154

7.5K 288 3
                                    

Kagayamin duk wannan tattalin dakake ummi ynxu na menene,

saboda matatace umma...

tace amma fark.....yayi saurin katseta

yace bakysone nadaina bata kulawa?ya fada yana xame hannunsa hade da tsura mata ido...

tayi dariya tana kallonsa
tace ina so mana abinne ke bani dariya,amma Allah yasa ku dore haka,
yace amin yana kurba shayi,ta dubi ummi

ummi yau kuma ba mgn,ko duk shagwabar ce?

ummi tayi narai narai da idanu tana kallon umma

mgnr ce dai baxakiyiba toh fa,

*

A ranar aka sallamesu kasancewar yasami sauqi sosai, abinda yabawa sadiq mamaki gyaran da gennral yasa akayiwa gidan da kuma matakan tsaro daaka qaro masa

xuhura tayi murna sosai,taje ta rungumeshi tana hawayen farinciki

'''miss u my dear,cikin murmushi yake kallonta missing u too matar sadiq'''馃槝

taja hannunsa suka shige bedroom......

*

Satinsu umma biyu a gidan suka koma faruq kam tuni ya koma shida matarsa,tun lokacin ba abinda ya sake hada sadiq da ummy bayan kulawa da soyayya dayake nunamata, yanaso tasoshi kamar ynda yake sonta..

wani abu data tsiro dashi yasanya umma yimata fada sosai domin sakacine ace mutum kullum barci,minti talatin barci, sadiq yace abbata umma tayi abinta tana rama ranakkun datayi asibitine batayi barci, umma ta gyada kai kawai suka fice, talatu tace itakam tagama xama gidan馃榾

Bayan sun dawo rakiyar su umma tann dawowa ta soma wani barci, sadiq yaxo ya zauna kusa da ita cike da mamakin barcin ummie yafara bashi tsoro, kada dai takamu da sleeping sickness, sai ya dauketa ya kaita daki, yaje yayi wanka hrya shirya bata tashiba yasa kai yabar gidan....

Sanda ya dawo yasami xuhra tahada tablet iri iri tanasha, ya riqa hannuwanta cike da tuhuma idanunsa akanta

yace maganin menene xuhura?
tace wnda na karbo a wurin likitane na haihuwa....yaja hannunta suka xauna

yace why xuhura,kikeshan magungunan barkatai any how,bakisan effect dinsu bane?meyasa zaki dogafa da mgnr likita kina tunanin wannan maganin shi xaisa ki haihu?

ta gyada kai tana kallonsa,likita ya tabbatarmin idan na tsaresu ynda yakamata xn sami ciki na haihu, ya saki hannuwanta yana tattara maganin

yace likita aiba Allah bane, likita baxai baki abinda Allah bai tashi baki ba '''you know it and you are pretending''', nidake komai x normal,munje qasashe dake da dama d result x d same,lokacin haihuwar ne baiyiba tor meyasa baxamu haquraba mujira wannan lokacin.....

ta soma share hawayenta
tace dan Allah sadiq kabani kada ka xubar kasan irin wahalar danasha kafin naga likita yabani,na kashe kudi sosai a tfyr,da kake mgnr likita baya bada haihuwa amma ai Allah yace tashi intaimakeka so kake nayi kwance inajiran haihuwa baxan taimaki kainaba

good xuhrah Allah yace tashi in taimakeka with prayer,ki dage da addua as i do, kigayamin nawa kika kashe na biyaki kudin?

ta qara fashewa da kuka ta kwanta,

'''oh noo, ya rungumota, dont mean to hurt you amma baxan baki maganinba,kinasha magani iri iri bakisan sight effect dinsu karkije garin neman haihuwa kijawa kanki illah'''

da kyar ya samu ya rarrasheta ta yarda kafin ya nufi inda ummi, ga mamakinsa ummin na falo kwance amma still barci take....ya kwalawa indo kira sai gata da gudunta

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now