BABI NA BAKWAI

151 2 0
                                    

*🍃KISHIN MATA🍃*
🍃🍃🍃
_mai dauke da salo na daban🤙..!_

*♟ƖŊTҼɭɭƖƓҼŊT WɾƖTҼɾى ASSɷ*✍

*NA*

_*HAFNANCY LURF💕*_
_*[Hafseesee]*_

_*💫Dedicated to:-Anty Bahijjata & Grandma Zm Chubado*_


*#An_Intense_Jealousy_Story*

_*💫BABI NA BAKWAI...✋☝*_

!.....Su Gidado an afka cikin romantic moment dake itama Hafsan tasan takan harka don wani irin rikitashi tayi wanda har ya nemi fita cikin hayyacinsa,lallai ya yadda kowacce mace tana da nata baiwar dakuma salon tafiya da imanin dʼa namiji,mikʼewa tayi daga jikinsa taja hannunsa zuwa gado sai mamakinta kawai yake ganin yadda ta fishi zakʼewa da abun ammh kuma yadau alkʼawarin bazai tabʼa tauye mata hakkʼi ba,cire hijjabin tayi ta jefar akasa sannan ta kwanta asaman gadon daga ita sai wannan shara sharar night gown dʼin wanda ta daura masa zani akai sanda zatayi sallah,ammh ayanxu haka tun ah first scene😄 dʼin aka watsar dashi can akasa,

Albarkatun kiʼrjinta ne suka sake turning dʼinsa on,da sauri ya shiga kokʼarin kwafe rigar tou alokacin ne Baddo ta hau bugun gate babu gaggatawa kuma har ransu sunji wannan bugun,wani irin dogon tsaki ya saki yana maida rigar cike da annoyance yace''wai uban waye haka ne zaizo gidan mutane da fresh morning dʼin nan ya hau bugun gate tamkʼar mahaukaci thereby disturbing our peace..?ʼʼ

Ya nufi transparent slide door na dakin don dubawa,yana isa be bʼata lokaci ba yasa hannu yayi sliding kʼofar ya fice da sassarfa,sabida sauri be ankara ba ya bige da wani flower vase kuma sosai ya bugu don har ransa yaji azaba,dukʼawa yayi cike da tausayin kanshi yake fadin''ouch! so painful..wallahi diz person must pay for all,na farko distracting my romantic moment and secondly ansa naji rauni;tou billahil lazi dakwai kura kuma sai mutumin nan yayi ruwaaaa,Allah dai yasa ba wanda nake jin kunyarsa bane...ʼʼ ya ida maganarsa tare da mikʼewa yana dingishi,sai ciccije lips yake don azaba,dara daran idanuwansa ne suka sauka akanta ah saʼilin da securities suka bata hanya ta shigo rikʼe da kafcecen basket wanda yayi mata nauyi ahannu,kallonta yake cike da mamaki don beyi zaton itace zai gani ba as the arrogant gate knocker dʼin,tuni yaji wani irin mugun tsanarta ya sake mamaye zuciyarsa,like seriously he doesʼnt like the gal,saida ya bari ta kutsa kai cikin makeken gidan sosai har ta kawo tsakiya sannan ya doka mata wani gigitacciyar tsawa yace''K...! so dama kece wannan arrogant gate knocker dʼin?kece kikayi distracting peace na mutanen enviroment dʼina harma kika sa ni naji mugun rauni don son ganin useless human being dʼin ashe duk kece?arasa ma wanda zaʼa aiko gidana sai ke _*'YAR ISKA?'*_ ....consider urself dead today...ʼʼ

Fitsari ne kawai ya rage bata sakar ba ah wando sabida tsabar tsoronsa,ashe duk fushinsa da take gani wasa ne akan wannan dake shimfidʼe saman fuskarsa,sai dana sanin shigowa gidan take,tuni wasu hawaye masu dumi suka wanke mata fuska,daga kai sama tayi tana kallonsa jingine da makariyar benen waje ta bʼangaren Hafsan,tace cikin kʼaryewar murya''Sir...plssss..ka..kayiii hakʼuriiii ba..bazaann...saaake...ba...ʼʼ

Ko sauraronta beyi ba ya dubi wani security dake tikʼar dariyar wannan dramar yace dashi''kai Emmanuel sako mata chief don nasan shi kadai kurum ya isheta..ʼʼ ya bada order in a vocal tune expressing angriness,wanda aka ambato da Emmanuel ya dauke dariyarsa at once,cike da tausayi yace''Sir plsss dnt take it too far ka yafe mata,releasing chief will be very dangerous....ʼʼ wani wawan kallo ya watsa masa wanda ya kusan tarwatsa hanjin cikinsa yace in high degree of annoyance''U ar very stupid,kai ne zaka gayamun yadda zanyi?toh sannu ubana Alassana,,come on will you release the dog ko kuwa ka zabʼi ka rasa aikinka ne?ʼʼ

KISHIN MATAWhere stories live. Discover now