Tension

566 40 1
                                    

*🌹MAHABBAH🌹*
        _[Hot love]_

_®Asmerhluv_
Wattpad@asmasanee

6⃣

*

         "Kullun tayi wannan tunanin xuciyar ta kan raya mata menene to idan tayi dumping dinsa,yanxu koh ya k'ira wayar ta bata dauka sai taga dama ,koh ta dauka sai tayi ta basar dashi daga uhm sai a'a,abun ka da sangartacce bai saba jin ta haka ba nan da nan hankalin sa ya tashi,hatta da yannen nasa sun san yana cikin damuwa hakan ya sa shirin xuwa nigeria don ganin meke faruwa da baby tasa take basar dashi bacin basu saba irin haka da ita ba...!

   *
Mai xaisa kaji tausayin ta wata xuciyar ta ayya na masa k'ai tsaye ,ci uban ta ka sada ta da gidan uban ta ay koh yanxun ka more ta ka d'an d'an na test din jinin ta ,nan take koh ya shiga k'ilmar ta yana dukan ta koh ina sai da yayi mata lilis,ya dawo ya lashe ta kamar yadda ya saba sa'an ya bata mint goma kacal tashirya kamin yaxo,daga haka yayi ficewar sa ba tare da yayi la'akari da yadda take fitar da numfashi ba ta keke ta jemaye tayi wani irin da ita ,idan kaga kamannun ta baxa ka taba dauka mahab yar wanka yar gayon nan ce ba,

  Sanin halin sa da rashin imanin sa yasa ta dafa bed ta mike tsaye , tana layi kmr yar shaye shaye ta jawo wata plan gown ta saka ta dauko wani veil da taga ni kusa ta dauko ,juyawar da xatayi jiri ya debe ta ta fadi dibis ,
  Wani mugun kallo ya sake mata hade da take yatsun hannun ta da saida suka ce karas ,yace muddin b'aki mike ba sai na ida nakkasa ki wallahi ,hakan yasa ta saurin dafa k'asa da niyar mikewa ya k'ara take dayan hannun ta hakan yasa ta saurin komawa dibis tana mai sakin wata wahaltacciyar k'ara hade sakin d'an marayan kuka,
  Bazak'i mike ba koh sai na karye hannuwan gaba d'aya?ya tambaye ta yana mai sakar mata harara don jin yakeyi kmr ya aikata lahira

     "Koh a cikin mota hana ta jin gina da motar sa yayi har suka Parker a k'ofar gidan su,wani ras kirjin ta ya buga,wadda ta rasa sanin name ne,
  Sai nace kifito don uban ki ?yafada yana banka mata uwar harara,

    "Wai nanne tun lkc da akayi bikin mahabbah ta k'ira ki?tayaya xa'ayi ta k'ira ni tun da bana wani abu da ita ay dani da mahabbah sai a lahira inda mun hadu ayi muna hisabi ,duk dani dai nasan azama na dani da ita ban taba cin amanar ta ...mgnr ce ta lake mata lkc da tayi arba da ita tana bin bango,
  Cikin su babu wadda ya kai ga yin magana suka ji saukar mgn sa da ta tarwatsa ma dukan su su ukku brain,...
    Ba aure diyar ku ba sai don wani buri nawa,tsofowa ki tambayi jikanyar ki wa taba martabar ta kamin ni ?baxan taba iya xama da ita ba don Haka na Sake ta SAKI DAYA ,NA SAKE TA SAKI BIYU ,NA SAKE TA SAKI UKKU,iya kar adalcin da xanyi mata ,yafada yana jefo mata takarda a jikin ta wadda tayi daidai da ta tafi luuuuu ta  fad'i k'asa dibis ba alamar numfashi tattare da ita,
  "Cikin su ba wadda ya iya tsayar dashi koh hana shi fita daga gidan har yafice,

       "Maher ne yayi k'arfin halin nufar randa ya dubo ruwa cikin mud'a ya nufe ta ,ya yayyafa mata saide ba alamar numfashi,nan fa hankalin sa ya k'are tashi,
  Nanne.,kada kace mun komi maheeru ,idan kaji xaka iya ka iya taimakon ta ,amma bada ni ba,
Sa'an muddin kafita min da yarinyar nan a gidan nan kada ta kuskura ta dawo da ita cikin gidan nan ,bani ba ita ,nanne saurin sarbewa tayi da cewa fitar min daga ita daga cikin gida,..!!

  *

Yaso tsayawa har ta tashi amma nanne ta hana shi tayi masa rantsuwa da muddin ya kwana wurin mahab bata yafe masa ba ,dole ya samu wata nurse bayan yayi duk wani abu da aka bukace yayi mata ,ya biya nurse din ya bata kuddi a hannu ta kullar masa da ita,
   Inda abun yayi masa sauk'i ya an so salary din sa a ranar kenan

     Atakaice sai da tayi kwana biyu a hospital ana saka mata jini da ruwa da treatment din ta kamin jikin ta yayi karfi,
  A duk lkc da ta dube d'akin sai hawaye sun xubo mata ganin babu nanne babu maher gashi duk duniyar nan bata da wasu bacin suwa,saide nurse ta shigo tayi mata abun da ya kamata gashi tama samu ta kware tana jin tausayin ta,saida mahab tayi sati biyu a hospital aka sallame ta ,

MahabbahWhere stories live. Discover now