151

6.6K 293 6
                                    

Ido cikin ido yake kallonta,ynda ta xuba masa idanu tana kallonsa da tuhuma yasashi jin wani weakness akanta, kamar baxaiyi mgn ba sai kuma

yace bakyason tace tana sonane? ta gyada kai tana kallonsa dai dai lokacin hawaye na zubo mata

ikon Allah ya fada a xuciyarsa bayan ya sauke ajiyar xuciya,

amma ummie kinsan matatace baxan hanataba ko?kuma da bakyason tace min aike bakya cemin ba dole ita tacemini ba tunda inaso,

ta dago jajjayen idanunta tana kallonsa kafin ta maida kanta jikin cinyoyinta tana cigaba da kuka.

yayi shiru yana saurarenta,yanajin kukan hr cikin xuciyarsa,yana mamakin ummie hrtasan wani abu kishi yaushema ta fara sonsa da xata soma kishi akansa, sai dabara ta fadomasa

yace ummie dago kanki kiji, ta dago kanta amma idanunta a qasa
yace bakyason xuhura tace min i luv u ko? ta gyada kanta batare data kalleshiba
yace tor shikenan baxata qaraba amma sai idan ke xaki riqa cemin ya fada yanaakallonta, da dago idanunta ta xuba masa

yace kin amince? ta gyada kai a hankali tana kallonsa
yace good ummie,xoki kwanta dare yayi, ya matsa mata ta kwanta a gefensa kafin ta juyo tana fuskantarshi

yaya kuma kace kada ta qara riqama hannu,yayi dariya yana fadin shikenan amma ummie kidaina tuna komai kiyi barcinki kinji,

ta sauke ajiyar xuciya tana murmushi
yaya ynxu sai yaushe xamu koma gida,
yace dana sami sauqi ummi,
tace yaya i......yayi saurin katseta ta hanyar sanya bakinsa a nata,sun dauki lokaci ahakan kafin ya cikata kallonta yake da rinannun idanunsa dana sauya kala nan da nan

yace pls ummie kiyi barci,banason wannan surutu, tayi shiru tana kallonsa da murmushi kafin ta dora hannunta a fuskarshi ta lumshe idanuwanta shikuma yana kallonta.

*

Iya bincike sunayi kuma sun dage da yin  binciken bama kamar general ba dayace baxaya koma london ba tabbas sai yaji wanda ya aikosu, tor yaranne akwai taurin kai.

.Abu daya yasanya su magana suka fadi gskyr wanda ya aikosu shima jin general yace acire masu qafafuwa duka idan kuma basu fada ba acire hannayensu idan suka qi fada tor a kashesu馃檯馃徎

wannan ne yasa suka tsorata da kalaman general suka gayamishi gsky, kusan faduwa yatashiyi saboda kidima da raxanar wanda ya sanyasu, a sanyaye yake kallonsu yace kun tabbata kuwa?

sukace hakane yallabai,yariga yagama biyanmu kudinmu sai kuma yayi alqawarin duk wanda ya kashe *Lt. sadiq bature* xai qara masa kudi masu yawa, kuma yayi mana baraxanar idan muka fada xai kashe  dukkan danginmu ya tarwatsa rayuwarmu shine dalilin dayasa mukaqi fadi........,

innalillahi wa inna ilaihir raji'un shine abinda general k nanatawa hr yafita daga kurkukun, ya kira sadiq yake sanardashi komai, shima sadiq yayi matuqar mamaki amma ba sosai ba dan yasan xai iya, yayiwa gennral godia ya kashe wayar yana bawa su umma lbr.

_Guess who?_馃
~faruq ne~ noooo(lol)馃槀

ba kowa bane face *YUNUSA* mataimakin sadiq, yayi hakan ne dan yaga ana gab da yiwa sadiq promotion shiyasa ya aika akashe shi dan ya hau kujerarsa tunda shine mataimakinsa idan akaxoyin promotion din sai amasa, oh ni duniya馃

Ba'a dauki lokaci mai tsawoba general ya aika aka capko masa yunusa ya tsigesa, ma'ana ya karbe hularsu da duk wani muqaminsa yana fadin na saukeka daga yau?

meyasa ya tambya a raxane yana kallon manya manyan mutanen dake tsaye gurin..

general yace koma meneee xakaji idan munje kotu, ya juya yana kallon sojojin ku kamasa kuje dashi kotu kafin muxo, ba bata lokaci suka fincikosa yana roqon general sharrin shaidanne da son xuciya yayi haquri ya yafe masa (tor inda sadiq din ya mutu fa dayake cewa ayafemasa馃) suka tasa qeyarsa suka fita dashi

Duk gurin jikinsu yayi sanyi da mamakin yunusa, ynda ya dage da binciken wnda ya aiko akashe sadiq, bai tabb tunanin asirinsa zai tonu ba,

general ya kira *Barr.Shafa'u Moh'd Tambari* ya damqa mata case din cewar ta shirya suna xuwa ynxu saboda yayyrda da ita yasan tasan kan aikinta sosai.

BAYAN WASU KWANAKI

Alhamdulillah sauqi ya samu daga sadiq duk inda bullet din ya shiga ya warke sosai da taimakon  Allah da kuma taimakon  dr.merah, sai karfin jiki da babu hr ynxu, bai iya jimawa a tsaye, haka baida jimirin tfy sosai sai qafafunsa su fara rawa shiyasa suka qara tsaidashi asibiti dan ya qara warwarewa.

bangaren yunusa da yaransa kuwa kotubta yanke masu hukuncin daurin rai da rai saboda rayukan da suka kashe a ranar na sojoji bama gsky bane shi kuma yunusa _life

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now