What is happening?

690 58 6
                                    

*🌹MAHABBAH🌹*
_[Hot love]_

_®Asmerhluv_
Wattpad@asmasanee

"Saida ya tabbatar da ya xuke duk wani jini dake fitowa ta gefen goshin ta ,da hancin ta ya ajiye ta saman gado ya Mike tsaye ya nufe water bottle dinda ya dauko daxon ya kwarara Mata gaba d'aya ruwan gorar dake cikin a fuska ,a hakan yasa ta sauke wata muguwar a jiyar xuciya,saide ta kasa bude idanun ta,

Belt dinda ke rike a hannun sa ya wanka mata shi a jiki hakan ya saka ta dude idanun ta da sukayi mata nauhi da sauri,saide ganin yadda yake yasa ta saurin rufe idanun ta,
Saida yayi mata lilis ya farfashe mata jiki koh ina na jikin ta jini yake fitarwa,sai numfashi take saukewa a wahalar ce,
Sakin belt din yayi a kasa ya nufe wata drawer ya bude wata rubber ya jawo wadda baxa ta wuce girman rubar ice cream ba,ya nufo inda take kwance kmr gawa saide banbancin ta da gawa ita tana motsi tana kuma sauke numfashi ,saide numfashin nata na up and down,
Bude rubber yayi wani gari abu fari kal lak'ai lak'ai dashi ya bayyana,hannu ya saka ya dubo magana ya shiga barbada mata shi a jiki,saida ya barbade mata shi gaba d'aya a jiki,inda nan take jinin ta dake jawur ya koma shudin koriya (green )nan take mahab ta koma wata irin halitta ,
Jin ginar da ita yayi da bed ya tangala mata pillow,duk wannan abun da yakeyi mata numfashin ta a sarkake yake saide bai damu da yadda gaba d'aya jikin ta ya sake ba,duk inda yabi da ita nan takeyi,
"Saukar halshensa saman fuskar ta ya shiga lashe wannan jinin nata da ya koma koriya ya sata saurin bude idanun ta da suke cike taf da hawaye hannun sa ya axa saman forehead dinta yayi baya da kanta ya shiga yin yadda yaso da ita daga haka ya gangaro a har kan kirjin ta ya shiga fizgar su kmr xai hinto su a jikin ta ,gaba daya sai da yayi ma jikin ta sudar tasa,mahab bata da ikon kwatar kanta a hannun Abdulshakur da ta rasa inda ya dosa ta rasa gane menene haka ke wadata tsakanin su,


Wanka yayi ya shirya cikin kananan k'aya ya fita ba tare da yama kalle inda mahab ke kwance tana mai yin numfashi daker yayi ficewar sa daga room din,

"Duk yadda taso hawaye su sauko mata sunki alkc ta gane ko kuka ma rahama ne ga duk wadda ya samu yun su gashi ita tana son yinsu ta k'asa koh xata rage jin xafi da xugin da xuciyar ta,koh zata gane wace duniya ce ta kawo kanta wace duniya ce take cikin ta,

Kirjin ta ,k'asan ta ,jikin ta koh ina radad'i yake mata koh ina ciyo yake mata tana mai jin ina ma xa'a xare duk wata tsoka dake jikin ta koh xata rage jin axabar da take ji,idanun ta sunyi mata rudu rudu har wuyar bude su take ji ta jima a hk kamin wani wahaltaccen bacci yayi awon gaba da ita,

"Akwai matsala bad itace kalmar da ta fito bakin Abdulshakur wadda kallo d'aya xakayi masa kasan yana cikin tashin hankali da ni asma'u baxan iya misilta muku shi ba ,na dai san tashin hkl da yake ciki har yana kokarin gusar masa da hkl,
Kwata kwata hankalin wadda ya k'ira da bad baya gare shi,yana kan wata yarinya da ta shigo tana tafe cikin yanga bai dauke idanun sa akan ta ba saida har ta samu wuri can d'an naisa dasu ta xauna,wani irin numfashi ya sauke hade da tande b'aki ,
Mtwss aikin banza wat is dis Manir,abdulshakur yafada yana watsa ma manir harara yana jin kmr yayi kuka,..
Ehm...ehm..ehm..mai kace shakur yafada yana mai dauke idanun sa daga baby sanadiyar hada idanu da ya samu sukayi har ya samu yayi mata signal da alama koh ta gane abunda yake nufi,
Am manir ince maka am in problem har ka samu damar kallon wata banzar?
Sorry bad ay nasan matsalar ka baza ta wuce d'aya,nace maka ka cire tausayin yarinyar nan ka afka mata a wuce wuri kak'i ka tsaya biye mata tana son k'ai ka ga halaka gashi sati d'aya ya rage maka nasan kuma da sati d'aya ya cika xaka ji k'iran oga wallahi,
Saida ya shak'e fresh air dake sauka a gun kamin ya furxar da mai xafi daga cikin bakin sa ,nan take kwallah ta cika masa idanun sa,
It's not the problem manir an riga da anwuce dagaske manir yafada yana kwalo idanun sa waje ,hade da fadin is she hot?don babyn ta hado ta koh ina wallahi,ina ji kmr ma ace nine wallahi yafada yana wane lumshe idanun sa hade da lips dinsa na cikakken yan bari,...

Hawayen da suka cika masa kwayar idanun sa suk'a sauko masa ya k'asa fadar koda kalma d'aya ce ,
Subhanallah shakur wat is wrong with you meke faruwa har haka ?
Don Allah stop dis rubbish kada ka bayar dani,

"Anya manir naxo duniyar nan a sa'a ?meke faruwa a rayuwa na ne ?even her manir she is not vigine.!
Wat manir yafada yana gwalo idanun sa a waje,yes she is not wallahi yafada yana share hawayen dake silalo masa

Are you kidding me abdulshakur?ita mahab dince dis vigine din,...nooo is not truth

"Wani kallo shakur yayi masa yana jin kmr ya shaku wuyan manir ya shakure shi koh xai rage jin radad'in da xuciyar sa keyi masa akan sa,

Don ina wawa ,sakare xan tsaya kidding dinka manir ,na k'ira wurin nan don ina ganin k'ai ne xaki fi kowa samomin mafita kmr yadda k'ai ne kafi kowa sanin wanene ni,
Amma abunnan da mamaki Abdulshakur yarinyar nan fa we have test her different way kuma taci yanxun kuma kace min shi is not vigine ce dole nayi mamaki sosai,

"Aikin banza aikin wofi yanxun ne kafara sanin suwaye mata manir don Allah ni dai just fine solution for me idan xaka iya sama min dat is all nake bukata gare ka,

Dogon nazari manir ya shiga yi don ya san a yanxu ba wata mafita da xai samarma abokin nashi a halin yanxu duk wani abu da ya kamata ayiwa Abdulshakur anyi masa sau biyu wannan ne na 3 ana bashi last warning amma ya kasa samun mance vigine duk matar da ya aura don samun cikar burin sa ya k'asa samun cikakkiyar budurwa[anya abdulshakur?],anya koh abokin sa yaxo a sa'a duniya kmr yadda ya cewa kansa?,

Shi duk irin wannan matsala bai same ta ba lkc da yana farkon shigar sa gashi yanxu har yana cikin sahun manya,

K'asani bad yanxu akwai abunda xanyi kuma daga wurin oga ne sak'on kabari idan mun k'are dashi i'll soon 'll call you sai musamu yadda xamu bullowa lamari,

Wayar sa ya rarama da key din motar sa yace am expecting your call in the night daga haka cikin takun sa mai kama da na yanga yabar wurin ,ya bar kamal xaune yana sakin muguwar dariya h'ade da fadin dani k'ake takun,

Kamin ya mike ya nufe gun buduwar da ta riga ta gama sace masa xuciya,
Hey baby yafada yana jan kujera ya xauna hade da sakar mata murmushi ita dinma murmushi ta sakar masa.,hade da binsa da kallo,ba karya guy din ya hadu duk da farin dake gare sa ya kara haskaka shi da badon farin ba baxa a saka shi a jerin cikin masu kyau ba ,haka xalika dogon hancin sa na aynahin fulani ya k'ara wanxantur fitar da kyaun sa daga ganin yanayin shigar sa kasan ya mallake yar yarn bank'i
Nayi miki ne baby yafada yana sakin murmushi,ita din ma murmushi ta saki hade dayi masa hk da🤙 hannu alama yayi ta koh ina,
Dat is by baby boo....!!daga nan fa fira ta barke tsakanin su har sukayi sharing phone no. Dinsu ..kamin yabar wurin saboda k'iran ogan su da ya shigo masa...

Hott booboo tafada tana sakin wani kayataccen murmushi hade da murza diyan bank da ya girge mata a gaban ta hade da lumshe idanun ta tana mai sun suna kuddin......!!!!

*
Share
Vote
Comment
#asmasanee

MahabbahWhere stories live. Discover now