BABI NA GOMA

169 15 2
                                    

    

*BIBIYATA YAKEYI*
_(WAYE SHI?)_

*بسم الله الرحمن الرحيم*


BY
ZAYNAB BAWA

PAGE 10

*LAST FREE PAGE"*

Assalamu alaikum
Ina kuke manyan mata?

Matanda suka san kansu, Suka amsa sunansu Mata, Amarya, Uwar gida shin kin taba using kayan *ROYAL EXQUISITE* kuwa??? Idan kin taba to barkanki danna tabbata kin fita daban da sauran mata, idan Baki taba ba kuwa lallai an barki a baya kuma kin dade kina cutar kanki da mijinki, Domin samun kayanmu masu kyau da inganci zaku iya tuntubarmu domin munada Kayan mata masu kyau da inganchi Kamar su
Virgin again
Tightening pills
Turaren ban mamaki
Sweetness agents
Wetness agents
Infection set da sauransu
Domin ƙarin bayani ku tuntubemu ta wannan numbern
08030644073

Marubuciyar
*BIBIYATA AKEYI*
*Y'AR FARI*
*YARIMA FAYAD* paid 200
*ƘADDARAR RAYUWA*

*Assalamu alaikum barkanmu da warhaka*

INA MASOYANA WANDA SUKA KARANTA LITTAFIN BIBIYATA AKEYI 🤝 WANNAN SALON SHEKARAR 2017 NE, YA KUKAJIN LABARIN? NASAN DA YAWANKU BAKU MANTASHI BA!

    TO MASOYA GANI NAN NA KAWO MUKU WANI ZAZZAFAN LABARI MAI CIKE DA SALO KALA KALA!!! WANNAN SABON LABARI SHINE BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI).

   WANNAN SALON 2023 NE! SABON LABARI SABON SALON LITTAFI DABAN YAKE DANA BAYA BIBIYATA AKEYI!

  BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI) PAID BOOK NE BA FREE BA.🤝

********€€

       Maida Hannuwa na nayi baya sannan nace.

"Maryam tana jirana" ban ida magana ba wayata tafara ruri na ɗago na kalli wayar naga Sunan Babe❤️ Yanata harbawa ajikin wayar step biyu yayi baya ganin gabaki ɗaya jikina rawa yakeyi saboda kusancin da mukayi yayi yawa, miƙamin hannunsa yayi na kalleshi cikin rashin fahimta dayaga kallonda nake masa sai yace.

"Bani wayarki" miƙa masa wayar nayi ya amsa idonsa nakan wayar batareda y ɗago ya kalleni ba naji yace.

"PIN" nagane abunda yake nufi dan haka na faɗo masa pin ɗin wayar yashigarda a wayar ta buɗe masa bansan abunda ya shiga ba kawai naga yasaki wani ƙasaitaccen murmushi mai sauti miƙomin wayar yayi nasa hannu na karɓa idanuwana suka sauƙa kan abunda yake kallo numbersa da nayi Saving da Hamma harda heart agaba hakanne ya sakashi murmushi, kunyace ta lulluɓeni kamar na nutse cikin ƙasa, murmushi yasake yi ganin yanayinda nashiga, Cikeda zoyala yace.

"You have my number already so basaina saka miki ba" yace.

*In azuwa* duk in atsaye ko motsi banyiba ya juya zuwa ɗakinsa ya taho hannunsa ɗauke da wata ƴar ƙaramar waya mai masifar kyawu ƴar siririya ya miƙamin na kalleshi da rashin fahimta. Miƙamin ya sake yi ban karɓa ba yace.

"ki karɓa da ita zanna kiranki banaso na takuraki da wancan wayar" jijjiga kai nayi nace.

"Bazaka takurani ba kakirani da ita kaw.... Maganata ta maƙale yayinda na tuno cewa ana bibiyar wancan layin, jikina yayi sanyi nayi ƙasa da kaina banason abunda zai raba tsakanina da Hammma yanda nakejin soyayyarsa acikin raina kuma banason na amshi wayar dan bansan mai zancewa Mama ba Iya ƙoƙarinsu sunayi akaina gani nakeyi idanna karɓa zasuga kamar ina kallon gazawarsu ne dan bazan ya ɓoye musu wayarba,
Hannuna naji ya kamo ya sanyamin wayar yace.

"idanna sake miki kyauta kikaƙi karɓa raina zai ɓaci. Kinaso raina ya ɓaci?" dasauri na girgiza kai yace.

"okay tOh kina jin maganata kinji?" na gyada kai yace.

BIBIYATA YAKEYI ( WAYE SHI?)Where stories live. Discover now