BABI NA TARA

78 11 1
                                    


*BIBIYATA YAKEYI*
_(WAYE SHI?)_

*بسم الله الرحمن الرحيم*


  BY
     ZAYNAB BAWA

PAGE 9

*FREE PAGES SUN KUSA KAREWA KUSHIGO DAGA CIKI DOMIN AFAFATA DAKU."*

Assalamu alaikum
Ina kuke manyan mata?

Matanda suka san kansu, Suka amsa sunansu Mata, Amarya, Uwar gida shin kin taba using kayan *ROYAL EXQUISITE* kuwa??? Idan kin taba to barkanki danna tabbata kin fita daban da sauran mata, idan Baki taba ba kuwa lallai an barki a baya kuma kin dade kina cutar kanki da mijinki, Domin samun kayanmu masu kyau da inganci zaku iya tuntubarmu domin munada Kayan mata masu kyau da inganchi Kamar su
Virgin again
Tightening pills
Turaren ban mamaki
Sweetness agents
Wetness agents
Infection set da sauransu
Domin ƙarin bayani ku tuntubemu ta wannan numbern
08030644073

Marubuciyar
*BIBIYATA AKEYI*
*Y'AR FARI*
*YARIMA FAYAD* paid 200
*ƘADDARAR RAYUWA*

*Assalamu alaikum barkanmu da warhaka*

INA MASOYANA WANDA SUKA KARANTA LITTAFIN BIBIYATA AKEYI 🤝 WANNAN SALON SHEKARAR 2017 NE, YA KUKAJIN LABARIN? NASAN DA YAWANKU BAKU MANTASHI BA!

TO MASOYA GANI NAN NA KAWO MUKU WANI ZAZZAFAN LABARI MAI CIKE DA SALO KALA KALA!!! WANNAN SABON LABARI SHINE BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI).

WANNAN SALON 2023 NE! SABON LABARI SABON SALON LITTAFI DABAN YAKE DANA BAYA BIBIYATA AKEYI!

BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI) PAID BOOK NE BA FREE BA.🤝

*******
Miƙewa itama tayi tabini muka fice daga harabar makarantar, wata ƙatuwar delivery car nagani mai ɗauke da tambarin campanyn deliveryn da suka kirani ina fitowa naga an buɗe ƙofar motan an fito wani matashine ne mai sanye da rigar company na delivery ajikinsa.
wata ƴar ƙaranar jaka ce a hannunsa ya ƙaraso yanda nake cikeda girmamawa yace.

"Good day Maa" this item were sent for you." Da mmaaki na kalleshi nace.

"May be you Have Mistaken me with someone" nafaɗi haka saboda tabbacin nake dashi banda aika wajan kowa. Cikeda tabbaci yace.

"Maa it's you for sure. You be Zainab Muhammad Dani Abi? Dasauri maryam Ta ƙaraso kusa tace.

"Yes She's" ya jijjiga kai yace.

"Ehen naa i know. Just collect your item maa" cikeda surutu dake dama da alamunsa yanada surutu yacigaba da faɗin.

" This is An important item, so i can't be mistaken i was told to be very sure that you're the one that collected it, even our oga is here to make sure this item yayi pointing jakar were delivered safely" na ɗaga idona na kalli motar daya saƙƙo akwai wani babban mutumi acikin motar da dukkan alamu shine mai campanyn bawai ma'aikaci ba.

miƙamin jakar yayi jiki asanyaye na sanya hannu na karɓa, ya miƙomin wani maker board ɗan ƙarami yace.

"Please sign here" ya faɗa haɗeda nunamin wajanda zanyi signing ɗin na karɓi makern na fara signing wajanda ya nunamin, ina signing ɗin naji yana faɗin.

"by seeing how you got this gift shows that you're the most luckiest girl" Batareda na tanka masa ba nayi signing ya miƙomin takarda ina dubawa naga naga sender Unknown yana shirin juyawa nace.

"who's the sender?"

"don't know maa but you can ask my oga" batareda nace komaina na wuceshi na isa wajan motan nayi knocking glass ya buɗe na ɗago jakar hannuna nace.

"who sent this?" cikeds ladabi yace.

"Am sorry maa i don't know" daga yanayin yanda yayi maganar ya tabbatar ba dai-dai ya faɗa ba nayi murmushi mai cikeda takaici nace.

BIBIYATA YAKEYI ( WAYE SHI?)Where stories live. Discover now