Washegari tun karfe shidda na safe ta fara hada kayan da zasu assibiti dasu cikin suitcases Saida ta tabbatar ta hada komai da zasu bukata sannan ta kira maids din tace su bada a sanya cikin mota
Kasa ta sauka ta shiga cikin kitchen din tana duba kayan dake cikin store
kamin ta aza breakfast. She made up her mind to cook a full Korean breakfast for him dan haka tazama busy sai yawo take cikin kitchen din kamin ta buda fridge to get the vegetables
After an hour ta gama main dish do da kuma side dishes ta jera kan dinning
YOU ARE READING
Matar Mohammed
RomanceStarted 10 July 2019 Finished 10 June 2020 NOT EDITED A story about how a thirty eight year old falls in love with a seventeen year old girl. Mohammed Umar Zama a very successful business man and the owner of many companies, restaurants, casinos a...