mahab

584 42 5
                                    

*🌹MAHABBAH🌹*
_[Hot love]_

_®Asmerhluv _
Wattpad@asmasanee


"Kin tuna da k'alamai na wlh ,wlh ,wlh baxan xauna da yarinyar da ban hada komi da ita ba ban san a salin ta ba ,ban san koh yar gidan uban wacece ba ta saka min hawan jini ga banxa ta kashe ni ,yau dinnan xan sanar dake abunda nake ta daku dashi shekara da shekaru a xuciya ta,....
"Nanne....!! maheer yafada wanda xuwan sa wurin kenan yayi arba da kalaman da nanne keyi wanda koshi kokarin balle masa brain yakeyi, balle wadda ake shirin sanar ma
"Muddin ka sake kace tab wurin nan wlh ban yafe maka nono na da kasha ba
"Sa'an ta maida kallon kan mahab dake kuka na fitar rai,
Kukan dadi ne kikeyi yarinya ,don idan kika san a wulakance kika xo duniya,
Hajiya idan rai yabace hakuri ne magani ,nurse tayi sanadiyar datsewa nanne hanzari,
Bata ma kalle inda ta juyo wata bakuwar murya ,wadda bata shede ta ba,tace

"Kowa na gidan aika ce aika ce sukeyi,daga ganin yanayin gidan k'asan gidan sana'a ne ,wasu na d'aka,wasu nik'a ,wasu wanki ,gidan fura ke nan gida d'aya kenan wadda ke cikin gwadabawa ,akan furar taci da suke sayarwa wadda suke kullawa a leader har ya xamo yanxu mutane ke xuwa suna sara da jalkoki suna sarfata ,hakan yasa gidan yaci suna gidan fura,akwai tarin jama'a iri iri a gidan,masu halin kware da sab'anin haka

"Wallahi tallahi koji na rantse ba wadda xai d'aukar yarinyar nan ,yarinyar da bamu sani ba shegiya ce koh a kasin haka,
Musa tsofowar da ta bama 55 baya ta kwala musan k'iran,
Na'am gwaggo fitar da yarinyar nan a cikin gidan nan ka k'ai ta bula k'ayar ,
Sannan kuka ma ,tayi nuni da yaran dake tsaye billahilazi na rantse da Allah wata rana sai kun dauko a jalin ku ,tunda billahilazi kun iya tsince tsince mugun abu ji don billahilazi abunda kuka dauko muna kun ga abu cikin buhu baxa kubar shi idan kun k'a gane shi ba ,tau wlh billahilazi duk yaron da ya k'ara dauko muna mugun abu saide uwar sa ta san yadda xatayi dashi tunda tsinannu kuke.kai daga yau billahilazi duk wadda ya k'ara xuwa tsince tsince sai naci kwal uban sa acikin gidan tafada muryar ta na tashi sama tsabar bala'i
Amma gwaggo ayi haka raine fa , Allah ya riga da ya rubuto hakan xai faru ni ina ganin kawai mu dauke kaddarah,idan ma kowa baxai dauka ba nida zainaba xam.....
K'ai wawa.!d'an mutum akai raino yanxu wadda baka san inda yafito ba ,tau billahilazin warasulu babu mai d'aukar ta a gidan nan ,idan kuma ka kahe he k'a dauke ta walle bani ba k'ai manu billahilazi ay ko sai tafara taurin muna furci tana mgn kmr xatayi kuka,...
Hoo ai jikokin nata da suka xagaye ta kmr masu layin assembly suka higa jero mata
Hannu gwaggo yanxun xai je na herda abun banza,idan ma so kike na kashe ta yanxun nan xan murkushe kanta ,na k'ada ta mase ba wadda yasan anyi musa yafada,yana kokarin hixgo jaririyar dake hannun zainaba matar manu,idanun ta tarwatse kwai kwai dasu ,kmr haihuwar da tayi wata d'aya 😂,
Dakata musu wata mata wadda tun lkc da ake mgn bata sanya bakin ta ba,
Kai yanxu habi da Allah musa idan akace ka kahe wannan bar xaka iya , menene laifin ta ?koh itace ta k'awo kanta duniya ,koh ance muku ita xata so taxo duniya haka ne,banko ta ni nan zainaba,
Ni xan xame mata uwa ,uba a duniya xan bata gatan da nasan xan iya bama maheer,
Billahilazi yarinyar nan bazata yi muna agolan ci a gidan nan ba ,muddin kika ce yarinyar nan gidan nan xata xama saide kema kibar gidan nan billahilazi warasulu Ai billahilazi tafad'a tana furxar da goron da ya cika mata baki,
Billahilazi dama can na gaji da ci da kike a kaina ni bana cin komi billahilazi da kince rike yarinyar nan xakiyi sai kin barmin gida tunda baki da gado dashi,
Rungume yarinyar tayi a jikin ta sosai tana mai tsintar kanta cikin yanayi mara d'adi,kamin tace bakomi xan bar gidan nan ayau inshallah,daga ta juya ta bar wurin tana juyo
Ai billahilazi na fadin wlh sai kin ga aybon rika wannan yarinyar da xakiyi , billahilazi sai ta saka ki kuka tun da kika xabe ta ki barmu danginmu,
Haba gwaggo me yasa kikeyin haka ne don Allah?kince ke baxa ki iya ba baza ki bar wadda ke iyayi ba sai kin bita da mugun kalamai,
K'ai hegen yaro rufemun b'aki ay dakai da ita baku da banbanci wlh nidai ku bace mun daga gani billahilazi kamin na sab'a muku billahilazi,

"Ashe da gaskiyar yaya bala'i ce na daukar wa kaina,kukan da ta kira min sai nayi akan ki nayi,ban san asalin ki ba ,bansan daga ina kike fito ba ,asalima ban san inda su auwalu suka tsinto ki ba,nayi iya taimakon da xanyi miki Amma yanxun kam xan koma cikin dangina nima na ji sanyin su su ji nawa,

"Mikewa tayi tsaye ta nufo inda nanne ke tsaye tana kuka tana shashsheka take fad'in kada kiyi min haka,kada ki barni ,kada bacin rai yasa ki barni ,nasan nayi maki laifi amma kada kice mun ba jikan yarki bace,

"Wlh koda baki yimin abunda yasa na tsane ki ba,kika fice mun arai,dole ne duk daren dadewa na sanar dake ke din haihuwar Allah yawaddaran,haihuwar kamin fatiha,
Don Haka fice mun a gidan kamin na canxa miki kamannu,

"Kiyi hkr nanne ke yafemun nasan na bata miki,nasan ban xame miki d'iya ba ,Amma am ready yanxun xanyi miki duk wani abu da kike so ,kiyafe ni tafada tana k'ara fashewa da kuka,
Batace k'ala ba ta nufe murhunta data hasa ta jawo icce mai wuta ta nufe mahab gadan gadan ,a yadda ta nufe ta ba abunda xai hana ta kwangara mata shi,
"Haka yasa nurse tayi saurin jan hannun mahab da k'arfin tsiya,sai turjewa takeyi tana fadin ki barni ,kibarni,ta duke ni koh hakan zai sa ta cire haushi na da take ji ki barni.,
Daker nurse ta iya jawo mahab ta turata cikin mota hade da sanya lock,
Inda koh nanne bakin ta bai sarara ba sai fadin take yar iska yarinya abunda uwayen ki suka aika ta shi ki aikata ,wallahi ahir dinki dani ,muddin kika kuskura kafar ki ta dawo gida na sai na mangare ki shige bak'ar iri,har nurse taja motar suka bar wurin nanne batayi shiru,
Idanun sa suka cika taf da hawaye ,sukayi jawur,kallo nanne yayi da har yanxu bakin ta baiyi shiru ba ya girgixa kansa ya fice daga gidan ma gaba d'aya.....!!!

*
"Wai me yafaru Abdulshakur kaxo ka sanya ni gaba kana kuka ?shin bama ce min kayi baka gari ba?,yaushe ka dawo ne?,tayi masa tambayar a jere dip down kuma tana jin wani tashin hankali,
Duk yadda yake son yin mgn ya kasa ,sai famar kuka yakeyi kmr wani k'aramin yaro,
Shiru tayi ta k'asa mgn tana mai jin faduwar gaba,
Ya dauke kusan minti goma yana kuka ,kamin ya furta mama... MAHABBAH...sai kuma ....ya k'ara fashewa da kuka,.
Me yafaru da mahabbah ne abdulshakur? ,
Ka natsu kayi mun bayanin meke faruwa,
Mama....ke yafe mun nasan mutuwa xanyiiii.. Abdulshakur,wai lpy ka kuwa ?,me kayi mun ?ni bakayi mun komi ba sai Alkhairi,
Ina MAHABBAH din take ne Abdulshakur koh dai wani abun ya same ta?,
Mama ,...Ina ..sonta ....Ina kwanar ....ta,yafada yana kecewa da kuka kmr wani jaririn yaro nan take launin idanun sa suka janca ya shiga yin tauri ba kyatatawa,tun mama na jere masa sannu har abun ya dawo bata tsoro ta bashi ruwa,amma abun sai ma karuwa da yayi,....
M...a....ma.....na sa....ke...ta.....sa...ki.....ukku....,ina son ta ...,kawai sai ya shiga fesa aman jini .......
Abdulshakur..me kace ka sake ta fa anya kana cikin hankalin ka kuwa ?koh ka fara shaye shaye xamine ban sani ba tafada hankali tashe,...
Mgn yake sonyi amma jinin da ya cika masa baki ya k'asa barin sa yin mgn ga taron yak'i sakin san har xuwa lkc,nan ba shiga birgima a cikin parlour hannu dafe saman cikin sa kamin lkc kankane ya biye parlour da jinin sa ga taurin sai dad'a cigaba da yakeyi,..!!!!!!
Abdulshakur....!!!

Comment

MahabbahOnde histórias criam vida. Descubra agora