Welcome

1.2K 35 3
                                    
Hello! There welcome to free pages!
You have to choose your favorite a tsakanin stars na novels

In sha Allah on 15/1/2022 zan fara posting, love me, love my story, support me, bless my pen!

We have 3 to 4 Stars, and the all they Characters suna da muhimmanci kayi voting favorite ɗin ka cikin photon nan.

We have 3 to 4 Stars, and the all they Characters suna da muhimmanci kayi voting favorite ɗin ka cikin photon nan

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

AKEELA
The innocent gril!  Ada rayuwar ta tamabaya ce? Amma shigowar sa cikin Rayuwar ta ya zama Amsa!

Destiny is no matter of chance. It is a matter of choice. It is not a thing to be
waited for, it is a thing to be achieved.

   AKEEMRayuwarsa sauƙi gareta, saboda rashin damuwa da baya sanyawa a zuciyarsa, amma  ta zame masa wani alli abin rubutu, duk sanda zai numfashi, ko kuma zai kwanta baya jin salama a ransa sai ya kasance da ita, duk da wani irin tsana mai yawa d...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

   AKEEM
Rayuwarsa sauƙi gareta, saboda rashin damuwa da baya sanyawa a zuciyarsa, amma  ta zame masa wani alli abin rubutu, duk sanda zai numfashi, ko kuma zai kwanta baya jin salama a ransa sai ya kasance da ita, duk da wani irin tsana mai yawa da yake mata!
Hakan ya zama
Ƙaddara!

Destiny is no matter of chance. It is a matter of choice. It is not a thing to be waited for, it is a thing to be achieved.

Kabiya 500
0116886423
Sulaiman Naima s union bank
08119237616

AMANIThe baby girl, itace makullin da yake amfani da ita wajan sarƙafe zuciyarta, she lost her mother, Abdul-hakeem shine ya rage mata

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

AMANI
The baby girl, itace makullin da yake amfani da ita wajan sarƙafe zuciyarta, she lost her mother, Abdul-hakeem shine ya rage mata.

Kada ku manta ku zaɓi wanda ya fi maku, a cikin ku kuwa ya ajjiye ta comment section, idan mutane da yawa sukai vote zan fara Soon

Kada ku manta ku zaɓi wanda ya fi maku, a cikin ku kuwa ya ajjiye ta comment section, idan mutane da yawa sukai vote zan fara Soon

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

BARR ADNAN
There is a destiny which makes us brothers; none goes his way alone. All that we send into the lives of others comes back into our own.

ASHEER
Sometimes being a friend means mastering the art of timing. There is a time for silence. A time to let go and allow people to hurl themselves into their own destiny. And a time to prepare to pick up the pieces when it's all over.

Rashin mafita da abinyi ya sanya gaba ɗaya akalar rayuwarsa ya sauya daga yadda yake zuwa yanzu, ta dalilinta, ya mance da muguwar rayuwar da yake na MASTURBATION.

Zaki iya fara payment Yanzu kafin zuwan lokacin.
Nrml grp 300
Vip 500
0116886423 sulaiman Naima s union bank 08119237616

Comment
Share
Vote
Add on your reader list
Paid book

TSINTACCIYAWhere stories live. Discover now