shimfida

2.1K 124 6
                                    


Nabada page dinnan ga duk wata matashiyar budurwa wadda ta saka a xuciyar ta ba wanda xata aura sai mai kuddi da kyau ,mukafta a ciki🤙don jin mai irin burin ku😂

"Wani juyi yayi da ita wadda hk ya saka har towel didda ke jikin ta ke kokarin subuce mata yayi kasa ,hakan yasa ta saurin damko shi hade da binshi da wani birkiraccen kallo kirjin ta na dukan tara tara,
Menene haka wai mahabbah?,wani irin tsoro ne haka am tired wallahi,you have to give me you self today koh ta karfi tsiya ne wallahi,yafada yana binta da wani mugun kallo hade da kokarin rikoh hannun ta,
Da sauri taja baya ,hawayen da tarasa dalilin su na saukowa alkc suka silalo mata,

Daker bakin ta ya iya furta am sorry abdulshakur am scared ni baxan iya ba tafada tana ja baya ganin yadda yake biyo ta yana binta da kallo dake nuni da tsantsan maitarta fili,
Allah yau mahabbah koda mutuwa xakiyi sai mun kasance da juna,ay nayi miki kokari har sati biyu fa ?Amma kam yau kam ba shi yafada lkc da ya damkoh hannun ta da iya k'arfin sa,
Wani irin numfashi taja wani irin dukawa kirjin ta yayi lkc da ya rikoh hannun ta ,har cikin kokon xuciyar ta taji rikon da yayi mata,
Ta rasa me yasa take jin wannan tsoron,ita karan kanta abun na bata mamaki wannan mugun tsoron da takeyi muddun abdulshakur yaxo da niyar koda taba yatsan tane sai taji tsoron,
Nan take jikin ta ya dauke mugun rawa ,lkc da abdulshakur ya rungumu ta gaba d'aya jikin sa a sai taji gaba d'aya numfashin ta na kokarin barin ta ,
Bai damu da yadda yaji numfashin ta keyi ba,ganin yadda take so ta kawo masa baraxa na ga abunda yau koda mutuwa xatayi sai yayi shi,
Hannun ta duka biyu ya kama ya bankwale su yayi baya dasu ,ya d'an fito daga ita daga cikin kirjin sa,
Fuskar nan gaba d'aya ta jike da hawaye,d'an murmushi ya saki wadda iya kacin sa lebo ya warce towel din gaba d'aya yayi k'asa,
Wani irin ihu ta saki lkc da ya kaiwa kirjin ta cafkahhhhh da k'arfin sa....
Ab..dul...sha..kur.....tafada muryar ta na up and down kmr xata shide bai bata damar yin mgn ba yayi saurin manna b'akin sa ana ta.,tana zillo kmr xata shide

"1/8/2000
*
Wai ana so dole ne ? tafad'a cike da tsiwa lkc d'aya tana sakar masa harara hade da jan siririn tsakiiiiii,
Haba mana baby wallahi ni sonki nak'eyi da Allah,don Allah kiso ni ,koh ki bani damar nuna miki son da nakeyi miki?kinji mahab,
Dago dara daran idanun ta da suke dauke da tsantsan masifa tace wai wane iri ne k'ai mansur?a hakan xan suko tafada tana nuni dashi tun daga saman shi har k'asan shi tana wani yamutsa fuska kmr wadda taga kashi,
Damn it,wlh na soka fa kace k'azata kai tsarane ne ?,don Allah diba kan ka ka dube ni,mun dace koh a yanayin sunan mu kasan da banbaci tafada tana hade gira sama da k'asa ,
Kallon ta yayi tun daga saman ta har k'asan ta,sanye take cikin dogowar riga straight gown wadda tafitar da duk wani aynahin surar jikin ta,tabi jikin ta ba wani gabb da xata iya yin nishi mai kyau,sai wani siraren gyale da ta yana saman kanta taci uban make up,sosai kuma makeup in yayi mata kyau yafitar da fuskar ta,
"K'ai duban sa yayi ga kansa sanye yake cikin farar riga kal da b'akin waddo yayi shigar sa irin ta matasan xamani,
Bai ka sance cikin maxa masu tsayi ba haka zalika shidin ba guntu bane yana da tsayin sa iya nashi saide kwata kwata baya da jiki kmr dangin fulani,fari ne tass,aiya duban sa baiga wani abun muni a jikin sa ba,wanda xai hana duk wata diya macce mai ji da kyau da ado taki son sa ba,
Nidai ka matsamin nayi gaba idan baka da abun fada,maganar tata ce ta dawo dashi daga dogon naxari da ya shiga,
Wani iska mai xafi yaja kamin ya furxar dashi waje hade da binta da wani malalacin kallo mai nuni da son da yake yi mata,
Me yasa baki so na mahaf?
Kifada min abunda nakeyi wadda bakyau so nayi miki alkwari xan daina muddin xaki soni?

"Wata irin dry tayi wadda har gefe da gefen kumatunta suka lotsa,can kuma ta tsagaita dry ,kmr ba ita ce tayi dry ba,..
Kasan Allah ni tun a xubin yanayin jikin ka ba kayi min ba,
Kai ba machine ba kai ba mota ba ina da tabbacin koh gina laka ma bakada balle axo ga dawainiya ta,a hakan wai kake so ,
Kaci Amana ta wallahi da hk ta buga uban tsakiiiiii ta bar wurin ba tare da ta tsaya taji mai xai ce ba,
Binta yayi da idanun sa da suka rine sukayi jawur ,sosai maganar da tayi masa ta bakan ta masa rai,har shi mahab xata dube tsabar idanun sa ta gaya masa magana son ransa,
Koda yake so ne yaja masa wulakanci yarinyar da iya kacin ta warin kaunar sa ta ukku,
Koshi kansa yana mamakin yadda akayi ya kamu da son yarinya da ta dauke duniya da xafi yarinyar da bata son komi ba sai kuddi da son karya kmr diyar wani da wani ta addabe mutanen unguwa ba wadda bai san Mahab yar karya ba ,yau idan ka ganta da wannan gobe da wannan xaka ganta da xukekiyar mota,
Duk da tarin munanen halin nata da ya sani hakan yake mugun sonta ya ajiye hakan amatsayin Allah ya jarabeshi da mugun sonta don yace to ta daga mugun halaka da take kokarin sanya kanta ,wani iska ya shaka mai xafi kamin ya furxar dashi waje.....!!

*

Wani irin mugun mari ya sauke mata saman fuska,bayan ya raba jikin sa da nata,
Bai wani tsaya suturta jikin sa ba xuciyar sa ta riga da ta kawo iya wuya ,ya mugun jawo gashin kanta wadda ke cike bam saide baya da tsayi sosai iya karshi kafadar ta,
Runtse idanun ta da sukayi jawur tayi sausai har tsakiyar kwakwalwar ta taji xafin kama ta sumar kan da yayi,bata ida waskakewa ba ya k'ara zabga mata mari biyu kyawawa akan fuskar ta ,ta koh wane gefe...
Wani irin ihu ta saki wadda iya kacin na kusa da ita ya jiya ba dai wani wannan ya bata ta xata ba,..
Ni xaki ha'inta mahab ni xakiyi wa tushe?,tushen wani kato?,kin san ke ba vigine bace kika bari na kashe dukiya ta wurin auro fanko?wadda baxata unfane ni da komi ba sai ma hasara da kike da niyar jawo min koh ince kika jawo min eyye?yafada yana jan gashin nan da ya barbaje da iya kacin sa,
Wani runtse idanun ta tayi jin yadda xafi radadi ke ratsa kwakwalwar ta har wani .wiiiiii wuuuuu wuuuuu take ji cikin kunnen ta tsabagen radad'i,
Nace ni kika ha'inta ,kamar wani xararre ya nufe inda yake jera belt dinsa ya dauko yana huci idanun sa sun rine sunyi jawur,
Nan ya shiga k'ilmar ta son ransa,yana k'ilmar ta yana fadin dama munafuka, shegiya ,tsinanniya shi yasa koh yatsar ki na rika kina wani sussunewa kmr ta Allah don kiyaudaran koh ince ma kika yaudaranan kika kawo karshen rayuwa ta,wallahi baxan taba yafe miki ha'inta ta da kikayi ba,muguwa azzalima nan fa ya shiga k'ilmar ta son ransa an also bakin sa bai shiru sai fadin kincuce ni kin ha'ince ni,

Koh abunda ya shiga tsakanin su ba k'aramin azaba ya gana mata ba ,ita k'adai tasan radad'in da take ji juriya ce irin wadda tasaba yasa bata nuna ba,
Kwata kwata ta kasa gane inda kalaman sa suka nufo ,tun tana gane wace duniyar take har numfashin ta ya tsaya cakkkk sai bleeding take hanci da gefen kanta ta kwala mata k'an belt yasa nan take wurin ya balle da jini ,hancin ta jini gefen kanta jini...!!

****

Tau fa masu krt ya kuka ga wannan lbr na wanke muku xukatun ku ?if i do pls do me comments ,vote for me

kuyi hkr if i hurt to you guys my WhatsApp fans kune ban sanar ma buk din rudin duniya xai fito a kasuwa 1,2,3 and 4 if i hurt you pls am sorry

By God grace kun san kana taka Allah na tashi amma ur going to see daily post idan ma na samu lkc xanyi post biyu a rana

Share

Asmerhluv ce

Mahabbahحيث تعيش القصص. اكتشف الآن