MIEMIEBEE👄 A WANKI GAGORI
🌹By Sad-Nas🌹
REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
we don't just entertain and educate,But we also touch d heart of the reader's
58
Hanifa ce ta shigo da sallama duk suka bud'e baki suna amsa sallamarta,inda Miemie taje da murna ta tarota suka k'araso parlour'n inda su Ammar suke zaune.
"Ina wuni?" Tace da Yazid ya amsa babu laifi sannan suka gaisa da Ammar yana tsokanarta da cewa "Wato idan ba mun nemeki bakyama lek'omu" murmushi tayi tace "Wlh ba haka bane hidimomine sai a hankali" Miemie tace "To muje" nan suka wuce parlour'n Miemie Ammar ya juya ga Yazid yace "Bro gafa amaryan dana zab'a maka"
"Woow amma tayi min wlh,kamar ina ganinta some times anan ko?"
"Yeah K'awar Miemie ce ai and she's verry nice wlh"
"Bakomai nagode,zanyiwa Daddy magana akanta sai aje nema min izini ko?"
"Yes hakan yayi"
Miemie cewa take "Wlh babu wani walima da zaki rakani dama dai so kawai nake kizo danna miki miji kuma ba kowa bane illa Ya yazid"
Zaro ido Hanifa tayi tace "Na shiga uku Miemie lafiyar kuwa?"
"K'alau nake,so kawai nakeyi in samu aminiyata kusa dani,kedai kiyi addi'ar Allah ya tabbatar da alkhairi kawai"
"Hmm to ameen"
Haka sukabwuni sunata hira indabtake bata lbrn Yamal,mamaki sosai Hanifa tayi tace "Toh Allah ya shiryar da ita"
"Ameen" haka sukaita hira har bayan la'asar sannan Hanifa tayi shirin komawa,a parlour ta gansu nan Yazid ya mik'e yace "Muje na saukeki dama nima fita zanyi"
Ba musu tace "To nagode" sannan tayiwa Ammar sallama suka fice tare har gun mota ya rakata shida Moemie sannan suka dawo.
"You ba" cewar Ammar yana rik'e da Bride nashi. Dariya tayi tace "Me kuma nayi,kaga shikenan nima gani ga aminiya ta" mirmushi yayi yace "Tona tayaki murna,domin Bro Yazid ya amince" tsalle Miemie tayi tare da rungume shi tana cewa "Yeeee nayi nasara" yace "Munyi nasara dai" suna dariya suka shige ciki.Yamal tana kwancea gida duk abin duniya ya isheta,kullum cikin kuka take dason komawa d'akin mijinta Yazid wanda tasan yaudaran kanta takeyi komawar bazai yuba. A wasu lokuwa kuwa babu wanda take son gani sai Boka,babban tashin hankalinta shine wani lokacin sai taji kamar ta ruga a guje taje Boka ya biya mata buk'atunta. "Innalillahi wa inna ilaihir raji'un."
Ayau ne Fatima ake mata lalle dan tace bazatayi komai ba sai dinner. Gidan da Daddy ya basu don zama anje anyi jeren komai da komai abin sai wanda ya gani bare kunsan itace Auta gashi suna da hali,dakunantama kashi uku ne kuma duk funitures masu tsadane aka mata,komai dai sai dai ace masha Allah. Miemie kuwa wannan karon gida ta tafi da k'yar Ammar ya barta. Ranan da aka d'aura aure ranan aka wuce da Fatima gidanta,kuka sosai tayi da kusan dukkanin mutanen gidan nasu,musamman Mahaifiyarta Hajiya Nana. Dama ita Fatima bata da wasu k'awaye dan haka Miemie da Maryam ne suka kwana mata sai kuma sauran 'yan'uwa tsoffi. Waaje gari suma d'in suka mata sallama tare da bata shawarwari akan tayi hakuri su zauna lfy da Bilki,cewar Miemie "Bilki bata da matsala dan nasan halinta,amma dai dukda haka duk sai kunyi hakuri da junanku saboda sha'anin zaman tare" yadda Miemie taba Fatima shawara hakama taba Bilki duk kuma sukayi godiya sannan akabarsu.
Anyi dinner k'yayatacce bazan iya b'ata lokaci gurin bayyana muku komai ba kuma kun sani. Daga nan kowa ya koma gida,wanda Ammar yayibda Miemie su tafi gida amma tace sai bayan kwana biyu zata koma dolen shi ya hak'ura.Fatima amarya ce zaune a tsakiyar gado tasha ado sai k'amshi takeyi,nan dai angobda abokai suka shigo aka danyi hira sannan suka tafi.
Mahmud yana shigo yazo gareta tate da tallafo gefen jikinta zuwa nashi yana d'aga gyalen data rufe fuskar nata dashi. Koda suka had'a ido mirmushi suka sakar wa junansu. Nan dai ya shiga tambayarta game da addini yakanyi tambayarne kamar haka "Kin iya wankan janaba?" Saita d'aga mishi kai alamun "Eh" wanda bata iya ba kuma saita girgiza mishi kai alamu "A'a" kenan,da hakanne ya fahimci komai da take nufi,ya kuma nemi cewa tadinga mishi bayanin duk wata kalma da take son gaya mishi danya dinga fahimta cikin kankanin lokaci,nan dai tayita nuna mishi alamu da yawa sannan yace "Toh muje muyi alwala muyiwa godiya koh?" Nan ta mishi alamu da cewa tana da alwala kuma atake ya fahimceta dan haka shiya wuce domin yin alwalan.Yamal tana zaune a d'aki kawai ta tashi da sauri ta dauki gyalenta cikin sauri ta fice tare da tsayar da mai nape sai gurin Boka. Yana ganinta ya fara dariya,ko data k'arasa saita kasa ce mishi komai yace "Zauna mana,ko dai zamu wuce daga ciki ne?" Batace komai ba ta wuce ciki ta barahi zaune a waje yana dariyan mugunta sannan ya fara cire kayan jikinsa tun daga waje ya sameta a ciki. Abun mamaki Yamal ita ta fara kai kanta gare shi kamar dama a matse take,ganin haka yasa Boka sarrafa yadda yake so sannan ya k'kaleta tana sauke numfashi gajiya.
Bayan ta maida kayantane ta fito tace dashi "Nina tafi" baice da ita komai sai binta da ido kawai da yakeyi yace "Tsuntsu soyayye daga sama,inci yadda raina yake so Hhhhhh..."Drop your vote and comment please dearies
Mmn Shureim

YOU ARE READING
MIEMIE BEE A WANKI GARORI
FantasyLabarine k'irk'irarre na tabbata zai Ilmantar tare da nishad'antar daku,kuci gaba da biyoni karku bari a baku labari... LOVE YOU