Chapter 8

76 5 0
                                    

https://m.facebook.com/Inside-Arewa-Writers-107691760958755/?ref

            𝕀ℕ𝕊𝕀𝔻𝔼 𝔸ℝ𝔼𝕎𝔸 𝕎ℝ𝕀𝕋𝔼ℝ𝕊©
     *(Ƙungiyar Nazarin Harshen Hausa)*

*GYARA KAYAN KA...*
                    _{K'alubale gareku iyaye}_
                                        
                                  
                                          Gajeran labari


                           *NA*
UMAR FARUQ*D*

    BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

*PAGE 15&16*

.... Daddagewa tayi ta gantsarawa hannun da ya dod'e mata bakin cizo da k'arfi! Zafin cixon ne yasa sa sakar mata baki yana yarfa hannu dasauri, ganin hakan da khadija tayi ne yasa ta bin gefen sa tana shirin wucewa afirgice, amma sai dai kuma tana d'aga k'afar ta daniyyar guduwa taji ansa wata k'afar daga bayan ta ankwashe tata da ita! Jikake tim k'arar fad'uwar ta kasa! ihu take shirin saki amma sai taga an kawo hannu saitin bakin ta ana shirin manna mata wani abu akai. Hakan ne ya sata fara mirginawa tana shirin k'watar kanta daga gare su. Ganin da sukayi yarin yar tana shirin tona musu asirine yasa d'aya daga cikin su sa k'afa ya take mata hannuwa, sannan d'ayan yayi sauri ya manna mata gam abaki! Sai da ya tabbatar da ya manne bakin nata tayar ce ko d'agasa ba zata iya yiba tukun ya mirgina ta da k'arfi yana mai kamo hannuwan ta ya ban k'arasu ta baya,sannan ya saka igiya ya d'auresu! Ciccib'ar ta yayi kamar wata yar jariri ya ahnnun sa da gudu yana mai yin hanyar wani kango dake gaban unguwar tasu. Yayin da hankalin khadija yayi bala'in tashi wasu irin hawaye suka dinga gudu akan kuncin ta, domin ko ta riga da tagama fahimtar abun da suke shirin aikata mata, babu abun da take iyayi sai ciccilla k'afa tare da juyi jikin wanda ya d'auke ta wai ko ta k'waci kanta, amma sai dai kuma abanza ko wani motsin kirki bata iyayi balle ta k'waci kan nata, sabo da ba rik'on wasa yayi mata ba. Dasauri sauran abokan wanda ya d'auke tan suka bi bayan su bayan sun gama waige waigen bayan su da gaban su sun tabbatar da bawani wanda yake kallon su.
Kango ne wanda aka riga aka kammala ginin sa, sai d'an abubuwa kad'an da ba ak'ara saba irin su saka k'yaure da kuma dab'en k'asa. Mutum biyu ne suka shiga ciki duka yayin da d'aya daga cikin su kuma ya tsaya daga bakin k'ofa, amma daga ciki yana kallon hanya. Wani d'an ma dai dai cin d'aki ya shiga da khadijar ahannun sa, wanda har da shimfid'ar k'atuwar tabar ma sukayi acikin sa alamun dai dama sun riga da sun shirya komai tun da wuri. Yana zuwa dai dai inda shimfid'ar tabarmar take ya sake ta daga tsayen da yake ba tare da yawani ran k'wafa ba! Jikake tim! K'arar dirar ta ak'asa k'ugun ta ya daki k'asa da k'arfi. Sosai hankalin ta yayi matuk'ar tashi fargaba da matsanan cin tsoro suka bi suka mamaye zuciyar ta. Ji take inama bakin ta zai bud'e data gwada basu hak'uri ko Allah zai sa suha k'ura, tayi nadamar futowar ta daga cikin gida tafi sau dubu daga lokacin da aka haske ta har kawo yanxu.
Wanda ya d'auko ta ahannu shi yafara ja baya yana mai d'age rigar sa sama, sannan ya cire ta ya yar ak'asa. Atake awurin hankalin khadija ya k'ara yin k'ololuwar tashi ta fara girgiza masa kanta tana ja baya daga inda take kwancen. Hhhhhhhhhh! Ya kwashe da wata mahaukaciyar dariya sabo da ganin yarce tabi ta firgice lokaci d'aya, sai da yayi dariyar ya gama tukun yasa hannu ya b'alle belt d'in dake jikin wandon sa, sannan ya ciresa yayar ak'asa. Batare da wani imani ba ko kunya ya k'arasa yiwa kansa tsirara, sannan yayi kan khadija da take ta ja da baya da baya tana gigiza masa kai, numfashin ta na futa da k'yar! Yana zuwa sai tin inda take ya sa hannu ya funciko ta, sannan ya yaye hijab d'in dake jikin ta yayar ak'asa, tun awurin yabi ya rud'e sabo da ganin kalar shigar dake jikin ta, cikin sauri sauri yafara yage 'yar ficiciyar rigar baccin dake jikin ta, sannan yasaka hannu ya zame sauran suturar da tayi mata saura! Wani irin bak'in ciki da takai cine suka dirarwa khadija acikin xuciyar ta lokaci d'aya, ji take inama ace Allah zai d'auki rayuwar ta ayanxu yanxu kota samu ta tsira daga abun da suke shirin aikata mata.
Hanka d'ota yayi ta dawo saitin inda yake, tukun ya saka hannu ya bud'a ta da k'arfi yana mai danna kansa cikin jikin ta!! Wata irin azaba ce ta ratsa gaba d'aya ilahirin jikin ta wacce bata tab'a jin ko kwatan kwacin irin taba. Girgiza kai kawai take tana mai bugasa da k'asa gumi na karyo mata ta kowace kafar gashi dake jikin ta! Yayin da shikuma yake ta k'ara sa himma a'abun da yasa gaba batare da wani imani ko tausayi ba aransa. Sosai khadija ke shan wahala gashi an b'ame mata baki bare tayi ihu, ba abun da take iyayi sai dai kawai buga kanta jikin gini tana mai girgiza sa wasu irin hawaye na ambaliya daga cikin idanun ta!

GYARA KAYAN KA... {Ƙalubale Gareku Iyaye}Where stories live. Discover now