chapter 6

1 0 0
                                    

            🌈 AKILA 🌈

Paid book

      Elegant online writer's

بسم الله الر حمر الر جيم

Chapter 6

            A hankali ya fara takowa zuciyarsa na bugawa har ya k'araso bakin kofar ya sanya hannunsa zai bude kofar kamar daga sama yaji ana kiran sunansa, tsakin kofar yyi ya juyu  ganin wake kiransa haƙa.

wata matashiyar budurwa ce ya gani tana bin bayan yaron suna gugu shi taƙe ƙira  so take ta kamashi amma yaki sai zille mata yake.
tsaƙi  kawai ƴaja ya shige cikin office din Dr Aliƴu ya dauki key dinsa ya fitoh har lokacin matar bata dai  na abubuwan da taƙe ba. tsintar ƙansa yaƴi dajin haushin ƙukan da taƙe, har ciƙin zuciƴarsa baya son jin Mace tana ƙuka musamman ma irin wannan ƙukan dake taba zuciƴa,  tsaƙi ƴa kuma ja ƴana ƙokarin barin section din suƙaƴi karo da wani har wayarsa ƴa fadi ƙasa, da sauri mutumin ya dauƙi  waƴarshi  ya wuce da sauri ƴana wai waƴowa, Maleeƙ dake tsaƴe ƴana ƙare masa ƙallo ne ƴa tabe baƙi a ransa ƙuwa tunanin maganar da mutumin ƴake, yakeƴi duk da bai gane mgnr ba amma daka ga yanaƴin  mutumin zaka fahimci bashi da gasƙiƴa, kai ƴa kada ƴa wuce.

  ciƙin sauri ƴa karaso parking space din ya samu kakus zaune inda ya barta, murmushi yyi yace " am very sorry Matar na barki zaune" Ja'iri dole kace haka ai tunda ka shanyani  daga zuwa dauko abu kaje ka wane dad'e, da har shirin tafiya ta ma na bar ka. Zaro manyan idanunsa yayi yace " ina zaki kibar mijin ki bayan tare kuka zo so kike ace mijinki baya baki kulawar data dace ko."
dariya tayi tace " ah toh mijin shi ya janyo ai" ta fada tana mikewa tsaye, murmushi yyi ya bude mata Motar ta shiga ya rufe shima ya zaga ya shiga ya tada Motar suka fice daga asibitin.

Mr Habeeb  na fitah  get house dinsa ya nufa, koda ya isah wani hadedden waje ya shiga ya zauna me aikin wajen ne ya kawo masa wasu abubuwa ya ajiye masa a gabanshi ƴa fita daga wajen daman aikin shi kenan agidan, saurin dauka yyi ya fasashi saman table ya fara diba yana sawa a saman hannuncin sa yana shaka hade da furzarda iska daga bakinshi yana dan Marin kansa kamar wani tabebbe, a haka ya rinka shaka har sanda yaji ya dawo dai_dai kafin ya mike  da ƙyar  ƴa wuce bedroom din daƙe wajen  ƴa fada saman bed ƴa ƙama aikin bacci.

bai tashi farkawa ba har 2:00 pm ya mike da k'yar ya shiga toilet ya watsa ruwa ya fitoh ya shirya k'amar yanda yazo, wayarshi ya dauko ya samu 10 miss call din Dr Aliyu da sauri yabi kiran amma bai  dauka ba  tsaƙi ƴaja ƴa fitah da sauri  Motarshi ƴa shiga ya wuce asibiti.

Ko da ya isah office din Dr ALIƳU  ya wuce bai samesa ba sai  wata nurse din daya samu ita ce ta fada masa ƙomai baice ƙomai ba ƴa wuce room din da taƙe ciƙi, turu ƙofar ƴayi a hanƙali ƴa shigo  kwance ya ganta ido biyu sai hawayen da take idanunshi ƴa rintse ciƙin danna abunda ƴa taso mata ƴa ƙaraso kan bed din da sauri , ƴa  zauna gefenta ƴa zuba mata idanu na wasu  minutes a hanƙali ƴa zauƙe ajiƴar zuciƴa cikin damuwa ya kira sunanta, a hankali ta dago da jajayen idanunta da suke cike da kwalla ta zubasu a ƙansa  saurin tsunƙuƴar da ƙansa ƙasa ƴƴi sakamaƙon  mummunan fad'uwar gaba  daƴaji lokaci daƴa zuciyarshi  ta  wani chakude masa da bai san dalili ba.

hannunsa ƴa sanƴa ya jawota jiƙinshi ai ƙamar jira taƙe ta fashe masa da ƙuka mai tsuma zuciƴa  rungumeta yaƴi gam ajiƙinshi ƴana lallashinta harta samu taƴi shiru sai ajiƴar zuciƴar da take ƴana shafu suman ƙanta da suƙa baje a gefen fusƙarta, ciƙin murƴar damuwa da nuna ƙulawa ƴace "please ƙi daina  zubar min da hawaƴenƙi Meerah zafinsa naƙe sosai ciƙin rai na
radad'insa  ba mai iƴa gushewa bane, tabbas rashin AkILA a wajena t'amkar rasa wani tsashi ne daga rayuwata duk abunda zanyi ko meyen indai ƴar mu zata dawo garemu zanƴi itace  farin ciƙimu bazan taba bari wannan farin ciƙin ta barmuba har aba daba. ƴa fada a marairaice ƙamar mai shirin ƙuka.

ƙara shigewa jiƙinsa taƴi  ta fashe da kuka mai tsuma zuciya a hankali tace" Daddy AkILA mesa? mesa suƙa zabi su dauƙi  AkILA me ta musu ƴarinƴa ƙarama gashi ƙo magana bataƴi amma suƙa zabi rabata da farin ciƙinta ƴanzu ƙo a wani hali taƙe ciƙi? taci abinci ƙo bataci? nasan ƴanzu haƙa tana can ciƙin baƙin ciƙi wata ƙilama ƙuka taƙe please ƙa taimaƙa ƙatsu cutar min da yata itace farin ciƙina bazan iƴa jurar tashinta ba don Allah."

    cike da tausaƴinta ƴace" insha Allah ƴar mu zata dawo hannun mu nan bada dadewa ba  binciƙe aƙe ta ƙo ina za a ganita duk wanda ƙe da hannu a tsaceta kuma zai ƙarbi  huƙunciƙ
ƴanda ya kamata ,ƴanzu dai ƙi daina ƙukan nan haƙa banason shi ƙinji ƙo?" batace ƙomai ba taci gaba ƙukanta tana shassheƙa  sun dauƙi loƙaci a haka har bacci ƴa dauƙeta daman tunda aka mata allura bata samu bacci ba, ƙwantar da ita ƴƴi ƴana murmushi ƴa sumbaci goshinta ƴa fita daga daƙin ƴa samu  Sani driver zaune sai zare idanu ƴaƙe, ƴana ganinshi ƴace" boss madam ta farƙa Allah sa dai aciƙin mutanen aƙoi wanda taga fusƙarshi?" tsaƙi ƴaja ƴa wuce abunshi tabe baƙi Sani ƴƴi ƴace " gaji dashi dai ƴarinya dai Allah zai baƴƴanata ƴa fada ƴana fitar da wayarsa daga aljiwunshi  shima ƴa kara gaba.

Maleek ƙuwa gida ƴa ƙomar da kaƙa kafin ƴa fice zaga gari ƴana ciƙin tafiƴa idanunsa suƙa sauƙa kan Sofiƴa daƙe tafiƴa sosai mamaƙi ta ƙamashi  ganinta da ƴƴi, guri ya samu yyi parking ya fitoh daga Motar ya k'araso gunta da sallama,  jin muryar mutumin da bazata taba mantawa dashi bane ya sata juyuwa da sauri tace.......!

Mrs Ahfat ce

🌈 AKILA 🌈Where stories live. Discover now