BABI NA HUDU

101 10 1
                                    

*BIBIYATA YAKEYI *
_(WAYE SHI?)_
2023

*بسم الله الرحمن الرحيم*

BY
ZAYNAB BAWA

PAGE 4

Marubuciyar
*BIBIYATA AKEYI*
*Y'AR FARI*
*YARIMA FAYAD* paid 200
*ƘADDARAR RAYUWA*

Assalamu alaikum
Ina kuke manyan mata?

Matanda suka san kansu, Suka amsa sunansu Mata, Amarya, Uwar gida shin kin taba using kayan *ROYAL EXQUISITE* kuwa??? Idan kin taba to barkanki danna tabbata kin fita daban da sauran mata, idan Baki taba ba kuwa lallai an barki a baya kuma kin dade kina cutar kanki da mijinki, Domin samun kayanmu masu kyau da inganci zaku iya tuntubarmu domin munada Kayan mata masu kyau da inganchi Kamar su
Virgin again
Tightening pills
Turaren ban mamaki
Sweetness agents
Wetness agents
Infection set da sauransu
Domin ƙarin bayani ku tuntubemu ta wannan numbern
08030644073

     Sallama nayi a bakin dakin mahaifinmu ya amsamin Sallamata yana daga zaune a kan kujera jikina yafara rawa dakyar na sanya kafata nashiga palourn, idona yakai kan takardar dake gefensa tana ajiye, na dago kaina na kalli fuskarsa dan ganin yanayin da yake ciki murmushi ya sakarmin Hadeda fadin matso nan zo kusa ki zauna da sauri na karasa nazauna a kasa gefen kujerarda yake a zaune, nima nasaki murmushin dan yanayin fuskarsa ya tabbatarmin babu wata matsala amma ina tunani toh baisan da cewa result yafito ba,

"Mamee andawo daga makarantar?" Muryarsa ta katsemin tunanina "Eh Baba mundawo shine mama tace kana nemana sannu da hutawa"

Murmshi yayi mai sautin Dariya yaɗauko takardar yace.

"Mamee kinyi abun kai yanzu na aika yayanki yaje ya karbo result dinku gashinan acikin mutane dari biyar kece ta goma sha uku"

bansan lokacinda nadaka tsalle ina ihu ba Baba dariya kawai yakeyi na suri takardar nayi waje girgiza kai kawai  yayi a gaskiya yayi murna sosai dacin wannan jarabawa da nayi dan tabbas yanaso tayi karatu dan tayi karama idan aure yace zaiyi mata,

Mama tana zaune a yanda nabarta na shiga ciki da gudu ina fadin na "haye mama na haye"

"Me kika haye?" Ban kulataba naci gaba da tsalle ina murna Mama tace.

"Ke banason Hauka ki tsaya ki fadamin me kika haya?"

"Jarabawar Weeding mana Mama ta nursing Baba yasa aka karbomin na haye,  murna sosai Mama tayi tana fadin "kai Alhamdulillah amma naji dadi Allah yacigaba da baki nasara Arayuwarki" na amsa da,

"Amin" sannan nawuce  izuwa dakin anty na nuna mata na juyo zuwa dakin Baba dan kai masa takardun dan duk wasu takardunmu shike ajiyewa,

  A yanda nabarshi anan na sameshi ya kunna Babban TV dake babban palourn nasa wanda yake ajiye akan TV stand na makalawa a bango ne amma dake yayi girma sai kawai aka ajiyeshi,

  Mika masa takardun nayi na zauna dake kwallo yake kallo nima nafara kallo, dama tun asali wajan mahaifina na koyi kallon kwallo domin bayida wata tasha dayake kallo irin sunna Tv daganan kuma sai tashar kwallo duk kwallonda za'ayi baya missing shiyasa gabaki daya gidanmu akayi mana searching tashar da take kama wasan ball kai tsaye, muna kallo muna yar Hirarmu dake kaff cikin yan wasan kwallo babu wanda bansansu ba, muna cikin kallo akaci team din da muke supporting cikeda bacin rai da takaici na bugi kujerarda take gefena, Baba yajiyo ya dubeni shima yaji babu dadi yace.

"Sorry kiyi hakuri zamu rama yanzu tunda Akwai Hammud Acikin yan wasan kwallon nan, Shekara nawa yanzu yakafa tarihin da ba'a taba kafawa ba a kwallon kafa izuwa yanzu duniya ta yarda cewa kaff yan wasan kwallon duniya Babu kamarsa" Baba yanamin hirar kamar wanda yakeyi da abokinsa shi kansa yaji dadin zama tayashi kallon wasan ball din danayi dan yanason yin kallo da wani gefensa koda kuwa ace bamai kallon kwallon bane bare ni da dama nice wacce na gado kallonsa ko mazan gidanmu Babu mai son wasan kwallon kafa kamar yanda nakeso. Baba baiyi shaidar Hammod a banza ba dan kuwa ya Rama cin kwallon da akayi musu, Baba yace.

BIBIYATA YAKEYI ( WAYE SHI?)Where stories live. Discover now