121-130

7.3K 297 2
                                    


A gurguje pls馃

*AFTER 5 YEARS*

Tun bayan barinsu garin ba irin fitinar da batayiba akan amaidata inda yayanta iya rarrashi ba wnda momy batayi mata ba daga qarshe sai datayi mata duka ta sami sarari,

kuma tunda tafara fita skul tayi new frnds shikenan ta manta wani yaya sai dai idan sunyi waya wnda kusan kullum suna waya a qallah sau biyu ko uku idan ma bai kiraba takansa momy ta kirashi.

Shima a daddafe ya qarasa gidan bai bari su umma suka samesa ba ya fice xuwa office.

sai da suka share kusan watanni da xuhura tana biye dashi tana bashi haquri kafin ya sauko shima sai da ta hada da iyayenta, suka dawo xamansu kamar da soyayya suke kamar wani abu bai taba hadasu ba, hrji take dama ummin ta dauwama acan ko kuma Allah ya kasheta acan shikuma a qasan xuciyarsa ummi ce fal aciki shiyasa ko a office yake yakan kirata susha hirarsu tana xuba mishi yarinta yana nishadi.

_after five years_

girman ummy ba wani girmane sosai ba cos ba jiki tayiba sai tsawo, tagama skul dinta _with d age of 17_

olways tana kan waya suna chrtng da yayanta ko faruq, sune suka fi xama abokanta mafi kusanci kusa gareta

pics dinta kullum sai ta turawa sadiq da faruq sai tace yaya faruq ka nunawa umma da talatu kagayamasu ina kewarsu

zai yi murmushi
yace tor ummina,

a gefen sadiq kuwa rigima sukeyi a kullum akan sai ta turomasa pic dinta sau uku a rana idan taqi xasu fara fada, sannan shi yaqi ya tura mata nashi tagani

tace pls yaya ko sau dayane ka turamin nagani shekara nawa ynxu na manta kamaninka fa

yace xn turomiki,ki qaromin goma ynxu....

tayi dariya ta sauka, bata jimaba ya kirata

yace kinajina ummi,kinsan dalilin dayasa nakeson pics dinne kinsan abinda nakeji gamedasu a xuciyata

tace amma big bros meyasa.kafiye son kanka da yawa kanamin wayo fa katara pics dina bnda naka fa bayan wanda yaya faruq ke turomin

yace shikenan ki hau ynxu ina jiranki ya tsinke wayar.

ta dade online kafin pic dinsa ya shigo, tayi saurin ajiye wayar ta nufi dakin momy da sauri
tace momy da gske yaya sadiq soja ne?
tace meya faru
tace naga ya turomin pic dinsa da uniform
tace tor miye aciki tun kafin kixama haka yake aikinsa,
tace amma shine baa taba gayamin ba,shima bai gayaminba
ta dubeta da mamaki tace akan me xai xauna gayamiki aikin da yake ummy angayamiki kowa sakaraine irinki, ta bata fuska tana kallonta
tace koba komai ni qanwarsace umma ynda muka shaqu ai zai gayamin ko? sannan meyasa dana tambayi yaya faruq yacemin kasuwanci yakeyi

momy ta saki baki tana kallonta cike da mamaki, tace kibar mgnr kije kicigaba da hada kayanki olready nayi mana booking gobe xamuje mahaifarmu.......tafita tana xumbure baki sanda ta isa dakin wayarta nata ringing kusan miss call biyar ta samu na sadiq

ta dauka tana turo baki kamar yana ganinta

_y ol dis ummy?_ meke faruwa
tace yaya shine ka boyemin kai sojane ko?
yace saboda nasan bakyaso ummy
tace inkuwa hakane kona dawoma bazamu gaisaba da yaya faruq kawai xamuyi hira
yace nayi laifi kenan,amin afuwa ummina,soja baida matsala i dont knw y xaki tsani soja tun kina qanqanuwa bayan yayanki babban sojane ma'aikatan gidanku maza duka suma sojane,sannan gaki matar soja.......ta katsesa da sauri

stop yaya,nifa banason,baxan auri soja ba,soja fa ba tausayi yaya,kuma suna dukan matansu sannan suna kashe mutane kamar kwari kaima kasan gsky ai...

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now