16

1K 26 4
                                    

*ƘAZAMAR AMARYA*

Na
©®Rahma Kabir MrsMG.
Wattpad @rahmakabir

Page 16.

*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176  domin karin bayani,  maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa,  yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka   fara amfani da   maganin zaki ga sauyi,  domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari  2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye!  infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_

_Muna sayar da supplement gangariya  irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*

Sakina ƙarasa shiga ciki tayi dan ba zata iya juyawa ba, kuma ta san koda ta koma ba zai fasa yi mata faɗa ba dan haka ta tsaya a ƙofar falo ta buga, Murja ce ta buɗe tana ganinta ta saki murmushi ta gaisheta, Sakina cikin sakin fuska ta amsa tana cewa.

Mamanku tana nan kuwa.?

Eh bari na kirata ki shigo ciki.

Cewar Murja sai ta juya da sauri ta nufi ɗakinta maman, Sakina ta shiga ciki ta samawa kanta gurin zama a cushing, ba jimawa maman Murja ta fito daga bedroom ɗinta cikin fara'a ta zauna rana cewa.

Baki fushi dani ba ban samu leƙowa ba ganin amarya.

Haba dai Maman Murja nice ya dace na shigo na fara gaisuwa tunda mutuwa tafi ƙarfin wasa, ina kwana ya yara da kuma ƙarin Haƙuri, Allah ya jikanta da Rahma ya gafarta mata.

Ameen ya rabbi, yara duk ƙalau muke, ya haƙuri da juriya dan nasan kina cikinsa.

Alhamdulillah muna ta fama, kinsan namiji ya ƙara aure dole sai ka bashi lokaci kafin ya dawo hayyacinsa.

Hakane, dama wlh ina so mu haɗu muyi magana, dan haka tashi muje ɗakina dan maganar sirri ce.

Cewar maman Murja tana miƙewa cikn murmushi, Sakina ta miƙe itama tabi bayanta zuwa ɗakin, a gefen gado suka zauna maman Murja tana duban Sakina.

Wai maman Mufeeda kafin auren Hamid kin niwa kanki mafita kuwa? kin san fa mazan nan sai ana yi ana maganinsu gudun wulaƙanci.

Ban fahimceki ba maman Murja kiyi mini dalla dalla.

Hmmm kin san Allah Sakina yadda kika ganni nan ban zauna haka ba shiyasa kika ga har yau babansu baya maganar ƙara aure, dan ba zai yuwu na gama shan wahala akansa ba wata banza tazo ta shiga tsakaninmu ba, shiyasa tun wuri na nimawa kaina mafita wanda ko aure zai ƙara bai isa ya yi mini iskanci ba. Mace yanzu ko ita kaɗai ce a gidan miji yana da kyau ta nima maganin mallaka ta kame mijinta da kyau ta yadda zai riƙa yi mata biyayya akan komai, shiyasa naga wautarki da kika bari Hamid yaje ya ɗauko miki kishiya, amma ko a yanzu ba zaki yi ƙasa a guiwa ba, ki tashi tsaye ki nimawa kanki 'yanci dan na tabbatar wlh sai kinga sauyi a gurinsa saboda gigin aure yana ɗibarsa.

KAZAMAR AMARYA Completed Opowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz