*BONGEL*
Na Zee Yabour
ZeeYabour on wattpad*HASKE WRITERS ASSO...*
TALATIN DA HUD'U
Haidar cikin zafin nama yayi saurin raba jikinsa da nata, yana k'ok'ari tashi zaune ta fad'o jikinsa tace "Haba my dear ya kake abu kamar ba wayayye ba, ai ko wanda bai tab'a aure ba yasan kan system d'in balle kai", Cikin tsantsar mamaki da takaici yake bin ta da kallo, kafin yayi magana ta sake had'e bakinsu wuri d'aya, tamkar mayunwacin da yaga abinci haka take sud'e bakin sa, jiki da jini haka dukkan dan' adam lafiyayye yana da sha'awa, tuni Haidar jikinsa ya saki ya soma mayar mata martani balle mutum irin sa da ya jima ba'a yi ba, Ganin haka Rauda ta zage tana salo kala kala, Haidar kansa sai da ya sakar mata ragamar komai dan ta zarce tunanin sa, ita ta hau kansa ta soma riding, Tashi d'aya yaji abar ta shige, though ba wani bud'ewa ne sosai tayi amma ba'a wani jima ba kamar lokacin Hafsah, Raudah sai faman ihu take tana yamutsa fuska alamar tana jin zafi, Ganin haka yasa Haidar k'ok'arin kawar da shakkun sa a kanta, yana kyautata zaton bata tab'a mu'amala da wani da' namiji ba tsabar wayewar ta ce tayi yawa,
Kusan awa d'aya suka d'auka kana ya samu raba Rauda da jikin sa, ana cewa namiji na samun natsuwa a tare da matar sa, Haidar sam bai ji natsuwar ba, hasalima b'acin rai ya soma ji wanda ya rasa dalili, Rauda ta sake shigowa jikinsa tace "I need more", Ture ta yayi gefe yaja bargo ya lullub'e yana juya mata baya, Jikinsa ta k'ara shigowa tace "Wallahi sai ka tashi mun k'ara yi ni ban gaji ba", Juyowa yayi yana dubanta cikin shakku yace "Ina ce yanzu kika gama cewa zafi", Tayi saurin shan jinin jikinta da cewa "Ai farkon ne da ciwo, amma daga baya soo sweet", Tsaki yayi ya juya abun sa, a ransa yana ayyana Rauda ba k'aramar wayewa tayi ba, a sanin sa Hafsah ta dad'e tana nuna jin zafi kafin ta saba, akwai aiki gabansa na gyara tarbiyar ta.
******************************
Bongel daren ranar raba sa tayi wurin sallah da rok'on Allah zab'in alkhairi a rayuwarta, da addu'ar Allah ya bata ikon cika burin mahaifin ta, ya jik'an sa ya gafarta mishi.
Washegari lahadi babu makaranta, ta shiga kitchen ta had'a breakfast ta ajiye kan dining table kamar kullum, Tayi wanka ta shirya tsaf abun ta, Irfan bai tashi ba yana ta bacci, Ta kwanta gefen sa tana game a waya.
**************************
7:30am
Haidar ya tashi, yana kai duban sa ga Rauda har lokacin bacci take, ba wata alama data nuna ta tashi tayi sallah, Yayi ta tashinta da asuba tak'i tashi, ya k'yaleta a zaton sa gajiyar biki ce bata gama sakin ta ba, Har ya tashi ya shiga band'aki yayi wanka, ya fito ya shirya bata motsa ba, Bargon data lullub'e yaja da k'arfi, Ta mutsittsika ido tana mik'a, "My dear har ka tashi", "Ki tashi kiyi sallah" Ya fad'a, Ta sauko daga kan gado tana mik'a tana bank'aro k'irji, Mintuna kad'an ta d'auka a band'aki ta fito d'aure da towel, tana zuwa gaban Haidar ta saki towel d'in tace "Ka shafa mun cream", Ba tare da ya kalleta ba yace "Whats nonsense", Baki ta turo tace "Haba my dear kai mijina ne fah, haka zai k'ara shak'uwa tsakanin mu", Tsaki yayi ya fice d'akin, "Yarinyar nan sam bata kunya" Ya fad'a,
"A sannu zaka saba, har ka rik'a rok'ona ka shafa mun" Cewar Rauda, ta d'auki cream ta soma shafawa, Ta d'auko wata gown matsattsiya ta saka, wanda daga sama ana ganin nonon ta, tayi parking gashin ta da ribbon, ta saka hula, tabi jikinta da turaruka kala kala kana ta fito, Haidar kallo d'aya ya mata ya kawar da kansa gefe, shigar sam bata burge sa ba, Gabansa tazo ta tsaya tayi wani juyi tace "Nayi kyau", "Yes" Ya fad'a a dak'ile, A tare suka zauna kan dining table, Tayi serving d'insu a plate d'aya, ta soma feeding d'in sa, yaso k'in karb'a ganin fitowar Bongel yasa ya bud'e baki ta basa, shima ya d'auki spoon ya fara bata a baki, Bongel taji motsin cokulan su, hakan yasa bata d'aga kai ta kalli saitin nasu ba, Ganin haka Haidar yace "Ke zo", Bongel tayi tamkar bata ji sa ba, tana yin gaba, "Ke" ya sake fad'a, ta wuce abun ta da zumar shigewa kitchen, Yace "Bongel" Ta tsaya, "Hakan na nufin tana ji na kenan" Ya fad'a yana jin b'acin rai,
