11

346 45 5
                                    

*🌹MAHABBAH🌹*
_[Hot love]_

Wattpad@asmasanee

_*K'ira da babbar murya ,ina kuke azalimai masu cin hakkin wasu masu using da talent din wasu,ni asmasanee nace duk wani barawo da yake sayar min da novel,NATSANESHI dan iskane,NIDA YA AHMAD,MAHABBAH,duk wani b'arawo da ya sayar min da novel batare da izinina ba na barshi da mai sama ,kuma xan dauki mataki🤦‍♀*_

_*Mai son saran k'aya yayi min mgn ta wannan no. Din 08109131907*_

1⃣1⃣

Bata ce masa uffan ba lkc da tafito direct dinning table ta nufa ta dibo duk wani abincin dake wurin,wannan naa d'aya daga cikin plan dinta don tayi alkawarin gobe tunda uwar safiya sai mahabbah ta bar mata gida,tasan muddin tana son abun ya tafiyar mata yadda take so dole sai ta nuna tana kwana mahab agaban shi muddin tana son plan dinta ya xamo successful,

Xaune ta iske mahab wadda ta lulala duniyar tunani me yasa mutane ke kiran ta da yar iska karuwa?
Abdulshakur yakira ta da she is not virgin?wani irin beating kirjin ta yayi jin sunan da yazo mata kai tsaye,nan take duk wata rawa da tayi gidan abdulshakur tafara xo mata tiryen tiryen agefe,haka xalika maganar da nanne tafada mata ta hade da rayuwar gidan abdulshakur suka hade mata wuri d'aya abun ya game mata wuri d'aya ta k'asa gane a wace duniya take,
Mgnr nanne ta fado mata,haka xalika rayuwar gidan shakur da kalaman sa na k'ara in gizo mata cikin kwakwalwa,runtse idanun ta tayi ganin yadda duniya ke juya mata,
Da mamaki ma'u ke binta da kallo ganin yadda take wani girgiza kai,ga wasu hawaye dake silalo mata akan fuska,wa'inda kallo d'aya xakayi masu k'asan da dumin su mai xafi suke sauko Mata,

Oh shine kika xauna haka don yaxo ya ganki hakan lalle ba k'aramar yar bariki bace ke..!mgnr ma'u ta ratsa dodon kunnen ta wadda yayi sanadiyar sa ta bude idanun ta da sukayi pink,
Dame xataji da kiranta yar iska ,karuwa ,yar bariki da ma'u keyi koh rashin su nanne koh mgnr da nanne ta gaya mata ,koh rayuwar ta dake cikin tsak'a mai wuya,don bata sani ba koh shakur ya barta haka don tayi amana Abdulshakur d'an cult ne,

Runtse idanun ta tayi kamin ta bude su tar kan fuskar Asma'u dake binta da wani irin matsiyacin kallo,
Girgixa kanta tayi,ganin yadda lkc d'aya ma'u ta canxa mata,koh da ma'u bata matsa mata ba ,bata nuna kyara gare ta ba dole taje naiman dangin ta koh da koh basa kwanar ta,tasan tunda nanne ta furta bata da asali tabbas ne don bata kasance macce mai yin mgn biyu.....!

Kiyi hkr yanxun xan shirya.bakin ta ya iya furtawa,
Karma ki shirya don shegiyar uwar ki,
Daga ta ajiye abincin tayi tafiyar ta...!!

*

Tagumi tayi domin ita k'aran ta abun yafara bata tsoro sosai,har tafara zarga wani abu saide tana son ta kauche koma minana take saka xuciyar ta don bata fatar hakan ta kasance ga d'an uwan ta,

Collect yafad'a cikin hussy voice dinsa,
A matukar tsorace ta d'ago da idanun ta don mutumin yayi matukar bata tsoro ,bata ji motsin mutum ba sai ganin shi tayi a gaban ta ,bata k'arba ba saima k'awar da kanta gefe da tayi

I know how much you feeling cos nima na tab'a shiga irin situation dinnan amma,da na saka ma zuciya ta komi will be fine in life ,wane mataki nake akai yanxu?
Am doctor am living only me without any of my siblings my dad my mom my only one of my sis have death yayi mgn yana runtse idanu da alama abun na dak'ar masa xuciya kawai dauriya ce irin ta maza,
Wani irin tausayin sa taji ya dak'ar mata xuciya ,
Sai take ganin gara ita dashi ,don ita tana da mai bata shawara lkc da yayan ta na lpy yana ririd'a duk wani abu da take so shi yake mata,Allah sark'i
Whips all does tears cos basu kama ce xama kan kyakyawar fuskar nan taki ba,
Da saura ta dago da fuska ta,wani iri taji ganin irin kallon da yake mata,
I mean it,kina da kyaun ki wannan kukan bai kamace fitowa daga sexy eyes din nan ba yafada kasa kasa,
Saurin dauke idanun ta tayi don baxata iya jurarar kallon da yakeyi mata ba,
Hannu tasa ta karbe handkichife din ta shiga share hawayen fuskar ta,shiko yana bin ta da wani mayen kallo....!!!!

*
Dama tayi jiran wannan question din daga gare shi hakan yasa ta daura hannun ta kan button na rigar shi ta shiga wasa dashi kamin cike da kissa ta bude baki tafara mgn kmr haka,
A wurin aiki ne fa mijin ta ya kawo ta,ya biya kuddin komi da xata bukata,tau shi sudin dama ba yan sokoto bane yan kebbi state ne ,a argugungu local government kuma kasan su can basa da babbar asibiti,sai suka xo asibiti
Ciki ne da ita tau cikin yaxo mata da matsala don xubar jini takeyi ,tau shine fa mijin nata yace an k'ira shi wurin aiki kuma they need him da sauri hakan yasa yayi tafiya ya barta ba tare da ya dube yanayin da matar tasa ke ciki ba,
Ni kuma i pity her sai na shiga kula da ita,..
Kasan wani abun haushi?tafad'a tana tsare shi da idanun ta alamar tana jiran amsar tambayar ta,
Girgiza mata k'ai yayi alamar a'a yana mai jin wani yanayi wanda ya kasa gane menene
Har tsawon sati biyu xuwa ukku ya muhib bai dawo ba gashi kuma anyi discharging dinta,na tambaye ta nace mata koh tana da wasu yan uwa nakai ta can ,tayimin reply da bata da gashi kuma har lkc jikin nata ba karfi,sai kawai na yanke shawarar tafowa da ita nan
Kwanan ta biyu gidan nan k'awai yau na shiga ciki nayi wanka ina fitowa na ganta wai gida xata taji dama,ina biyar ta ina ce mata tayi hkr ta k'ara koda kwana d'aya ne tayi tak'i,
Shine fa kaxo kataras damu muna wannan rikici,
An i feel angry d time da na ganta kwance anan dinka tayi mgn tana pointing k'irjin sa and ni koh baxan iya jurar ganin wata kwance a dis ba still tayi mgn tana pointing kirjin sa hade da turo b'aki,
I want only me na dinga kwanciya ta tayi mgnr tana k'ankame shi,....

"Kwata kwata hankalin sa baya gare ta,she look so young ace she have got married with pregnant ma,why do you care about and also why are thinking about dat xuciyar sa ta raya masa,...!

Koh yanxu da naje gunta saida tace min ita fa gobe tafiya xatayi don tabaro yarinyar ta and she will be crying na rashin ganin ta bayan haka ma family dinta will need her so tace mun gobe early in the morning she'll follow first car,.....

Da ma'u tasan yadda mgn ke dakar masa xuciya da ta cece shi tayi shiru....
Oh husnerh is okey like this i wanna sleep,kawai ki sallame ta ta wuce gobe daga haka yayi shiru.....wani irin dad'i ma'u taji tana jin kmr ta mike ta taka ruwa,nan take ta gyara kwanciyar ta a jikin sa ba tare da tagane yanayin sa ba ,duk da dama wannan na d'aya daga cikin problem dinda suke fuskan ta,
Nan take bacci ya dauke ta ,xuciyar ta wasai,
Gaba d'ai ya kasa ta kub'a komi duk da bai kasance haka ba,maganar ma'u ce ke masa yawo brain....!

She is married women blessing with one kid and also taking pregnant,...yake ta maimaita,kwata kwata ya kasa gazgata gaskiya ne don shi kwata kwata ace yarinyar tayi aure ba wai harda 2 kid(har cikin)wannan abun da baxa ta wuce 16 ba,anya ba k'arya ta shiryawa ma'u ba ta hau taxauna don yasan ta da mugun saunaci had'e da sanyi don kwata kwata baka h'ada ta da abokiyar tawaicinta don yasan ma'u batayi masa k'arya (hhh yau kam wallah ta baka ta kuddin ka😂 ) duk yadda yaso yakeci tunanin ta a xuciyar sa ya kasa,kallon sa yakai kan fuskar ma'u wadda ke baccin ta peacefully kamin ya runtse idanun sa hade da k'ankame ta,fuskar mahab na masa gizo a idanu in fact saima yake jin kmr itace yake rungume da ita a jikin sa😳.......!!!!!!

Babbar mgn
..

Muje xuwa

Share
Vote
Comment
Follow

Asmerhluv ce

MahabbahWhere stories live. Discover now