Shimfiɗa

702 31 14
                                    

On 31/8/2022
God willing, the book will start in this month, Littafin DARE DA DUHU. Wanda marubuta guda uku, suka haɗu a kansa domin faɗakarwa dake cikinsa. Labarin mai cike da, Soyayya, ladamar rayuwa, auren wata guda yaja ya kaisa zuwa ramin da zai iya binne kansa ciki. Ta tafi ta barsa da kewa.

ABRA

Her year, nineteen

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Her year, nineteen. she has a hearing loss, Ta rasa iyayenta tun tana ƙarama, Auren soyayya tayi dashi, amma ya mai dashi Redemption marriage. She died, of breast cancer. Nasan zaka so ni wata rana, a lokacin da bana raye! Zakai ladama.

 Nasan zaka so ni wata rana, a lokacin da bana raye! Zakai ladama

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

S.P Adnan
Ba Sonki nake ba, fansar ran mahaifiyata zan, wannan dalilin yasa na aureki Abra!
I hate you, I don't love you, I will never love you in my life
Abra was gone, ta mutu ta bar masa ɗan tada haifa masa, a lokacin daya kamu da Soyayyar ta, yaya zai? Ƙilan ya haukace ko kuma ya mutu shima.

P AdnanBa Sonki nake ba, fansar ran mahaifiyata zan, wannan dalilin yasa na aureki Abra! I hate you, I don't love you, I will never love you in my lifeAbra was gone, ta mutu ta bar masa ɗan tada haifa masa, a lokacin daya kamu da Soyayyar ta, yaya...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

New Abra.
Wannan Abra ce, Abul matata ce Abra zan mutu idan baku bani matata ba, daman nasan Abra ba zata mutu ta barni ba.
"Kuut" nice matar taka? Malam waye kai daga ina? Ni da nake a ƙauye ban taɓa zuwa birni ba mene haɗina da Bature, wallahi bana sonka, idan kana son ka aureni kazo ka nome min duka gonaki na guda goma!.

Tafiyar ta musamman ce, wannan Labarin na DARE DA HUDU. zai zo ƙarshen marubuta guda Uku.

Na'ima Sulaiman Sarauta
(Nimcyluv)
Ayushercool
Zee kumurya.
Paid book
#300
08119237616
Follow My Acct.
Kayi comment game da ra'ayin ka, a fara yanzu? Ko kuma kuna da wata shawara akan littafin ko marubutan?
Comment ɗin ku, shine ƙarfin gwiwar mu. Kuyi adding a library naku.

Brightest pens of
Nimcyluv
Zee kumurya
Ayushercool

DARE DA DUHUWhere stories live. Discover now