20

811 115 15
                                    

*MIJIN KANWATA..*!
_(k'addarata)_

*Wattpad:Jamilaumar351*
*Mallakar:Janafty❤️*

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176  domin karin bayani,  maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka   fara amfani da   maganin zaki ga sauyi,  domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari  2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._

*Page 20*

Sunaima Dakin kilishi ta koma Saboda su Hajiya,Dake shashen Fulani suna kara Tattauna abunda ya faru gaskiya taji tsausayin Hajiya Salame ga Sakin aure ga Horo sannan ita kanta Laila bata Tsira da komai ba.
Mahaifinta bai jira komai ba ya tasata suka Dau hanyar Jos suna tafe yana mata Fada aransa kuma shima yaga Kuskuransa Na sakarma Salame duka Ragaman Gidansa da Tarbiyan yarsa kwara daya,Sannan shi kanshi bai ji Dadin abunda ya faru ba,saidai yasan Maimartaba shi ya haifeta yasan Darajanta yasan yayi mata hakane Saboda ta gyaru ta kuma gane kuskuranta yasan zuwa gaba Insha Allahu zai yafe mata komai yazo ya Daidaita ammh kafin nan ita kanta Lailar sai ya gyara mata zama ita dai kuka kawai take nadamanta ya Bayyana kara kara babu Riba adukkan abunda suka aikata an bata goma ko daya bai gyaru ba.

Sallar azahar kadai su Habib da Saifullahi sukayi anan Fada suka ci abinci kafin su wuce Sani Direba kuma shi ya fara tafiya dasu magajiya Saboda gidan ba kowa,Habib har ya mika atashi motar bayan sun Rabu kan Sulaiman din zai zo har Kamfanin madaran ya sameshi su Tattauna abubuwan dadaman da suka kwana Biyu basu Tattauna ba
Saifullahi ya rako bakin Motarsa suna mgana.
Sulaiman ya kalleesa sanda yake shiga motar bangaran Direban yana Fadin"Ya kamfani..?nasan alot sun faru ina so ranar Monday zan dawo Office insha Allahu...!
Saifullahi ya kallesa yana Fadin"Ka koma aiki kuwa Ranka ya Dade..?
Wani kallo yayimai na Mekake nufi Saifullahi ya saka Dariya yana Fadin"To gani nayi kai da maimartaba ya sakama  Lokaci zaka nemi yakin Soyayyah..?
Sulaiman ya saki karamin Tsaki yana Fadin"Ina ruwanka..?yakin ai nawa ne ban kuma gayyatoka ba..!
Saifullahi yace"Ba shakka..Ni fa ina cikin mamaki yaushe ka fara son Sunaima..!yayar matarka ce fa..?
Sulaiman ya kuramai ido na wani Lokaci kafin ya Lumshe ido ya bude yana Fadin"I don"t know..Kawai naji I need her in my place ne...!
Saifullahi ya gyada kai yana yar Dariya Sulaiman ya ballamai Harara Kafin suyi Musabaha Lokaci Daya Saifullhi na Fadin"Naga sonkai na Dauko maka matarka yanzu kuma zan koma ni kadai..!
Sulaiman ya Matse hannunsa yana Fadin"Da farkon ma Sabaa lamba ne yanzu kuma na samu Daddataciyar Lamba..!
Dariya sukayi atare kafin suyi sallama Saifullahi ya wuce ba Dadewa Abba yace su Hajiya su fito su wuce Abuja ayau din nan har Shashen Kilishi Hajiya ta shiga sukayi sallama da Sunaima ita da Safiya ita abun duk ya Zame mata wani iri Balle ma ga kalaman Sulaiman na yana sonta Ita Tana mamaki da Tunanin yaushe ya fara sonta batasan wannan ba ita atunaninta basu da wani kyakyawan Mu"amala mai kyau Sannan ita bata kawo Tunanin ya Tuna abubuwan da suka Wakana Tsakaninsu ba, tana ganin wani abu ne daya wuce awajensa Duk da ita bai goge ba wani abu ne da Har Abada bazai goge acikin Ranta ba.
Tana nan zaune shuru bataji ance tazo su tafi ba Har bayan La"asar kana Sulaiman ya shigo Shshen Fulani ya fara shiga sun dade suna mgana kafin ya Fito bai shiga wajen Kilishi ba Yace sunaima ta fito su tafi Ta gama Sallar la"asar kenan Kilishi ta Kirata Daman da Hijabinta ajikinta Domin bata yarda ta Cire Kayan abincin da aka cika gabanta dashi kadan ta Tsakura kwata kwata bata sake ba.
Maimartaba na Fada Shiyasa bata samu Damar yimai Sallama ba Suka Dauki Hanya Sani Direba ashe shi Sulaiman ya Tsaya jira shi ya dawo ya Daukesu dukkansu suna Gidan Baya ita da Sulaiman din bayan gaisuwa wata mgana bata kara shiga Tsakaninsu ba Sunaima kanta ta kauda Wajen Window ta Bude Jakarta Ta Dauko Littafin azkar tana Dubawa shi kuma Sulaiman yana ta Danna Wayarsa yana kuma amsa Kira Lokaci bayan Lokaci.
Sai mangariba suka shigo Kaduna Kai Tsaye Sulaiman yace ma Sani"Muje anguwan Dosa Sani..!
Da sauri Sani yace"Gidan su Hajiya kenan ko Ranka ya Dade..?
Hararansa yayi bai yi mgana ba yar Dariya sani yayi kafin yace"Allah ya Taaimaki Sarakin garin Kargi..!
Yana mai Farimcikin Dawowar megidansa Sulaiman iya Cikin Ransa yayi Dariya aransa yana Tunanin bazai iya Zama da kowani Direba sai Sani Domin shine yasan komai nashi.
Sunaima kuma kanta na kasa Tana karatunta taji sanda Sulaiman yayi mganar zuwa Gidansu Ranta yayi mata Dadi daman ta yi kewar yaranta Tana matukar son ganinsu sannan taji Dadi yau su wasim zasu ga Abbansu da kullum Inna ke Fadamata suna Kiran sunansa sai Ahmad ko ita sun Dauke musu hankali.
Bata nuna Murnanta afili ba ta kanne sai da suka iso kofar gidan daidai Lokacin da Ahmad da Baba Dake rike da Wasim suka dawo daga masallaci zasu shiga gida,Wasim cikin dan Duhun Duhun mangariba ya Hangi Babansa ya Fizge hannunsa a na Baba ya Nufesa yana Kiran sunansa.
"Daddy.....!
Yafada da karfi Wanda yasa Sulaiman da Sunaima da suka fito daga Mota suka waigo da su Baban Da basu san da zuwansu ba Sulaiman ya washe baki ya Nufesa ya Duka ya Fada Jikinsa ya Rumgumesa yana Fadin"Abba na nayi kewarka sosai..!
Wasim na Jikinsa yana Fadin"Daddy ina kaje..?anty tace kayi tafiya ne..!
Dago kansa yayi yana Share masa Hawaye yana fadin"Eh tafiya nayi Wasim yanzu gani na Dawo..Ina Hajiyata..?
Wasim ya washe baki yana Fadin"Inna ta goyata..!
Yafada yana Dariya Mikewa yayi yana Shirun Daukansa ya Hangi Sunaima na gaisawa da Baba shi kuma Ahmad ya Kariso wajensa suna gaisawa daganan suka nufi su Baba Wasim na ganin Sunaima ya kwace Daga Hannun Sulaiman ya Nufeta ya Rumgumeta yana Fadin"Anty kema Inna tace kinyi tafiya tare da Daddy kuka tafi..!
Kai ta gyadamai tana Shafa kansa Har kasa Sulaiman ya Duka ya gaida Baba Sunaima da Ahmad suka shiga Cikin gida Dauke da Wasim Inna na Sallah Wafiya tayi barci ta kwantar da ita kan gadon ganin Haka yasa itama Sunaimar ta Kwabe Hijabi ta Dauki Buta ta shiga makewayi ta Kama ruwa ta Fito tayi alwala ta shiga Dakinsu ta Tada Salla ta idar kenan Inna ta Shigo Bakinta Har Kunni Tana Fadin"Ahmad ya fadamin tare kuke da Sulaiman suna Kofar gida da Babanku..!
Sunaima ta daga kai Tana Fadin"Eh Inna Daga kargi muke..Maimartaba yasa Sulaiman ya saki Laila itama Hajiya Salamen ya saka Mahaifin Lailan ya saketa..!
Inna ta Zaro ido tana Fadin"Subhanallah..ash abu bai yi Dadi ba.!
Nan sunaima ta kwashe duk abunda ya faru ta Fadamata sai dai bata yarda ta Fadamata Sakin Data nema ba Domin tasan Inna Sarai in ta Fara Fada sai gobe zata Dakata Inna ta Jinjina kai tana Fadin"Agaishe da adalin Sarkin Kargi..Allah ya kara Lafiya wannan Dattijon mai Kirki ne da Dattako..na kira kawu Jafaru na Fadamai komai yayi murna Har yacemin inda yuyuwar haka Yana son ganin shi megidan naki sai ki shirya in ya samu natsuwa ki rakasa Zuntun..!
Sunaima ta kalli Inna kafin tace"Na rakashi Kuma Inna..?kinsan yanayin aikina sai dai In Ahmad.!
Inna ta sakar mata Dakuwa Tana Fadin"Kinci mai garinku..Wai ke Sunaima yaushe zaki gane Allah Daya ne..?kullun ana Miki mgana kamar kina da kunnen kashi to wlh ko Ranar aiki ce ke zaki kaisa ba Ahmad ba kin ji ma na Fadamiki..
Baki ta Tura ta kauda kai Inna tace"Kin manta Sharadin mu..?Wlh ki Natsu ki kuma kama kanki kin ga Dai Abunda ya Faru wannan kadai ya Isheki Hankali ammh fa in kina Dashi..!
Tana cikin Fadan ne taji Sallama Baba lokaci Daya yana Kwala mata Kira da Sauri ta tashi ta Fito tana Cema Sunaima"In kin ga dama ki gyara in baki gyara ba ko Shekara Dubu ne bazan fasa Fadamiki gaskiya ba..Kafin Watarana muma bamu da rai ki rasa me Fadamiki gaskiya..!.
Daga haka ta fice Sunaima najin Sanda Baba ke Fadamata ta saka Tabarma ga Sulaiman nan zai shigo su gaisa Inna ta koma Daki ta Dauko Hijabi da Tabarma ta Shimfida nan kofar Dakin da Sunaima ke Ciki Ba Dadewa sai gashi Ahmad ya shigo dashi Dauke da Wasim dayabama kudi Ahmad ya siyomusu Chaculte da Biscuit,kala kala shi da Wafiyya.
Sulaiman har kasa ya Duka yana gaida Inna Tana daga gefe ta amsa kanta na kasa tace"Ashe haka abubuwa suka faru..?to Allah ya kyauta na gaba..!
Sulaiman ya amsa da "Wlh kuwa Inna..Nazo godiya ne Allah ya saka da Alheri Allah ya jikan magabata..!
Inna ta amsa da Ameen Baba na gefe yace"Meya faru ne ni bansani ba naji kina mai Allah ya kyauta..?
Yafada yana kallon Inna,Da Sauri tace"Mtsala suka samu da amaryansa Har takai maimartaba ya raba auran..!
Baba yace"Assh Abu bai yi Dadi ba Sulaiman ai hakuri ake da matan Duka Haka suke kamayi Hakuri da mai Taurin kan nan Sunaima ballatana yar"uwarka..!
Sulaiman ya murmusa aransa yace"Sunaima da Laila ba Daya suke ba..!
Afili kuma sai ya Furta"Hakane Baba...!
Baba ya gyada kai bazai takura sai yaji meya faru ba yace"Allah ya kyauta na gaba inafata ba Da saka Hannun Sunaima ba kuma abun bai Taba Zumunci daga bangaran mahaifiyarka ba..!?
Da sauri yace"Ko Daya baba..Sunaima bata da alhaki akan abunda ya Faru..Daman chan na bar hakan da haka Allah ya tsara zamana da Laila bamai Tsawo bane..!
Baba ya jinjina kai alamun gamsuwa kafin yace"Hakane Allah ya bamu dacewa..!
Suka amsa da Ameen Inna kuma Hamdala take yi da Sulaiman bai warware mganar ba shima kuma Sulaiman din ya Fahimci Baban baisan komai ba Shiyasa bai Furta komai ba Sunaima na ciki na jinsu Tana jin Sanda Baba yace akawo musu abinci shi da Sulaiman Daya tankwashe kafa yace zai ci Tuwon Dawan da Inna tayi da Miyar yauki.
Bayan sun wanke hannu a kwano Daya sukaci abinci wannan bashi bane karo na Farko Tun Sunaira nada rai in yazo gidan kwano Daya suke ci da Baban yana kaunar Dattajon yana ganinsa kamar maimartaba wajen Dattako da sanin ya kamata.
Wasim kuma na Wajen Ahmad yana ta Wadaka da kayan Ciye ciyensa Sunaima na son Tuwon Dawa da Miyar yauki shuru shuru Bataji Inna tace tazo ga nata ba yasa ta Leko Daga Cikin Dakin Tsakar gidan tar da Hasken Fitlan da Inna ta kunna mai Batir ta Haske gidan Sulaiman nata Lomar Tuwansa ko ajikinsa Har Baba ya wanke hannu alamun ya koshi Inna bata wajen ta koma Daki yasa ta Fito sadaf Sadaf zuwa Kitchen Baba ya Dago kansa yana Fadin"A"a Sunaima..!
Cak ta Tsaya shima Sulaiman ya Dakata da Cin tuwn nasa ya waigo yana kallonta Bata yarda ta Dago ba da Sauri tace"Tuwo zan ci Baba..!
Mirmishi yayi yana Fadin"hoho..Daman Sunaima da Tuwo..Jeki ki Zubo in ma zaku tafi dashi Sai ku Dumana da safe Innarku sai ta Zuba muku ku tafi dashi..!
Sulaiman dake wanke hannu Cikin Roban wanke Hannun Baba yace"Baba nima Inna ta saka dani..Nacinye wannan gabadaya gashi Cikina ya cika ammh inaji kamar bakina bai koshi ba..!
Baba yayi dariya yana Fadin"Gashi kuma Rukayyatace kadai ta iya wannan Tuwon wannan Malalaciyar matar taka bata iya wannan Tuwon ba sai Girken girken Zamani..!
Sulaiman yace"Tab baba nan zan rika zuwa inacin Tuwon Inna chan zan rika barinmusu girkinsu..!
Itadai Sunaima bata tsaya tana Kitchen ta Zuba Tuwonta ta zauna achan tana ci tana jin Sanda Inna Leko tana Fadin bari ta saka ma Sulaiman a Cooler yatafi dashi Sunaima Zata Dumama mai gobe da Safe.
Ta gama cin Tuwon taki Fitowa  sai da Sulaiman yayi ma su Baba Sallama ya Fita waje yana jiranta kana ta Fito ta wanke Hannu Wasim Tuni yayi barci adakin Ahmad Inna ta shiga Kitchen ta Zuba Tuwo da miya ta kawoma Sunaima Dake Kofar Dakin tana Saka Hijabinta Cikin Dakewa Inna tace"Gashinan gobe da Safe ki Dumama mai shima in baki iyawa ki Saka su magajiya..!
Daga haka ta Dugure mata Kular ta Shige Ciki Baba kuma ya Zagaya Bayi sai da ya Fito yaga Sunaima Tsaye ya Fara fada"Kina tsaye alhalin kinsan yana chan waje yana jiranki..?
Da sauri ta Duka ta Dauki ledan da Inna ta saka Tuwom da Miya tana Fadin"Sai da Safe Baba..Inna mu kwana Lafiya..!
Inna najinta tayi kamar bata jita ba Tunda Baba yaji haka yasan Sun yi Tsiyar kenan kansa kadai ya gyada yana Fadin"Allah ya tashemu lafiya..!
Tana Fita batama Tsaya Dubawa ba ta Bude gidan baya zata shiga taji Sansayyar muryansa Daga bangaran Direba yana Fadin"Ai Sanin ya tafi gida..!
Daga haka ya Dauke kansa sai taji gwiwanta ya sanyi a sanyyaye ta Rufe gidan bayan ta Zagaya kujeran mai Zaman banza na gaba ta shiga ta Dora Kular kan jikinta kallo Daya yayi mata ya Tada Motar yayi Ribarsa suka bar Layin sai da suka hau kan Titin kana ya kara kallonta shi Dariyama ta bashi kamar wata yar kauye leda a kan Jiki.
Mele baki yayi kafin yace"Meyasa baki ijiye ledan abaya ba..?
Kai tsaye tace"Bakomai zan iya rikewa..!
Bai kara mgana ba illah hannu Daya Daya sanya ya Dauke ledan Daga kan Jikinta har Hannunsa na gogan hannunta bata zata ba yasa ta Zabura har kanta na Dukan gefen kofa ta Dafe kanta Tana Fadin"Occh...!
Ledan ya ijiye akasa yana Fadin"Oh sannu kin bige ne..!kece kin wani Tsorata kamar hannun nawa bakon ki ne..!
Duk da Zafin datake ji mganar daya Fada yasa ta manta da Radadin ta Dago tana kallonsa shima ita yake kallo yana Fadin"Eh mana ko ba gaskiya na Fada ba..?
Yafada yana Daga mata Gira Gabanta ya Fadi badai yasan abunda ya Faru ba..!ai data shiga uku yana chan yana kallonta ya kusa Tura wani mai Adaidaita Rami itace ta Lura da Sauri Tace"SARAKI KULA.....!
Ayadda ta Fadi Sarakin sai da Jikinsa ya amsa yaji duk Duniya bayan ita bawanda ya iya Fadar sunan da Sauri ya Daidaita kansa ya Leka yana bama mai adaidaita Hakuri kafin ya Dawo ya maida Hankalinsa kan tukin  ajiyar rai ta Sauke gabadaya ta Firgita batare Daya kalleta ba yace"Ashe kin san Sunana Saraki..?
Bata yarda ta kara kallonsa ba sai ma ta Kauda kai ganin yana son yajata da mgana ne ganin haka yasa yayi Dariya aransa yace ai bazan kyale kiba yarinya..!
Har suka isa gida bai kara ce mata komai ba bayan ya Daidaita Motar aparking space kana ya Bude Motar ya Fito itama ta fito ledan Tuwon ta Dauki tayi gaba shi kuma ya Tsaya suna gaisawa da megadi sai da ta shigo Falon taji shuru ta Duba Lokaci Taga takwws har tayi anyi sallar Isha"i Kitchen ta wuce ta iske mgajiya da Mariya suka gaisheta ta amsa Ledan ta basu tace su suka a Fridge Kafin Safe daganan ta Sulale Dakinta Wanka tayi kafin ta Dauro alwala ta Tada Sallab  bayan ta idar ta Fara Shafa"i tana cikin yin Wuturin ne Sulaiman ya Shigo Dakin Sanye da Jallabiya sai da gabanta ya Fadi me yazo yi..?,ai ta Dauka komai ya kare Tunda ya Dawo Hayyacinsa.
Duk sai ta Daburce ganinsa har da Kwanciya saman gadonta ko ajikinsa Ta sallame Wuturin sai ta kara Tada Salla duk yana Lura da ita Gajiya yayi ya tashi Zaune yana Fadin"Malama in zaki sallame sallar nan kin sallame baki da lada..!
Jin haka yasa Dole ta Sallame da Sauri tace"Tuwon ka ko..?yana Kitchen nabama su magajiya su saka afridge..!
Kura mata ido yayi kafin ya Kishigida yana Fadin"ba mganar Tuwo ya kawoni ba..ai nasan dashi kuma zan nemesa da safe mganina nazo ki bani nasha ai nasan akwai sauransa bai kare ba..!
Sunaima ta Zaro kananun idonta kafin tace"Mgani kuma..?
Kai ya gyadamata kafin yce"Eh mana ai ban gama Shanyewa ba..zan rika zuwa Duk Dare kamar yadda muka saba Har na gama shanye kayana Tunda dai da sunana aka karbo..!
Sunaima taji gabanta ya Fadi Cikin Daburcewa tace"Uhm..to baka warke ba..?
Yana kokarin Danne Dariyansa yace"Injiwa..!da saura na ban gama Dawowa daidai ba..!
Sunaima ta kauda kai tana maimaita Shikenan ya Tuna komai Zufa take ta Cikin Hijabin duk yana kallonta ganin Taki Tashi yasa ya nuna mata yana Sane da komai ya tashi da kansa ya Dauko Jakar mganin da Dan kofin Dake kai ya Bude ya Zuba yasha Kofi Biyu yana Fadin"Ko da na dawo Daidai ai Mganin na karya duk wani Sihiri dake jikin mutun ne kila akwai abunda bai gama Fita ba shiyasa nakeso na karishe shanyewa gabadaya..!
Tana jinsa batace komai ba Har ya gama ya maidashi Inda ya Daukosu Ya dawo ya kwanta har yana kara karfin A.c Bata ji kamar ta Nutse ba sai da ya tashi ya Cire jallabiyansa ya Dorata nan saman Side drower din gadon ya koma ya kwanta yana satan kallon Sunaima da kanta ke kasa tana Miyau Miyau da baki Dariya ta kusa Kamashi sai dai ya kanne.
Ganin sai Zufa take kuma taki tashi yasa ya Mike tsam Kamshin Turaransa kawai taji a Hancinta Tana Dago kanta tajita Caraf ya Dagata yana Fadin"Ki zo mu kwanta..Kinsan in na sha mganin nan bana Masauki a ko"ina sai ajikinki..?
Shikenan yasan komai..!
Haka Sunaima ta rude bayan ta Damke idonta Tamau bai Direta ko"ina ba sai kan gadon bata samu wani karfin gwiwa ba taji yana kwabe mata Hijabi yana Fadin"Kina ta Zufa kamar Dole..!
Kafin ta Tuna Halin Datake Ciki ya Rabata da Hijabin da sai da Numfashinsa ya kusa Daukewa Daga ita sai Dogon wando plazo sai Bra kawai gabadaya Lafaffan Cikinta da Fararan Nonuwanta daga sama sun bayyana Dakayar ya Hadiye miyan bakinsa Sunaima jikinta ya Fara rawa ta kasa Bude idanuwanta tana ji ya Rike Bra din nata yana Fadin"Zata Dameki SUNAIMA...!
kamar almara haka taji ya Sabuleta kafin ta samu wani zarafin mgana Ko motsi ya kwantar da ita yabita ya Kamkameta Kirjinta suna gogar gashin Kirjinsa da suka taimaka wajen kara sakashi wani Hali Kanta ya Dago Daidai ta Bude kananun Idanuwanta da suka kara zama kanana Saboda Halin da SulaimN neman jefata yana ganin haka ya kura mata ido yana kallonta yana Fiddo da Harshensa yana lasan Lebunanta tayi Motsi kenan ya samu nasaran Hade bakinsu waje daya yana mata wani irin Kiss dayasa ta fara Fita Daga Hayyacinta.
Kokarinta na Motsu motsu yasa Kirjinta ke ta Gugan Kirjinsa yasa komai ya Rikece Tana jin Sandar girmansa Yadda ta Mike tana Harban iska ita kuma yadda Nipple dinta ke sukan gashin Kirjinsa yasa taji wani Dadi dadin Daya sa ta Saki Hannayenta ta Zagaye Kugunsa dashi ta kara saksahi ajikinta Lokaci Daya tana shafa keyarsa zuwa bayansa Tayi missing din wannan Romance din mai Zafi bazata iya juyamai baya ba.



*Shakira..*

MIJIN KANWATA(K'ADDARATA)Where stories live. Discover now