mahab

392 26 6
                                    

Haba don Allah me kakayi haka ne for God sake dil ,ceton rai fa xakayi ,but me yasa kake wasa da damar da Allah yayi maka don Allah ....wlh idan bakaje ka duba bawan Allah can ba sai na kira momma na fada mata ,haba ,haba wace irin rayuwa ce wannan ,mutum kusan sati daya a cikin hospital ba aduba shi ba sai uban jini da ake xuba masa ....
"Wata uwar harara ya sakar masa ,kamin ya daura da fadin ,ay dama nasan ruwa basa tsami banza,...
Daga hk ya mike ya jawo labcort ya riko ya dauko handglove ya fito ,ba tare da ya kalle mujahid ba yayi gaba abinsa ,yana taku cike da takama,
"Tunda ya doshe ward dinda xai sada shi da room din da patient dinda aka ce masa na can yaji yanayin sa yafara canzawa,gashin jikin sa ya fara tashi,
Wannan na daya daga cikin baiwar da Allah yayi masa ,
"Wlh mama ,ni ganin nakeyi kmr basa son diba yaya,yau fa satin mu d'aya asibitin nan ,banda uban jinin da muke saye ba abunda akeyi muna ,koh dai barin asibitin nan zamuyi tafada cikin siririyar murya ta ?.....
"Mama zata bata amsa takon da akeyi wurin su ,yasa tayi gumm da baki tana bin bayan sa da kallo...
Sarai yaji abunda tace ,da badon darajar da yake bama macce koda koh jaririya ce ,yana bata daraja ,don macce tayi masa abunda namiji ya kasa yi masa.....macce ce ta taka rawa a rayuwar sa ,har ya kawo matsayin da yake ciki yanxu.da namiji ne da ba abunda xai hana shi yaba musu magana ,kwafa yayi ya nufe room din.....
"Wani mugun tsakii ,sarai yaki kara sawa daf da gadon da abdulhameed ke kwance ,sai ma kallon nurse dinda ta biyo shi yayi kamin...
Yayi mata alamu da ta biyo baya shi...
"Ya jikin na.....
Bata isa krs wa ba ganin irin mugun kallon da yake mata ,ta cikin black shade din yasa ta saurin duke kanta ,
"Kallon mama yayi kamin yace ,xata kawo muku note yanxu ,make sure kun saye yau sai ku bata ,idan dai har aka bashi bai falka ba koma meye ne sun gama dashi.
Yana gama fadin hk ya bar wurin ba tare da ya bar mama tayi mgn ba ,wanda take cike da tarin tambaya ,....
"Ya rabbi ta fada tana runtse idanun ta da suka kawo ruwa,ya rabbi ,ya Allah ,ya rabbi kasa abunda xuciya ta ke rawa min kada ya xamo gaskiya tayi maganar a sarari tana daga hannunwanta sama alamar roko.....
*
"InshaAllah xan biyo ku da baya ba ,itace kalmar da ta fito bakin abbakar wanda ya kafe hajiya rashida da idanun sa ,wadda ta kawar da kanta gefe kmr vataji abunda yake fadaba ,don hk kawai taji kmr shakkun yaron takeyi ,yadda yake abun kmr wani babba....
"Sallama kwarai sukayi hammad da abbakar kamin suyi exchanging number.....
"Direct daga mun je ab din nan hammad ka wuce wurin mary i swear tana fushi dakai ,kaga har tazo ab bata sanar da kai ba....are you sure ya rash ,wlh bata sokoto tana ab ,nima jiya da dare ta sanar min ,gyada kai kawai yayi yana mai runtse idanun sa.....
*
Fushi takeyi dashi hakan yasa koh kallon sa batayi....wani murmushi mai sanyi ya saki,
Yana ta kowa cikin parlour cike da gajiya.....
"Loveeeeeee ......yafada yana fadawa jikin ta kmr wanda yayi maye 🤣🙄,
,"Allah na gaji yafada ganin yadda ta kawar da kanta gefe ,wai ita shan kamshi.....
"Wayyooo ....yafada da d'an karfi yana kokarin jayewa daga jikin ta....
"Da sauri ta juyo tana fadin ....what ????..me yasame ka ..tayi tambayar a jere ,hkl ta adan tashe
"U....yafada yana langwabe kai,
"Ni me nayi tafada tana hararan sa....
"Wayyooo....yafada yana kwanciya a kasa yana mai folding hannuwan sa a kirjin sa....
"_Allah kafi ni sanin kiran wayyo ba kyau,
"Pls .....yafada yana langwabe kai...
"Wayo ba ,bacin ka fita ,Allah kadai yasan matan da kagani...nasan sunyi ta kallon ka.tafada xuciyar ta na kuna.
"Wani lalacen murmushi ya saki ,ganin yadda hanyar da zai samu abunda yake so a saukake tazo masa,
Sai da ya kankance idanun sa ,yana mai binta da kallo cike da tausayi kmr wadda mugun abu yafaru da ita xai ,jajanja mata yace ,
"Aykoh na hadu da wata kyakyawar hot girl ,and you no something ,duk tana da abubuwan da nake so ga macce gata dogowa ,ga hanci,kin san me yafada yana kallon ta ga ,wata dry dake son kwace masa ,ganin yadda bil hakki ta fashe da kuka,
"Duk da hk bai saka yayi shiru ba ,ya cigaba da fadin ,nan take tazo wuri na ,sai da nayi kusan mutuwa ,sakamakon wani kamshi da yayi niyar kaini lpy....yafada yana lumshe idanun sa da suka dan cika da ruwa saboda gajiyan da yake ji a jikin sa...
"Ba tare da bata lkc ba ta fada min sirrin xuciyar ta,
Wani irin ihuuu hasnah tabuga ,hade da ishirirewa da fado kansa ,cike da kungin kuka tace ,wane munafikin sirri ne tafada ma ,eyye tafada tana kara vulome din kukan ta,
"She said she love me ......bata iya rayuwa idan ba......wani cizo da ta gantsara masa a hannun yasa shi sakin yar kara....
"Kasa kasa yayi da muryar sa kamin yace ay ki jira na ida fadin abunda yafaru ,uwar gida ran gida ,yafada yana dage mata gira cike da iyayi....
"Duk da har xuciya ta naji kalaman ta,yanayin ta ,xubin ta ,komi nata yayi mun ,amma da na tuna ina dake ,ina da wadda tafita komi,na kasa amsa mata request dinta ,saide nayi mata alkawarin muddin idan bakyau yi min abunda nake so,koh idan na saki abu kina nuna saurin gajiya zanzo na iske ta,.......
"Niiiiiiiiiiiiii .....hk xaka ce .....wlh ...duk nayi ido biyu da ita sai na kashe ta ,i mean it i'll kill her with my handa tafada da iya kar gaskiyar ta.....
"Bai dauke abun serious ba don bai zata bakin kishi hasna ya kai hk ba ,hakan yasa yace oya dutie started from now start,in ba haka ba in auro 3 bama daya koh biyu ba 3 zan aura yadda xaku ji dadin yin dutie na mussaman yafada fuskar shi dauke da murmushi....
"Wani wawan cafka tayi mashi,cike da masifa take son yi mgn ta kasa ,hk don dole ta bishi da kallo da idanun ta da sukayi jawur...
"Baby ....ay kin san dagake ba kari a xuciyar nawaz.yafada yana kashe mata idanu...
"Wani murmushin dadi ta saki...
"Kamin tace kada ka k'ara.....
"InshaAllah gimbiya..
"Wani murmushi me sanyi ta saki ,kamin ta shiga rage masa kayan jikin sa ,tana murmushi...
"Can kmr wadda aka sakura tace...
"Ay nasan duk matan da kagani munana,ba mai kyau ,kuma ay baka gansu da yawa ba koh?
"Ay kam fa na gansu sun fi 50 ....
"Ham....me ,hamsin....
"Yabata amma sa a gadarce da alama yafara kosawa..
"Baki ta bude da niyar yin mgn ya aza farcen sa kan lip dinta hade da fadin shiiiii........yana girgiza mata kai..
"Oya ..lets go ..yafada yana mikar da ita tsaye suka mike tare.....!!!
*
Sai da ya tabbatar komi ya daidai ta ,kamin ya bar rash ,ya nufe wurin mary..
"Nan take ta ,tako wurin gadon da mahab ke kwance ,numfashin ta na sauka dai dai ,da alama har yanxu ciyon yana cinta sosai ,kallon fuska ta dake plane ba har xuwa jikin ta ,inda xuciyar ta ke ayyana mata abubuwa da dama....
Kamin ta fito da room din ,ta nufe ganin aynahin doctor da xai duba mahab...
"""
"Ya krt paper har sau ukku,kamin ya mayar da kallon sa ,kan fuskar hajiya rashida dake binsa da kallo nazari koh zai iya cika mata burin ta da take ganin xaiyi babban kamu lkc daya....
"Nashi koh dogon nazari yakeyi ,yadda dis days mafi yawancin cases dinda ake kawowa na dil ne ,yana ganin bayan mahaifiyar sa ba wanda yafi shi sanin halin sa ,dil yana da wani budadden hali da ba wanda ke iya tan kwasa shi sai mahaifiyar shi,
Bai kamata ya dunga kai k'arar sa wurin mahaifiyar sa kullun ba don baisan me haka zai jawo masa ba....
"Numfashi yaja ,kamin yace gashi doctor da zai duba patient naki ya tashi sai gobe..
"What ...kai baza ka iya duba min ita bane..
"Gsky hajiya ,wannan ba nawa aiki bane .!amma idan yazo ya duba ta ,shi xaifi sanin doctor dinda xai dan kawa hakkin kula da patient dinki...
"Wani numfashi ta sauke ,kamin tace yanzu ba yadda xa'ayi yaxo pls..
"Zaa yiwa patient dinki duk wani abu da ya kamata ayi mata before xuwan sa inshaAllah
"Hummm kawai tace kamin ta baro office din....
*
"Duk da halin farin cikin da yake ciki saboda gwajin farko da ya nuna ma'u sa na dauke da gudun jinin sa,he is going to be father soon ,hakan baisa ya bar tuno sa ba..
"Muhibb .....takira sunan sa cike da murmushi da yanuna tsantsan kyanta ,
"Aunty laylarh yafada shima cike da murmushi ,
"Hhhh tunanin me kake hk ,koh tunanin kanwa ta kakeyi ne...
"Kai aunty saukan yaushe ,
"Why is ammana yafada yana waige waige inda zai ganta.....

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jun 16, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

MahabbahWhere stories live. Discover now