WANI GARIN.... 10

1K 45 10
                                    

🍚 *WANI GARIN*🍚.....


*HUMAIRAH BASHIR MELODY*

          10

Indomie yadafa Yasa a food warmer Sannan Yasa cikin basket yayi boiling kwai Ya bare yahada Ruwan zafi yasa a flask Ya Shirya komai ya dauka zai fita yaga Arfat tsaye zai wuce tace "Dakata king bansan mekake nufi ba Tunda Ka aureni yau shekara biyar Baka taba boiling mun Ruwa ba Koh Ka dafamun abinchi ba Amma Sai gashi akan waccan yarinyar kana rawan jiki Allah zai tona asirinka wata rana" king yace
"matsa in wuce"
"yau Saika ajiye Nima na Debi rabona" bigeta yayi Ya wuce Har yakai kofa yace
" *Kisani Dan hakkin dakika raina wata rana shizai tsole miki idanu*".

Arfat bak'aramin haushi tajiba ta shiga daki tayi kuka ta debi kaya Sai GYALLESU, inda taje kai karan king hajiya bakaramin haushi tajiba tace kiyi maza kikoma gida zankirashi ambil tabar gidanki tagama kwanciyan hankalinki shine nawa karki damu kinji Arfat.

Tana fita hajiya takira king tace tsnason ganinsa cikin gaggawa yace Toh, cikin ikon Allah ambil bakaramin sauki tasamu ba Amma saidai wani hanzari ba gudu ba data fara magana rumi rumi saita kauce hanya nan Hankalin King ya tashi wajen likita yaje yace "Doctor help me Meya samu amanar Da akaa damkamun?" likita yace "Karka damu zata samu sauki insha Allah daman nasanar dakai komai Jiya so Sai anyi hkr cigaba Dasha Magani kamar yadda Na tanadar Sannan a kula Da ita sosai zaku iya tafiya yau".

King Yaji dadi kwarai yayima likita gdy Sannan suka tafi basu zarce Koh inaba Sai gidan hajiya, Hajiya na ganin ambil gabanta Ya fadi tace "Sannunku maraba lale daman wannan ce ambil Lallai Allah yayi baiwarsa anan kuzauna ambil yajiki Dafatan kinji sauki" ambil tayi murmushi tace "naji sauki Amma likita bai biyomu ba wai shi baiya zuwa inda mutane"  hajiya tarasa inda ambil ta dosa king yace lami kushiga wajen NEEHLAH kafin ingama Haka tarike mata hannu suka haye Sama.

Harsaida suka kule hajiya tadaina kallon ambil ta juyo tace "king A gaskiya inason ambil kwarai inasonta fiyeda tunani mazai Hana kabani ita in hada da neehlah suzama biyu? Kodan samun kwanciyan Hankalin matarka Arfat".

Wato karana takawo miki Koh? Toh bazan baki ambil ba sainaga iya gudun Ruwan Arfat hajiya ambil batada matsala Da Arfat hasali Ambil tana gefen lami Amma tadamu kanta hajiya Zan baki ambil Amma ba yanzu ba kiyi hkr ".

Shuru ne ya ratsa hajiya tace "Daga yau ambil tadawo gidannan daxama fakat Inaso Ka kwaso mata Duk belongings dinta ga neehlah tasamu abokiya Saika Shirya sata a  school Don ta zama cikakkiyar daliba kaje Allah yayi maka albarka".

Albarkan Da hajiya ta Sawa king shiyasa king jin dadi yace ngd hajiya Allah yakara miki Lafya ya baki ikon riko Amin sukace gaba daya.
Komawarsa gida keda wuya shida lami ya wuce bangarensu Da shigarsa yaji shuru yayi kiran Arfat Amma shuru chan kasan ransa yace
"matsawar yarinyar nan gida Ta tafi Toh tasa a ranta bazani Biko ba saboda bada yawuna ta fita ba Har dare ya tsala babu Arfat bsbu labari yakuma Ki kira, Arfat zaune tayi tagumi Adan gurgurarren dakinsu Dakoh silin babu baba Karima sai fada take mata akan ta tashi ta koma dakinta shine rufin asirinsu baki daya Amma tace Sam wai ita Zataja aji batasan cewa mazan yanzu Kiri's suke Jiraba.

Mahaifin Arfat ne yadawo yaganta zaune ya zare ido cikeda mamaki yace "Wato so kike kitonamun asiri Koh toh k'aryarki tasha Karya baki isaba Wallahi kinyi kadan Dan kari shi Amir din yace kidawo gida Koh Koh wani abunne yafaru? "
Arfat tayi tsuru Kamar Ruwa ya cinyeta tace "Baba wata yarinya yafa kawo gidan nikuma ban yarda Za zamanta ba Gaskiya inhar bazai kaita wani wajeba bazan komaba" baba karime tace kaji haukar ba kaji irinta Koh keda dan'uwanki Har sai anjiki?  Amma kinyi  asara kuma Duk malam kai kake barinta kake sata wani Abun ku kuka sani Wallahi Ruwa yakusa karewa Dan Kada.
"Ke tashi kin manta kudirinmu ne?  Shine kika Dawo tashi muje kuma yarinya kamar tabar gidan Tunda bana ubanta bane".

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 10, 2017 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

WANI GARIN YAFI GABAN KUNU....... Where stories live. Discover now