Chapter 28

443 34 1
                                    

*NA TAFKA KUSKURE..!*

*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar_Janafty_💞
   

*28*

"Shudewar awa Daya da wani Abu kafin Dr Safwan ya saurarama Safeena wacce tagama galabaita har kukanta yadaina fita sai dai na zuciya,kamkameta yayi na tsawon lokaci yana ji wani kwallah na ziraromai na farinciki bazai ce komai ba ammh safeena ya tabbata Ta dabamce acikin mata shidai baitaba mu'amala da wata macce ba illah sakina ammh bazai iya dora komai ba akan zamtakewarsu ba illah kawai yaji kuma yasani yau ce rana ta farko da yaji zam 100% yadade rumgume da ita yana mata addu'a tareda lallashi mai cike da soyayah da kauna ta har abada.

tashi yayi yafada toilet yayo wanka da alwala zuwa yayi ya shimfida darduma yahau sallar godiya ga Allah da Ni'imar da yayimasa na samu Safeena acikin dubban mata,yadade yana zuba addu'o'insa kafin yakoma yakwanta kusa da ita yana shafa fuskarta yake fadin"Komai naki mai kyaune yan matana.."Yafada yana manna mata kiss abaki.

_gareku yan matan wannan zamanin wlh kukiyaye kanku da biyema mazan wannan zamani to kinaji kuma kina gani mutumcinki shine kikai darajarki agidan mijinki domin samun soyayyah ta har abada wlh tallahi kika banzarta da kanki karema yafiki daraja agurinsa...Allah ya ganar damu Ameen_

Kiran sallar farko Safeena ta farka  taga Dr yana kamkame da ita dakyar ta zame jikinta daya mata tsami tana kokarin mikewa azabar dataji ne yasa tasaki kara"ochhu....Shiya farkar da Dr dayake barci yayi saurin mikewa yana riketa yake fadin"ina zaki kiyi ahankali fa kinada rauni"Narke fuska tayi tana sunne kai tace"sallah zanyi..."Tafada cikin shagwaba yayi saurin mikewa yana fadin"Ok...Yanzu kuwa"Kan tayi mgana yana ciccibeta sai toilet cikin bath yadireta yahadamata ruwa masu zafi da kuka da komai yasamu Safeena ta shiga ruwan zafi ruwa biyu ya chanzamata kafin yabarta tayi wankan tsarki,fitowa yayi zashi dakin shi yaga sakina kwance akasa afalo daga gani barcin yadauketane bata shiryaba turus yayi yana kallonta kan ya isa kusa da ita ya dan bubbugata yana kiran sunanta...Firgigit ta mike tana fadin"Don Allah Safwan karka kwanta da yarinyarnan.."Tafada azabure da alama da abun ta kwanta kuramata ido yayi yana kallanta kan yace"meya sameki kike barci anan..?Saurin mikewa tayi tana kallonsa kallo na kurullah shima kallonta yake da mamaki afuskarsa cikin fitar hayyaci tace"Ka kwanta da ita ko..?"Tafada tana kamo hannusa Safwan galala yake kallonta kan yace"wa ..kenan...?Tace"Amaryar ka don Allah kace baka kwanta da ita ba"kallon cikin idanunta yake kan yaji dariya na neman subucemai yadda yaga tayi wani kalan tsausayi yace"Dama nayi miki alkwarin bazan kwanta da ita bane..?

Yafada yana hade rai kan ya fizge hannunsa yace"kinga wlh ki natsu sakina kada ciwon zuciya yakamaki don naga kina gab"Yana gama fadar haka ya wuce dakinsa ai sakina sai ta sulale tana fadin"shikenan wlh ya kwanta da ita...Shikenan wallahi safwan kagama kasheni"Haka take maimatawa kamar wata zararriya Kafin kuma tadiba da gudu tashige daki tana kuka kamar makauciya sabon kamu.

Wanka ya sake yi yayi alwala massallaci ya wuce saboda yaji an tada sallah koda ya fito baiga Sakina ba tsaki yaja yace"kawai mata kinsa kanki adamuwa kinason mijin naki kika banzarta dashi.

sai da gari yayi sha kana yadawo daga massalaci saboda anyi wa'azi ne shiyasa yadan jima koda yashiga dakin Safeena har tayi wanka tasanya wata bakar doguwar riga kirar armani tana kwance akan gado karisawa yayi yana mata mirmishi kauda kai tayi tana tura baki fuskarta tayi fayau da ita dariya ya saki yana fadin"ok kari kikeso to gyara..In dada miki daman bai isheni ba'yafada yana haurowa gadon saurin dira tayi tana fadin"wash...Yadda taji zafi akasanta  saurin biyota yayi yana riketa yace"oh am srry....Kirinka bi ahankali fa kinsan kina da rauni"Tura baki tayi tace to ba kai bane kace zaka kara ba"Dariya yayi yace"To ai kene naga kinason kari"Tayi saurin cewa"Ni yaushe nace"yace yanzu kika fada'diddira kafa zatayi sai taji zafi sai tayi saurin fadawa jikinsa tana mai kukan shagwaba shikuwa yana mata dariya yana fadin"Zaki sanine...Inkika fama ciwonki baruwa na ni sai dai in kara famamiki shima.

NA TAFKA KUSKURE..!Where stories live. Discover now