145

6.7K 288 1
                                    

Ya riqa hannunta suka shiga ciki

talatu ta soma mgn
bnda abin ummy an girma baasan an girma ba miye abin damuwa akwai abinda yafi xama da miji dadi a ynxune ummy?

sadiq yaji nauyin mgnr,ya saki hannun ummy ya juya ya fice

nan talatu ta xaunar da ita
tace ko bakyason mijinkine ummy?

ta dago tana kallonta da jajjayen idanunta kafin ta tunxure bakinta ta tashi tabar falon

da dare bai sami lokacin shigowa inda ummy ba cos yana tare da xuhura kan shirye shiryen tafiyarta lokacin xaxxabine ya rufe ummy a daki saboda damuwa da tasanya a ranta nasu umma da kukan da tayi

da kyar talatu ta samu tasha magani kafin ta kwanta ta lulluba mata qaton bargo tafita tana surutai

shi abubakar haka akeyi ka ajiye mata baka duba lfyrta, tun dazu bai dawo ya gankiba yanacan inda tsohuwar matarsa, ynxu inda bana gidan haka xaa barki ke kadai da ciwo.....bata gama rufe bakintaba sai gashi ya shigo sanye da jallabiya fuskarsa ba walwala da alama sun dan taba da xuhura馃槀

yace ina ummy ne yau babu game,

tace ynxu ka kyauta kenan abubakari

cikin mamaki yake kallonta
da akayime tsohuwa,menayi kuma?

tace tun yaushe kafita gidan sai ynxu kaje dawowa duba ummy wato haka kake mata kana barinta cikin gida ita kadai kai kanacan tare da matarka wlhy ba ka kyautawa...

ya ilahi! ya furta a hankali tare da dafe goshinsa da hannunsa daya
yace tsohuwa,naje sallama da matatane gobe xatayi tfy ko laifine? sannan da kike mgnr nabar ummy ita kadai baga indo ba ai tare suke a gidan, ni ynxu ba wannan surutu nake soba ina matata take,

ta tabe baki tana kallonsa
yace kimin mgn tsohuwa,ko kinji haushi kina kishine, ta qara kumburo bakinta dake cike da goro bata tankaba, bai sake mgn ba ya nufi dakin ummy

yayi mamakin samun ummy kwance wadda yasan tana kai 12pm tana kallon cartoon ko kuma game,tor kome ke damunta badai hr ynxu bata haqura da gidaba

ya isa bakin gadon ya yaye bargon yana kallonta,jikinta rawa yaje idanunta a lumshe amma hqwaye takeyi da sauri ya zauna ya riqota yana fadin menene ummy, meya sameki

da kyar ta iya buda idanunta tana kallonsa,jikinta yayi xafi rau
ya ajiyeta yafita da sauri inda talatu

yace talatu meke damun ummy ne?

xaxxabine tun daxu ke damunta tasha magani hr ynxu bai sauka bane?

yace mgnr banxa,shine baki sanardani da wuriba da bansami shigowa bafa a hakan xaki barta

tor ka damu da itane ballantana naje sanardakai waccan uwar kisisina ka liqe mata bakada sukuni indai ba nataba,

yayi kwafa yaja dogon tsaki ya fice, tana xaune taga ya fito dauke da ummy ta tashi tana fadin ina kuma zakaje da ita haka

cike da takaici yace saidata xnyi ko xaki hanane?kafin tayi mgn tuni yafice,mota ya sanyata ya zagaya ya shiga, koda driver ya taso ya tuqashi ya tsaidasa da hannu da sauri yabar harabar gidan....

sanda suka iso asibiti yaji dadin samun Dr.fulani gafai dan ba abinda ya tsana kamar ace namiji xai duba matarsa

sanda dr.fulani ta dubata tace fever ce yallabai xata sauka idan an mata allura

ummi da tsoron allura sam taqi tsayawa

tace yaya xata hudamin jikine kace tayi haquri na warke馃槳

dr.fulani tace kefa macece allura kin kasa tsayawa inaga haihuwa yazakiyi,

sadiq yace ki tsaya mana ummy bakyason ki sami sauqine kinfison kiyita kwanciya a daki?

ta daga kanta alamar eh hawaye sharkaf a fuskarta

bata ankaraba sai jinta tayi atsakiyar qirjin sadiq,shi kanshi sai jin wani abu yayi ya taso daga tafin qafarshi xuwa tsakiyar kanshi

har yayi baya dasu tamkar xasu fadi,

ya kalli fulani da idanuwansa da suka cnxa kala

xo kiyi mata dr.

shigar allurar yasa ummy ta qara qanqameshi, ya lumshe idanuwansa

sanda aka gama ya sauke ajiyar xuciya da kyar ya iya yiwa fulani sallama suka fito,

driving yake kwata kwata hankalinsa baya jikinsa
[11:11PM, 7/23/2016] Pherty馃帳馃懐: ummy kuwa ta takure wuri daya tanajin xaxxabin sosai musamman kanta kamar xai cire, ya juyo yana kallonta kafin ya maida hankalinsa a tuqin da yake,

bakya buqatar komaine ummy?

ta dago da kyar tana kallonsa
yaya ice-cream kawai

a'ah bakida lfy,nasan ciwonki baxai rasa nasaba da mura ba ynda muryarki ma ta soma dishewa, baxaki sha abu mai sanyiba a ynxu kigayamin wani abu daban

ta kwanta tana fadin shi kadaine yaya, yayi shiru kafin yace hrda pringles bakyaso yau kuma?

tace ni banason komai, bai sake mgn ba hr suka iso gida, ana hangamemasa gate yaga xuhura tsaye riqe da qugunta sai da yaji faduwar gaba, koda me tazo?

da kyar ya qarasa cikin gidan yayi parking ya fito, yi yayi da duniya baisan da tsayuwarta wurinba ya zagaya ya budewa ummy ya riqota ta fito motar

haushi da baqinciki yasanyata shiga gabansu tana huci

kaganni bawai baia ganniba kuma anji haushi hrda ranar girkina sai an min sacen lokaci sai anci amanata

a kufule yace kina ganin yarinya ba lfy hr kike tsayamin wata mgnr banxa?

jin ya ambaci rashin lfy yasa tabi ummi da kallo tana xaro idanu hankalinta a tashe indai ba cikine da ummin ba?

tsayuwa na neman gagarar ummy saboda jirin datake gani,ta kwace hannunta daga.nasa ta dubi xuhuran sama da qasa kafin taja dogon tsaki tafice

xuhura tabi bayanta wai xata daketa ya fisgota ransa a bace

yace wai meyasa kikeson maida kanki.marar hankali, bnda haqqin kai matata dan yana ranar girkinki asibitine kome? sannan dan rashin hankali xaki fito anan ki tsaya ki tareni da fada gaban yarana da  securities duk suna kallonmu, wai me kikeson maida kankine akan kishi, gsky na raina wayonki,yakamata ki cnxa halinki xuhura _you need to change ba haka kike ba kada kibari kishi yasa ki bata aljannarki_... yabi bayan ummi

sai da ya tabbatar taci abinci ta kwanta sannan yayi masu sai da safe ya nufi sashen xuhura

sai faman juyi yake ya kasa barci idan ya rufe idanunsa ummi yake gani a qirjinsa, ba yau ya saba rungumar ummy ba amma yaji nayau daban ne da kullum

_yana tsananin buqatar ummy yana buqatarta yana buqatar komainata,ya juya yana kallon xuhura dake barci bayan sun gama rigima wanda ya xamemasu al'ada duk dare sai sunyi fada take kwanciya kuma fadan duk akan ummi ne, ya sauke ajiyar xuciya sai ynxu yakejin dadin tfyr da xatayi yana ganin da wannan xai cimma burinsa akan ummy yasha angwancinsa ba takura馃槀 yanason yasanya ummi jikinsa sosai ynda xatayi saurin amincewa dashi._

MATAR SADIQWhere stories live. Discover now