WANI GARIN...... 5

426 28 0
                                    

🍚 *WANI GARIN*🍚.....


*HUMAIRAH BASHIR MELODY*


*Need your prayers pals I'm sick I wish everyone happy sallah*....



           5

Tashi yayi a fusace fuskarta ta dume da doyi haushi Ya isheshi yace "Wat!!!  Lallai ne ma wannan yarinyar nitayiwa haka ba laifinta bane gidansu naxo yeah she every right kaina Amma saina koya Mata hankali" tashi yayi yashiga ciki yace a bashi sabulu haka baba duduwa ta dauko omo hakanan Ya wanke fuskarsa Amma dayake Mutum ne me shegen tsantsani hankalinshi Yaki kwanciya gashi Duk ciwo jikinshi bai karasa warkewa ba.

Misalin bakwai na dare duduwa tabata abincin bako ambil ta buga kasa tace Sam babu inda Zata saida akayi mata tsaye kannan ta dauka ta nufi inda yake tun tana jin tsoro har tadaina ji tashiga ta ajiye ganin idanun *King* a rufe zata fita kenan Ya chabki hannunta yace
"yau karshen rashin kunyanki yaxo karshe saina zaneki gobe zakisan darajar bako".

Bulala Ya dauko yafara tsula mata a jiki tafara ihu yace Idan kika sake magana Koh ihu saina fasa miki baki,  Ai tuni ambil ta guntse baki yaci gaba dacewa "Sannan Daga yau kikoyi Yin sallama kuma naga alama tun zuwana gidannan bantaba ganin kinyi sallah ba" magana daya king saiya zuba mata bulala.

"Yoh niban iya sallah ba kuma Allah ya isa dukan dakamun, mugu kawai kuma Kar kayi tunanin Ka riken hannu yanzu zanma tofin yawu," .

Tana magana tana kuka saboda babu wanda ya taba dukanta tun haihuwarta zuwa yanzu.

Matse mata hannu yayi yace "naga alama bakida kunya yau har gaban duduwa zankaiki kisake fadin abunda kikace da tafiya zanyi saboda Ke me kan goruba Zan tsaya saina sake miki zama".

Kamata yayi Sai wajen duduwa ganinsu tare yasata tashi daga kwance.

Lafya yaro hala ta zubarma Da abinchi? Kada kai yayi yace  "baba meyasa tarbiyan Ambil ya baci batada kunya kwata kwata meyasa kuke wasa da tarbiyan ta a matsayin Mace matar wani kiyi hakuri baba Matukar baa tsawatarma ambil wata rana a kanku zata Kare Koh babu islamiyya yaci ambil ace tana sallah amma babu kin ganta rashin kunya tamun".

Salati tayi ta godewa ubangijinta tace da fillanci
,"Wato Ke bakida kunya Koh bakison bakoba to maza kibashi hakuri kafin in miki duka" baba nidai bazan bashi hakuri ba Harda dukana yayi Fah Ka Mari ga tsinke jaka naki,  Duk Da fillanci take magana kwatsam saiga malam sani Ashe yaji Duk abunda ake ciki Ya dakama Ambil tsawa yace
"maxa tsugunna kibashi hakuri" hakanan tayi yadda yace dayake tafi tsoron malam sani akan duduwa, shiko king wani dadi yaji lokacin Da ambil ta bashi hakuri Amma kwata kwata Ya tsaneta.

*Bayan Sati Biyu* King yaji sauki Ya sanarda malam zai tafi inda yafito Wato Zaria, malam yayi matukar jin dadi Da Allah yaba king Lafya yace
"Yaro Kai Mutum ne ban taba ganin adalin Mutum irinka ba mai sanin girman mutane tabbas Zanyi maka kyakkyawan kyauta wanda Insha Allah zai zama Abun alfahari a gareka" .

King yayi dariya yace babu abunda zaka nema wajena Ka rasa nimai biyayya ne a kowani Hali.

Malam sani yace
"babu damuwa Bayan sallah azuhur Saika wuce Koh" yace "Eh"
Nidai zuciyana bugawa takeyi mezai faru Ni Humairah gani har yanzu a Kauyen runhu,  Bayan anshiga sallah an idar Ashe Malam Sani yasanarda liman kan zancen auren king Da Ambil mutane aka zauna King zai fita akace yadawo liman shine wakilin King.

Anfara daura aure wani abune Ya doki kunnen king *An daura auren Sarki da Ambil akan sadaki naira dubu biyar da Dari bakwai da hamsin* saida cikinsa ya murda saboda tsabar far gaba jiyayi kansa Ya kwance salati kawai yakeyi har aka gama king bai San me akeyiba.

Anata Mika mishi hannu Shidai kawai Mika Hannun yakeyi, har sukaje kofar shingen malam sani King ya daga idanunsa sunyi jawur a tunaninsa inaxaikai ambil bacin yanada mata taya zai kai Ambil gidansa a matsayin mata mezaicewa Arfat mexai sanar Da ita gata da mugun kishi nashiga uku Ni King.

Malam sanine Ya dafashi yace
"Nasan tunanin da kakeyi yaro Insha Allah babu abunda zai faru kaine kadai zaka iya tarbiyantar Da Ambil Sannan Ka sake mata rayuwa shekarar ambil goma Sha daya yanzu lokacin dana tsinceta tanada shekara takwas a kiyasi"
Zare ido king yayi yace "Malam kana nufin ambil yar tsintuwa ce?  Ba yarka ta cikinka ba? " malam yace kwarai Ambil marainiya ce shiyasa na Baka ita amana Karka sake ambil tayi kuka ta dalilinka Karka sake ambil tayi kunci ta dalilinka Ambil batada uwa uba yan'uwa yan fashi suka kashe iyayenta.
King Ya dafa kai bayajin zai iya farantawa abunda Ya tsana a rayuwarsa Wato Ambil, king yace baba meyasa Ka yankemun irin wannan hukuncin batareda Ka nemi shawara naba? Inada mata inda na baro king yashiga wani Hali wanda nikaina saida na jiye mishi rayuwa da ambil a yadda take karamar Yarinya.


Comment dinku shine Karin karfin gwiwa na Aisha HUMAIRAH tana sonku tana kaunarku akoda yaushe Kune jigon tafiyanta LOVE YOU ALL JUMUAT MUBARAK.

WANI GARIN YAFI GABAN KUNU....... Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang