CHAPTER 27: COUPLE OF THE CENTURY

2.4K 124 11
                                    

Please Dan Allah kayi hakuri tafada ever part of her body shaking yi yayi kamar baijita ba ya cigaba da abinda yake harta sadakat ba mai kwatonta sai Allah sai chan tace I don't want this please chak ya tsaya mikewa yayi ya shige bathroom dinsa meen kuwa tana ganin ya shige toilet tayi cikin closet dinta

dake other side of the room gefen da take sa ran kayan bacci suke ajiye ta nufa kayan baccin ta fitar yauko wankan Daren babu hakanan ta sakasu ta kwanta

Kwantawa tayi ta rufe gaba daya jikinta fuskarta kawai ta bari a waje.

    Moha kuwa Yana shiga ya koma kamar wani tsohon mahaukaci Saida yayiwa toilet din bathroom din gabadaya kacakaca gaban glass dinda ke cikin toilet din ya tsaya leaning towards it taking deep breaths but nothing seemed to be working out of frustration ya kaiwa glass din one big punch Saida ya watse hannunsa was bleeding badly.

     Juyawa yayi ya shiga cikin hot tub din increasing the temperature trying to stay calm e heart was in a debate with his mind which was driving him crazy.

     Moh you are her husband she's rightfully yours you've waited for this day since the day you met her just take her even if it's against her will.

    No Mohammed think his mind said don't do anything rational taking her by force she will never forgive you yes you've dreamed of this for a while but you should be patient make her fall for you.

    No moh she's already in love with you take her now or never because if you don't take her you'll spend the rest of your life taking pills and injections to suppress your desire.

     Tomorrow is the exclusive interview you shouldn't do anything irrational hannunsa da ruwa ya taba yasashi winching sai a lokacin ya tinada barnarda yayi SHIT yace da karfi Wanda har Amina dake daki saidata jishi.

      I can't believe this I need to get back in control yafada this can't happen when she's around I hope she knows better than to stay when am angry fitowa yayi daga cikin ruwan ya tsane jikinsa ya fita daga bathroom din daure da towel ko kallan inda take baiyi ba ya shige closet dinsa in three minutes ya dawo sanyeda kayan baccin sa na campany din Dolce and Gabbana

   Gefensa ya kwanta yadda yake kwanciyar yace lights out take gabadaya wutar dake dakin ta mutu idansa ya rufe meen kuwa ganin ya kwanta yasanyata janye bargon idanta biyu har lokacinda ya tashi dim lights golden color suka kawo yayo alwala ya fito ya tayadda sallah.

      She felt like she was being ignored by him amma she didn't see what she did wrong tabe baki tayi tafara bacci ba ita ta tashi ba sai karfe bakwai da kusan rabi da karfi ta mike ganin har haske ya fito bathroom ta nufa da niyyar yin alwala tagansa kaca kaca dakin ta koma ta duba ko ina bata gansa ba falon ta fito tsaye tayi ganinsa zaune kan kujera yana kallan news sanye da kayan baccinsa.

    Karasawa tayi ta gaidashi hannunsa kawai ya daga mata while yana kokarin chanja channel da dayan kallan hannunsa wanda ke rike da remote din tayi tace meyasami hannunka does it have something to do with what happened in the bathroom ganin ya kyaleta yasata komawa dakin bata jimaba ta dawo hannunta rikeda first aid kit gabansa ta duka.

     Hannunsa mai ciwon wanda harya kumbura sosai almost starting to get infected ta janyo a hankali kamar wacce zata dauka jaririn wata bakwai  kallanta yayi yana ganin face dinta incident din jiya ya dawo masa da sauri ya kwace hannunsa yace leave get out of here.

      Yi tayi kaman bataji ba ta sake kama hannun Midway ya kwace yace I said get the hell out of this place ko bakya ganewa ne.

     Why are you doing this? Why are you pushing me away I just want to help you? You've been mad at me since yesterday night and I don't know why tafada tana hawaye.

Matar MohammedWaar verhalen tot leven komen. Ontdek het nu