13

503 61 7
                                    

*🌹MAHABBAH🌹*
_[hot love]_

Wattpad@asmasanee

1⃣3⃣

*Cikin rashin sa'a ba jirgin da xai tashi daga sokoto xuwa abuja,saide next day za'a samu ,nan take tayi musu booking flite ita,teema da shi abdulshakur duk dashi dole ne sai an kama masa VIP hakan yasa ta kama musu gaba d'aya an kuma anyi charge dinta kuddi sosai ,account din nasa sai dad'a yi kasa yakeyi,
Direct daga can gida ta wuce ta shiga yi musu shirye shiryen abubuwan da xasu buk'ata masu muhimmanci,hakan yasa bata koma hospital da wuri wuri ba,...

*
Me yasa xuciya ta ke rayamin haka,ta tambaye kanta cike da rudi,
Wai ina ya mahabbah take?,me yasa mama bata son koda sunan tane na ambata,oh ni fatima d'iyar mutum biyu jikanyar mutum hudu wai meke faruwa ne hka?i have to fine it out,tafad'a cike da tabbatar daxata iya,...
Ako da yaushe idan na ganki haka ina jin xuciya ta kmr xata balle,macce kyakkyawa kmr ki bai kamata ta kasance a koda yaushe cikin tunani ba,manzon Allah sallallahu alaihi wasallama yace duk wani wanda yake cikin damuwa ya yawaita fad'in innalillahi wa'innailahi raj'un,da ikon Allah xai rage jin radadin xafin abinda yake ji.
Me yasa kike son sakama kanki damuwa beauty ?koh kinaso xuciya ta ta ida bugawa?yayi mgn yana daura mata madaidaitan idanun sa,
Xaro ido tayi jin kalaman san na karshe,.
Ganin yadda ya tsare ta da idanu ,ita koh bata san me xata ce masa ba,ta kawar da shirun ta hanyar fad'in
Ina wuni...?...d'an murmushi ya subuce masa ganin yadda tayi mgn kamin yace ni bashi na tambaye ki ba gimbiya,anya ma kina so ?yayi mata mgn cikin wani salo da ya sak'a teema kafe shi da idanu....

*

Jini ke fitowa ta k'asan ta, ba dan k'arami ba haka xalika kanta da hancin ta rushing na blood suke kmr an bude tap kallo d'aya xakayi mata kasan bata numfashi,
"Da yake safiya ne koma shiyar tsifff take kmr ba wasu dake ruyuwa a cikin area yan kwaro rin mutane da basu wuce biyar ba matasa don da alama ma wani gun xasu akan idanun su accident din yafaru nan take suka nufo wurin da gudun su suna masu maimaita innalillahi wa'innailahi raj'un,
Tun lkc da wadda koh wanda ke cikin mota mai black tint ya/ta samu ta tsayar da mota bayan ta gama kwashe mahab ,wanda ke cikin mota baiyi yunk'urin fitowa ba ,bai kuma bar wurin ba,
Abun ya daurewa yan samarin k'ai wa'inda sai famar fetara sukewa mahab da rigunan su,xuwa lkc ma mutane sun d'an fara taruwa wurin,
Wani wanda bai jima da k'arasowa wurin ba,kuma da ganin yanayin sa ,zaiyi zafin xuciya ba d'an k'arami ba,ganin yadda ake kokarin kisan k'ai afili don cikin su ba mai da tabbacin ta mutu koh tana da rai,..
Yasa shi fadin shin wai halan wanda yayi causing accident dinnan shima ya mutune?kamata yayi ace kamin police dinda aka k'ira su iso an isa hospital da ita kada a rasa rai....yayi mgn a tare,..
Gsky kam inji wani dake harara tsaleliyar mota dake wurin wadda ba'a ganin komi dake cikin ta,
Bai tsaya sauraren me mutanen wurin ke ta cewa ya nufo mota don ganin meke faruwa ne da na cikin mota,
Cikin sa'a koh mota ba lock yana jan ta da k'arfi tsinya ay koh marfin mota ya bude,wani tsoron Allah ne da shock suka k'ama shi lkc d'aya har yana sakin baki hade da tab'a hannu...nan take hkl mutanen ya dawo gare shi..ganin yadda yake sallamai...!

*
Pls tell me you love me,idan har kika fadamin wannan kalmar daga bakin ki,xan kasance cikin farin cikin da ban taba kasancewa cikin sa ba,and I'll tell my self already i have find my hat,my family my everything,yayi mgn yana runtse idanun sa alamar shauk'i na dibar sa, .
Kanta ta sunne k'asa don ita kunya kalaman sa take ji,
"Wayar dake hannun sa tayi ringing wannan ya bama teema damar barin wurin da saurin ta,shikoh ya rakata da idanu,
Yana jin wani bakon yanayi da ya kasa gane takamammen meke damun sa,
Yasan na koh kwaran son teema axuciyar sa wannan duk yana cikin aikin da manir ya saka shi but to be sincerely speaking yana jin wani abu muddin yayi arba da kyakyawar etopian face dinta,don ba k'arya teema ta hado iya haduwa kamar su d'aya da abdulshakur sai banbancin launi abdulshakur fari ne while teema etopian chocolate ce,.

MahabbahWhere stories live. Discover now