Mafari

626 57 2
                                    

*🌹MAHABBAH🌹*
_[Hot love]_

_®Asmerhluv_
Wattpad@asmasanee

5⃣

Saida ya tabbatar da ya koshi da abunda yake mata ya mike ya bar bedroom din gaba d'aya,
"Wani abu da ya firgitar da brain dinsa lkc da message ya shigo wayar sa wadda ya firgitar da brain dinsa ya haddasa masa faduwar gaba,ya saukar masa da mugun zazzabi,

"Macce mai yalwatacciyar nutsuwa wadda baxa ta haura shekara 47 ba xaune saman cushion sanyi da madubi medical a idanun ta ,idanun ta k'afe a TV tana kallon wani shiri da ake gudanar a peace TV mai taken Christ in Muslim,
Mama wata matashiyar budurwa ta fada tana ximbulu b'aki gaba,kallo d'aya tayi mata kamin ta dauke idanun ta akan ta ta mayar kan TV ,
Mama fa ?kin ga ya Abdulshakur har yau baixo ba kuma fa na sanar dake anyi kusa rufe karbar kuddin weac and neco dinnan amma fa har yanxu bai biya ba,
Me kike so nayi masa ne teema?koh sau kike na saka shi yayi abunda bai niyar yi ba ?koh yaya?wadda aka kira da mama tafada cike da natsuwa da sanin ya kamata,
Nidai wlh bance komi ba mama k'awai dai bana son shekarar nan ma ta wuce ni banyi ba tafada kmr xatayi kuka,
Tausayin ta uwar ta jiya hakan yasa tafad'in xan k'ira shi,yawwa mama ngd tafada itama tana mai xama kusa da mamar suka cigaba da kallon tare can ba ara saba suna taba fira,

"Sune matsalar sa sune suka sa shi dad'a burin sa ganin ya naime kuddi koh ta wane hanya ce don basu cikakken kulawa kmr koh wane mutum,wasu xafafan hawaye suka sauko masa masu xafi ya k'asa tsayar dasu,

Cikin kwana ukku tsakanin mahab da abdulshakur baxan iya misilta wanene yafi lalacewa tsakanin su ba ,saide kallo d'aya xakayi wa mahab kasan bata cikin hayyacin ta ,kasan cucutukka dubu sun k'ama ta ,mai makon tayi b'akiii sai wani uban fari da tayi daga ganin ta kasan bata da jini jikin ta koh ina tabon duka na,

Duk da halin rashin lpy da yake ciki bai hana shi yaxo yaci uban ta ba ,yayi mata lilis ya dawo kuma ya lashe jinin ta,tun daga lkc kuma ba wani abu da ya k'ara shiga tsakanin su sai azaba da yake k'ilma mata

Da yini sau d'aya yake bata abinci haka ma rawu sai yaga dama yake bata inda yake yanxu ta tashi ma bata iyayi da tamike juwa ke dibar ta ta rafke ta ,ita da wanka sunyi hannu babu.,

Duk yadda mahaifiyar tasa ke son ganin sa ya faskara daga karshe sai k'arya yayi mata da baya ma k'asar gaba d'aya ,kuddin teema koh na makaranta wani yaron sa ya saka yayi mata komi da xata bukata....!!

*
Wasa wasa soyayya mai xafin gaske ta shiga tsakanin mashkur da mahab ,saide son da yake mata koh kwatan kwacin rabin sa bata yi masa,

"Kai nanne ke tsakani da Allah idan nace miki xan aure rainon macce bada namiji ba xaki yarda?,
Bacin haka ni bana da tsarin auren b'akin namiji a rayuwa na wallahi,ke wallahi nanne xan iya auren duk wani saurayi nawa ban aure mai xubin tsaffi ba,tafada tana tabe baki,
Shi yaron gidan falmatan ne mai xubin tsaffi ja'ira ,ay Wallahi yafi ki da komi koh baya da kyau tunda dai yana da halin kware,..
Kiji da wannan dai amma nidai nafi k'arfin sa daga haka ta mike tabar wurin jin wayar ta ,ta dauk'i ruri,

Ya Allah na roke ka ka shirya min yarinyar nan nanne tafada tana daga hannuwan ta biyu sama....!!!

Hhh small Picken yayi kanwa fa ,kai sis ta har kin sa naji kunya Wallahi yafada yana daukar pillow ya k'are fuska,
Aha lalle kice yaron ammy ya girma,muhsin yafada yana bin matar tashi da wani kallo,
Dagaske brooo aure xaiyi shima ,lahhhhhhh kuce shidin ma ya kusa xama d'an iska,nima fa xan so naji me ake ji a auren nan Wallahi tafada tana wani lumshe idanu,
Maimakon wanin su ya kwabe ta jin wannan kalaman nata sai murmushi suka saki duka su ukku ,meesha matar muhsin hadda fadin ay wlh koh kanwa akwai dadi sosai ,nan fa suka shiga zabga tabara , chapter ma ba dadin ji kwata kwata a matsayin su na diyan musulmai,...,


K'asa dauke idanun sa yayi akanta ,yau ce rana ta farko da yafara jin wani abu wai shi tau sayin ta ,ranar farko da yafara ganin ta tafad'a masa arai,
*
"Duk yadda yaso kauce idanun sa daga kallon yadda take ta ku d'ad'd'aya cike da yanga ya k'asa saima wani abu da yake ji wadda bai taba jin sa ba ga koh wacce macce ba yake ji dangane da ita , xuciyar sa ke azabalbalar sa da yaje gare ta ,akwai wani abu tattare da ita ,har tafita daga cikin super market din ya k'asa tsayar da ita,turare yaxo saye turaren da koh bai saya ba kenan ba yafito ya bar super market din ,

Tun daga lkc rayuwar sa ta xamo wane iri ba abunda take son gani sai ita har ya kai babban abokin sa manir ya gano halin da yake ciki,
"Wai meke faruwa dakai bad?sumar sa da taru sosai ya shafo hade tsotsa pink lip dinsa yace tana min gixo manir ban san saboda me ba,wa?kada kace mun macce ?ya karbe yana xaro idanun sa waje,
Gyada kansa yayi alamar eh , simple way,abu mai sauk'i nasan tun da ka kamu dason ta macce kware ce why not mun dunfare ta kai tsaye ayi komi cikin lkc d'aya
"Wat so fa ?ni naso wata ni sona ya tsaya akan mama da teema ne manir baxan taba son wata yar macce ba ,.
Humm naji yanxun dai kayi shawara duk abunda kaga yafi sai ka sanar min am here for you daga haka sukayi sallama,
Duk yadda yaso ya yakice ta a xuciyar sa yaka sa ,a har ya kai shi da na'am da lalle xai yarda da shawarar da manir ya bashi daga lkc suka shiga naiman ta,

"Gefen mashkur da mahab koh soyayya suke abun su inda har ta kai koh wane gefe an san da soyayyar su ,duk bayan wata d'aya mashkur sai ya kawo mata xiyara suyi ta ya wace ya wace inda har yana gab da turo magabatan sa a naima masa auren ta...!!!

"Mafari,safiyar ranar narba ta taho ma mahab cike da abubuwa iri iri,duk da yanayin da ta tashi dashi bai hana ta shirya wa cikin wata Arabian gown fuskar ta a so plan ba wani kwaran niya tayiwa nanne sallama ta nufe gidan k'awar ta,
Tun,fitowar ta gidan har shigar ta agwagwa akan idanun sa,har aka sauke ta arkilla,
Agwagwar yayi saurin Parker motar shi ya fito,
Tun da tafito gida take jin faduwar gaba har takawo nan sai taji faduwar gaban nata ya tsanan ta ,
Karbar canjin da ta tsaya yi yasa har yafito bata lura dashi ba,...

"Baki ji ba ,..!!taji saukar muryar sa har cikin dodon kunnen ta,da saurin ta ta juyo ta kai kallon ta inda yake tsaye don tayi matukar tsorata
Wani irin muguwar faduwar gaba ya xiyarce ta lkc da tayi arba da kyakkyawan saurayi tsaye a gaban ta yana binta da wani kallo wanda kallo d'aya xakayi masa kasan na *SO* ne ba tare da jan lkc ba,...
Duk da yadda take ganin mugun kyaun mashkur sai taga wannan yafi shi da komi tun daga kyau,aji ,tak'ama da dukiya musamman da ta aza idanun ta kan wata dankarereyar mota,wani yahu ta gwalge har kana jin kwal dinsa,
Baby...!!
Muryar sa ta sauka dodon kunnen ta a k'aro na biyu,sosai muryar sa ke razana ta take haddasa mata faduwar gaba,
Ina sonki da yawa?yafada yana sakar mata birkitattun idanun sa,
Ba sau 20 ba ta saba jin kalmar ina sonki amma sai taji wannan daban,
Don Allah ki soni koda rabin yadda nake sonki ne yafada yana d'an ta kowa gaban ta kmr xai rungumo ta jikin sa,don har tana iya jiyo sautin bugawar xuciyar sa,
Kiji baby ?ji yadda xuciya ta ke bugawa saboda ke pls say you love me?
Gaba d'aya ya hargitsa mata kwakwalwa ,ga kamshin perfume dinsa da ya cika mata hanci ga saukar numfashin sa dake k'ara rikitar da ita,
Say something pls ?daker ta iya hado kalaman nan tace ince mi ni duk ka rikitani,
Wani irin murmushi ya saki wadda bai san lkc da ya sake shi ba wadda har siririyar bushirya sa ta bayya na ,inda koh bai sani ba k'ara shagalar da ita hakan yayi,
Ina sonki da yawa baby yafada yana shafo gefen fuskar shi,
Kibani phone dinki ,ba musu ta mika masa phone din tana mai binshi da kallo kmr wata sakarya,
Number sa ya saka a tata phone ,ya k'ira nan tata number ta fito ya mika mata ,
I'll call you let nd i love you yafada yana mai lumshe idanun sa,
Gyada k'ai kawai tayi kmr wata sakarya har ya shiga mota ya bar wurin tana tsaye takasa yin motsin kware,...!!!

"Cikin kwana biyu rakkkk guy da tayi wa lakami da my hero ya kama nakkasa mata xuciya da son shin bata taba jin son wani d'a namiji ba kmr shi ,tasan taso mashkur saide bai k'ai kwatabkwacin son da takewa Abdulshakur ba,tana ji abdulshakur shine rayuwar ta..!

Saide wani gefe tana jin tausayin mashkur tasan yana son ta amma take kokarin betray dinsa anya bata ci amanar sa ba kuwa......??????...!!!!

***
*Taufaaa babbar mgn*

Do comment and vote for me I will be happy

MahabbahWhere stories live. Discover now