WANI GARIN..... 9

355 11 0
                                    

[9/5, 12:54 PM]  MELODY 🍚 *WANI GARIN*🍚.....


*HUMAIRAH BASHIR MELODY*

           9

Suna sauka Arfat tayi daki shiko yayi inda ambil yana shiga dskin wani wari Ya doki hancinsa tuni ya toshe yakira Lami ya hauta Da fada
"inace kenaba kidinga Lura da ita Amma kika Barta hk Toh kisani nakusa sallamarki Koh wanka bakiyi mata Toh kisani akan Ambil bake ba Wallahi Har Arfat Zan iya shata muku Layi matsawar bazaku gyrata taxama Mutum ba jibeta yadda take bacci dubi daki ambil tsnajin magana ba kurma bace Duk yadda kika koya mata abu Wallahi saita dauka don tanada baseerah ba irinki bace kisani maza ki gyra dakinnan afesa turare anjima zamu HUMAIRAH fashion wears musiyo mata kaya wanka Sau uku a rana wanke kai kuwa Duk sati Da kitso abinchi abaki zaki bata Sannan kidinga lallashinta".

Fuuuuuu!!!!!!
Ya fice yabar lami tsaye tace Toh aiki yasamu gwari daman Haka king yakeda masifa Meye halak'arsa Da ambil saina tambaya Tunda Har tana neman fin matsayin matarsa.

Tashin ambil tayi ta cire mata kaya tashiga Da ita bayi tayi mata wanka takaita dakinta, tadawo ta gyra daki Sannan ta Shirya ta Sai wajen wanke kai  suna dawowa king yayi bacci Ya hantse sai Humairah fashion wears inda aka siyawa ambil kaya itakoh ranan Kamar ansa mata kwado Da mukulli a baki.

Kaya Harda Arfat aka siyawa dukdai Ya kwatanta adalci tsakaninsu Tunda Duk nauyi a kansa ne, Bayan sun Dawo gida Arfat takasa gane ambil taga Sai wani shining takeyi tana walkiya tuni wani haushi ya Kamata ta dakawa Ambil tsawa "Ke ubanme yakawoki inda nake maxa Bacemun Da gani kinyi Da wani gashi kamar wata yar bararoji".

Ran king Ya baci yarasa yadda Zaiyi yace Ambil maxa Ki kwashe kayannan lami kuje Sai anjima Ki kula sosai Da aikin dana baki, Toh tace ambil kuwa takasa cewa komai Ruwa ya daki babban Zakara Ashe zaxxabi ne mai mugun zafi Ya damketa Bayan tafiyansu ambil tafara mimmikewa idanunta suna kakkafewa Da gudu lami ta fita domin kiran king cewa take "Alhaji Ambil ba Lafya zata mutu firgita yayi Ya ture Arfat Yasa doguwar Riga zai fita Arfat tace "Dakata muddin kafita Don wannan yarinyar Toh kasani aure dani dakai babu Don banga dalilin dazaisa muna tsaka Da jin dadi zata tsinke mana ba".

Idanun king suka cika Da kwalla Ya tsani ambil Amma tazame mishi dole *Karike ambil amana kai kadai zaka iya tarbiyantar Da ambil Sannan kaine hasken idanunta saboda ambil marainiya ce* maganganun malam sani marikin ambil ne yadawo mishi ya juyo yace
"Ambil amana ce a gareni kiyi hkr inceci rayuwarta batada kowa anan garin saini Pls Arfat do me a favour just to save the innocent soul".

Jikin Arfat yayi sanyi tace  "Naji my king ALLAH yabata Lafya Amma kasani banajin son wannan yarinyar Koh kadan  acikin raina kuma lokaci yakusa rabamu Da ita saboda tun zuwanta  muka Kasa samun kwanciyan hankalina".
Waje yayi Yana isa yaga ambil bata motsi daukanta yayi cik sai Mota Yayi horn aka bude mishi Sai *SICKBAY KONGO* yakaita emergency aka karbeta doctor Aurtu shine akan duty nurses sun zagayeta atake Saida ambil tasha allurai guda biyar Sannan akasa mata drip karamar Roba Amma Har yanzu bata motsi illah Harbin zuciyarta dakake iya gani.
[9/5, 1:18 PM] MELODY🍚 *WANI GARIN*🍚.....


*HUMAIRAH BASHIR MELODY*

          10

King yace "Doctor please safe the innocent soul amana ce a gareni naga bata motsi ne?" Ya tambaya cikeda tausayi dafashi doctor Aurtu yayi yace "kanada mind din tausayi yarka zata tashi Da izinin Allah zazzabine mai mugun zafi Ya damketa yanzu Adua take bukata saboda Idan Ta farfado zata iya samun wani Effect wanda bamuriga munsaniba".

Doctor Wane irin effect ne wannan?
Likita yace "I can't say yet" a takaice yafadi Sannan suka fice zaune king yake Ya tsurawa ambil ido sai yau yagane cewa ambil kyakkyawa ce ajin karshe dukda yanzu shekarunta goma Sha daya yanzu Amma bai hanashi ganin kyanta ba, dogon tunani ya tafi jiyayi an dafashi juyowan Dazaiyi yaga Arfat tsaye tana kallonsa ga lami dake tsaye gefenta tace
"stop thinkn my baby I'm still alive oya get up muje gida ga lami she will take good care of the innocent girl kaji" king bashida option yadda yaga matarsa cikin tsananin bukatan taimakonsa, kallon lami yayi yace Ki kula Da ita zuwa safiya ga kudi Idan Ta farka tanada bukatan wani abu Ki siyo Mota".

Toh Lami tace ta zauna shiko tafe yake Yana tunanin Ambil Har suka isa gida Yana mamakin kishi irinna Arfat dayasa takasa hakurin yadawo suna shiga daki Arfat ta cire Katon hijab din daya rufe jikinta shima Ya cire jallabiya ganin Arfat dayayi cikin wani karamin kimo na barci ga bra dinta Ya fito waje pant dinta shima so sexy Ai tuni King yafara kissing dinta takoh Ina har saida ya rabata Da komai Nata Ai Arfat bata jira tun kafin yafara aiwatar dawani abu ita tafara nuna nata bajintar saida tayi make sure tayi certisfying king itama Haka kannan Ta saurara, Kamar tsikarin allura king Ya Juya Arfat yafara gamsar Da ita Ai tuni King ya mance da wata ambil saida gabanin asuba kannan suka saurarawa juna, wanka sukayi yadda addinin musulunci Ya hukunta don wanke Duk wata najasa (wankan tsarki wajibi ne kuma cikon addinine matukar Mace Koh namiji sukabar najasa Toh tabbas tananne shedanu Ke samun mafaka Allah yasa mudace) kannan suka dukufa sallar asuba.

Idarwansu keda wuya Arfat tace "yakamata mukoma zuwa Sha biyu saimu tashi Koh"
Noo dear sai naje naga halinda ambil keciki Sannan insamu Duk wata kwanciyan hankali yaci ace kin dafa musu abinchi kafin in tafi koya kikace.

Arfat tace "banga Zan Iyaba kaida tazamewa dole kai yasamu Koh Ka jira baba kande tazo tadafa saika kai musu" king yaji haushi yace
"Dakata Arfat why are you rude to your self and to me? Nida nake mijinki meyasa Ke kanki kadai kika sani meyasa bakison farantamun sai a wajen  kwanciya?  You have to change this character of yours bcoz Yana damuna tun zuwan ambil kikabi kika kwazzabi kanki for wat reason?". Baijira amsa ba yafice yashiga kitchen

WANI GARIN YAFI GABAN KUNU....... Where stories live. Discover now