BABI NA BIYAR

561 8 1
                                    

🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
       🌴🌴🌴🌴
            🌳🌳
              🎄

  😜 SAUDALA 🥴
❣❣❣❣❣❣❣


🇳🇬®
_*ABORIGINAL WRITER'S ASSOCIATION(YAN ASALI)*_📚✍🏼

[❄Dance above the surface of the world, let your thought lift you into creativity that is not hampered by opinion.]

*_DON'T 4GET TO VOTE,COMMENT &ALSO FOLLOW US ON WATTPAD_*
_*@AboriginalWrtersAsso.*_





*STORY & WRITTEN*
            *BY*
    *NEAT LADY*✍🏼

*Dedicated to Saudala fan's*❤💃🏻❤

_*In kin san ke ba team din SAUDALA bace gwara ki fece*_🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀


*Bismillahir rahmanir rahim*

35&36

Kallan ta yayi har zai yi magana sai kuma ya fasa ya kalli Mama yace ,

"Mama ki bawa Saudat wan'nan sak'on ta kawo min ".

Yana gama fad'ar hakan ya juya ya fita .

Mama ta mike ta dauko abu a leda ta mikawa Saudala tace ,

" Maza tashi ki kai masa".

Jiki babu k'wari Saudala ta mike ta nufi part dinsa.

Tunda ta kai bakin k'ofar gaban ta yake fad'uwa , dak'yar ta tura k'ofar ta shiga da sallama.

Tana shiga ta ganshi a zaune ya d'aura k'afa d'aya kan daya yana kad'awa

A hankali ta k'arasa inda yake tace ,

"Yaya Abdul gashi in ji Mama."

Ta fad'a tana miko mai ledar .

Banxa yayi mata kamar bai jita ba , ta kuma maimaita Amma ko kallan ta baiyi ba .

Tashi yayi yaje ya kulle k'ofar parlourn san'nan ya dawo ya dauki belt ya zauna.

Saudala ganin ya kule k'ofar ga kuma belt a hannun sa sai hankalin ta ya tashi .

Tayi aune ba taji ya zuba mata a baya .

Aikam ta kwa'la k'ara tana susar bayan ta .

Ya kuma zabga mata a baya, san'nan ya kalle ta yace ,

"Wato ke indai ba dukan ki akayi ba baza ki dawo hankali ba ko? Tunda dukan kike so kin had'u dashi."

Ya fara duka ta ko ta ina zabga mata yake .

Ihu take tana fad'in,

"Dan Allah yaya Abdul kayi hakuri yasin bazan k'ara ba ."

Ko kula ta bai yi ba balle ya daina dukan ta .

Sai da yayi Mata duka san'nan ya kya'leta yace,

"Daga yau indai kika muka yi min  kunya sai nayi miki dukan  da yafi haka, nonsense ."

Saudala kuwa muryar ta ko fita bata yi sosai sbd kukan da tayi .

Cikin tsawa yace "zaki tashi ki barmin d'aki ko sai na k'arya ki ."

Dak'yar Saudala ta mike ta fara tafiya tana kuka .😭

Har ta fita daga d'akin bata ce komai ba. (lallai Saudala taji jiki 😂)

Fadila tana zaune a parlour taga shigowar Saudala tana tafiya tana dafe kai.

Cikin tashin hankali Fadila ta nufe ta tana fadi'n,

SAUDALAWhere stories live. Discover now