Advert

65 6 0
                                    

*BIBIYATA YAKEYI *
_(WAYE SHI?)_
2023

*بسم الله الرحمن الرحيم*

BY
     ZAYNAB BAWA

PAGE 4

Marubuciyar
*BIBIYATA AKEYI*
*Y'AR FARI*
*YARIMA FAYAD* paid 200
*ƘADDARAR RAYUWA*

Ga wanda suke buƙatar siyan wannan litfafi na *BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI?)* ga wata garaɓasa da zanyi muku yau zuwa gobe in sha Allahu, ga duk wacce ta siya wannan littafi in sha Allahu zata samu damar karanta novel ɗina na *YARIMA FAYAD* kyauta, basai kinbiya kuɗi ba yau zuwa gobe kawai in sha Allahu karku bari wannan dama ta wuceku,

BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI?) da yawanku nasan kun karanta BIBIYATA AKEYI wannan tsohon novel ɗinane BIBIYATA YAKEYI labarine na daban wanda yasha bambam da wancan salon wannan daban tsarinsa ma daban labaraine guda biyu ma bambanta,

Ina fata zakuji daɗin labarin

Ga masu Buƙatar Biya ₦300
Ta 0003075326 Zainab M Bawa jaiz bank
saina Sanyaku acikin group sannan na tura muku littafin *YARIMA FAYAD* kyauta

*HASKE WRITERS ASSO💡*

BIBIYATA YAKEYI ( WAYE SHI?)Où les histoires vivent. Découvrez maintenant