CHAPTER 23: WAY TO RECOVERY

2.3K 136 15
                                    

Ganin yaki buda idansa kuma yaki yayi magana yasata komawa kan kujera ta zauna agogon dake daure a hannunta ta duba taga it's almost ten cire agogon tayi ta cire ear rings dinta sannan ta war ware himar dinta.

       Closet dinsa ke dakin inda suka ajiye suitcases dinsu ta duba ta fitoda kayan baccinta with her toiletries ta shiga toilet din wanka tayi ta sanya kayan baccinta ta daura robe dinsu a sama cikin bathroom din sannan ta fito.

       Closet dinsa ke dakin inda suka ajiye suitcases dinsu ta duba ta fitoda kayan baccinta with her toiletries ta shiga toilet din wanka tayi ta sanya kayan baccinta ta daura robe dinsu a sama cikin bathroom din sannan ta fito

اوووه! هذه الصورة لا تتبع إرشادات المحتوى الخاصة بنا. لمتابعة النشر، يرجى إزالتها أو تحميل صورة أخرى.

    Tana fitowa tagansa yana kokarin cire covers din da sauri ta isa ta rikesa by his shoulders what are you doing you just had a major surgery and you're weak you shouldn't be moving.

       Kallanta yayi kamin ya kalla hannuwanta nasa hannuwan ya sanya ya janyesu daga kafadunsa ya fara kokarin sauka daga kan gadon Wai bakaji me nace bane you are not supposed to get out of bed until at least tomorrow night.

      Yi yayi kamar baijita ba ganin ya kusan janye covers din yasata hawa gadon in a way that she was straddling him their faces inches away for each other mai dashi baya tayi da karfin tuwo dakyar ta samu ta dannashi bayansa ya kwanta kan gadon har wani nishin balai take.

      Dan yatsanta ta nuna masa tace idan kaga ka tashi daga kan gadon nan to gobe da dare tayi do not disobey me tsareta yayi da ido Saida ta gama sannan ya sanya hannunsa round her back putting little to no pressure tayi bending to him she was completely on top of him.

       Kissing nose dinta yayi yace ok tashi tayi ta koma kan U shaped sofa din da ke dakin ta daga duvet din ta shiga ciki ta kwanta cikin kan kanin lokaci bacci ya dauketa. 

      Moha kuwa ido ya tsura mata saida ya tabbatar da cewa baccinta yayi nisa sannan ya mike rikeda kirjinsa dake masa ciwo ta nufi kofar shigowa dakin ya budeta bodyguards dinda ke gurin suka gaidashi amsawa yayi sannan yace ko likitocin sunzo karsu shiga Saida permission din matarsa ko nasa.

     Rufe kofar yayi da makulli sannan yaja karamar kujerar dake dakin ya zauna gab da meen Yana kallanta saida haske yafara fitowa sannan ya maida kujerar wajenta ta hau gadon ya kwanta batareda ya lullube ba baiyi five minutes da kwantawa meen ta tashi motsinta dayaji yasashi rufe idansa tamkar Mai bacci.

      Meen kuwa tana tashi duvet din ta shiga nadewa ta kai inda ta gansa ta dauko kayanda zata chanja bayan tayi wanka zata shiga toilet ta kula covers dinsa sun janye hannuwansa ta gyara sannan ta gyara duvet covers din kallansa ta tsayayi jin tayi gabanta yafara faduwa zuciyar tana bugawa in a very low voice tace I hope it's not what I think it is ta wuce toilet.

       Moha kuwa tana shiga bathroom din ya bude idansa kallan kofar yayi for a while kamin ya maida idansa ya rufe bacci ya daukesa meen kuwa after bathing she stayed in the bathroom afraid someone will come inside the room while she was changing her cloths so she dressed in the bathroom fully before coming out

       Moha kuwa tana shiga bathroom din ya bude idansa kallan kofar yayi for a while kamin ya maida idansa ya rufe bacci ya daukesa meen kuwa after bathing she stayed in the bathroom afraid someone will come inside the room while she was changing...

اوووه! هذه الصورة لا تتبع إرشادات المحتوى الخاصة بنا. لمتابعة النشر، يرجى إزالتها أو تحميل صورة أخرى.
Matar Mohammedحيث تعيش القصص. اكتشف الآن