8

2.9K 144 5
                                    


*M*urmushi kawai Basma tai had'e da jan hannun layla su xaune akan wasu maroon royal chairs parlorn ya had'u ba k'arya komi maroon and coffee ne a parlorn harta babban console dake mak'ale a gefan wasu tum tum,

"Babe gister ni mana fad'amin ya kikaji"

Layla tace hakan had'e da d'ad'awa Basma duka a cinya,

"babe abin se a slow kibari kawai ba'a magana ammafa nayi enjoying beyond"

"Dagaske?!"

Cewar layla had'e da wangale bakin mamaki,

"Wallahi babe"

"Yayi yayi babe allah yakawo 'ya'ya masu albarka"

Cewar layla had'e da bawa Basma hannu su tafa sund'an jima suna hira sannan layla tadubi agogon hannunta dake d'aure a tsintsiyar hannunta na hagu mik'ewa tai tana gyara yalolan mayafin dake jikinta,

"Babe bari naje wucewa xamuyi gobe xanje kurfi Monday kuma zanyi resuming school"

"Babe tun yanzu?!"

Cewar Basma tayi rau rau da idanu xatai kuka,

"Lalle daso kike mu rashe arasa wacece amaryar acikinmu?kirufamun kwandon sutura"

"Babe kema fa muna saka ran nan gidan Kema zaki xauna"

Zabga tagumi layla tai had'e da komawa kan kujera ta xauna murya a sanyaye tace,

"Babe oud baya sona yanzu ashe d'an uwan mijin kine nayi nayi yatsaya ma mugaysa yak'i fa fur i don't know why"

"Nima se jiyan naganshi dama kuma sugar boo yacemin yanada cousin a Cambridge bantab'a kawowa shi bane se jiyan,

Kiyi hak'uri i knw right bawai da wulak'anci yaki kulakiba kilan saboda hidimar biki ne tunda shine best man"

Basma tak'arashe xancen tana patting bayan layla alamar ban hak'uri ahankali layla tasaka gefen mayafinta tana goge hawayen dake sharara a idonta kawar daxancen tai,

"Babe kintabbata kingama komi na online schooling d'in?!"

"Eh sugar boo duk yayi amma kinji professor yace dole senayi attending grad d'inmu sannan final exam ma kilan wai senazo"

"To ai da sauk'i babe nikam namiki murna sosai kintuno Kendall dole se da tai repeating class"

"Yeah haka fa to Allah yabamu sa'a"

"Ameen Ameen"

Suna cikin hira sauran yan uwan Basman da k'awayen ta suka shigo mata sallama don yau xasu koma kano sund'an tab'a hira sannan suka mata sallama xasu tafi sama tahau tasakko da ledoji cikeda kayan kwalliya da atamfofi kowannensu guda d'ai d'ai sunji dad'i sosai tare da nuna mata kayyayakin da Ammi tabasu suma ciki hardasu dangin k'amshi

SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now