itace"  Su Umma dai murmushi kawai suke  har suka fitah daga gidan tana ta masifa.

     ahanƙali yake driving har suƙa isah wani tsadadd'en hospital daƙe garin Lagos, ƴa samu waje ƴaƴi parking  ya fitoh a hankali ƴa budewa kaƙus kofa ta fitoh tana masa tijara ƴana murmushi, office din Dr Aliƴu suƙa shiga da sallama ƴana ganinsu ƴa miƙe ƴana murmushi ƴace " wa naƙe gani ƙamar soja mazan fama?"  murmushi Maleek yaƴi ƴace " liƙita bokan turai " ya fada tare da bashi hannu suƙa gaisa, Maleek yace " wai meka samune mutumin naga sai sheki kake kamar sabon Ango" dariya dukansu suka sa  yace " waya sani ko sabon Angon nake" dariya maleek yace" da gaske mutumin dariya kawai yyi yana gaida kakus yace " ya kafar taki?" da sauki dan nan, amma kaga suka sani a gaba sai na tsake zuwa wanan asibitin nan naku" dariya  Dr yyi yace "duba miki kawai zanyi yau" yawwa ko kaifa ta fada tana murmushi

duba mata kafar Dr Aliyu yayi ganin ba masalar komai ne yasashi bata wani mai din da zata rinka shafawa a kafar. godiya sosai maleek ya masa, kafin sukayi sallama suka fitoh tare ya mutsu rakiya,  suna cikin tafiya wata nurse ta fado gabansu tana haki tace " Dr Madam ta farka sai dai tana wasu abubuwa k'amar bata cikin hayyacinta munyi iyakar kokarin mun dakar da itah abun ya citira.

Cikin tashin hankali yace " jeki hadamin Aluranta ki hada harda na bacci ki kawomin da sauri" da
toh ta fada ta wuce cikin sauri, kallon  Maleek Dr Aliyu yayi yace " Abokina zamuyi waya ya fad'a yana mika masa hannu shima hannu ya basa sukayi sallama kowa ya wuce, tsanda suka isah parking space ya tuna daya bar key car dinsa a office.  Tsaki yaja kakus tace " ya ya?"  yace " ya  yabar key dinsa a office din Dr Aliyu bari ya dauko" da toh ta amsa masa ya wuce da sauri, har ya kusa kai wa office din Dr Aliyu sai kuma ya tsaya,  jin hayani yayi yawa a d'akin daya ga nurse din dazu ta fitoh.
haka kawai yaji zuciyarsa na sun ganin wace matace wanan a hankali ya fara takowa zuciyarsa na bugawa har ya k'araso bakin kofar ya sanya hannunsa zai bude sai kuma z.........!

Mrs Ahfat ce ✍️

🌈 AKILA 🌈Where stories live. Discover now