*HANNA*.......💥
©Maryam Abdullahi(OumRamadan)
*48*
Tana kwance a jikinsa tayi matashi da cinyarsa, riga da wandone a jikinta duka bak'ak'e, hatta da ribom din kantama bakace , da yake kayan robane tuni suka lafe a jikinta suka haska farar fatarta ,
Apple ne a hannunta tanaci ,yayinda haydar yake operating laptop dinsa shima yana sanye da wando da riga 3Q bak'ak'e,
"Baby "
Juyowa yay yad'an kalleta bai magana ba , bata damuba tacigaba da cewa "goben zamu gida ko?" Shiru yay mata , ta turo baki tace "kanajina fa baby" a takaice yace "inajinki" mikewa tai tana kallansa har hawaye ya kawo idonta , murmushi ya saki yanajan dogon hancinta yace " karki bari wadannan hawayen su zubo" ta sake 6ata fuska da gangan ta sake matso hawayen , da sauri ya janyota jikinta yace " sorry sweet nine ko? " cikin shagwaba tace "ehhh" yace "toh bazan sakeba sweet, kuma kibarmin asarar hawayena kinji" yasake fad'a mata yana share mata hawayen , jin bugun kofar da akene yasa ya kwantar da ita yay mata kiss a goshi yace " bari na duba sweet" gyada kai tai tana murmushi itama, yana bude kofar ya dinga kallan siyama cike da mamaki saidai a fuska ko kad'an bai nunaba, itama tsayawa tai kallansa cikin mayen sonsa da har yanzu yake dawainiya da ita , murmushin karfin hali ta sakar masa tace " to baza,a bani hanya in wuce ba" ba yabo ba fallasa ya wuce ta biyosa a baya , mikewa hanna tai tana kallan siyama da take kallanta itama tana murmushi ,
Zama haydar yay siyama tace "amarya ya gida" fuska ba walwala Hanna tace " lfy lau" "masha Allah ,"siyama tace sannan ta kalli haydar tace " biki ba gayyata ko haydar, toh gashi nazo Allah sanya alkhairi har gida"
Mikewa Hanna tai siyama ta bita da kallo , tana yaba kyau da surarta, ita kanta da take mace dirinta ya burgeta barantana namiji , duk da kishinta daya cika mata zuciya hakan bai hanata yabontaba , juyowa tai sukai ido hudu da haydar bayan wucewar hanna fuska daure yace "lfy siyama?"
Bata kallesa tace "lfy mana" sosai ya d'aure fuska, daidai lokacin hanna ta dawo hannunta rike da tray ta dora lemo da ruwa akai , ajiyewa siyama tai ta koma kusa da haydar ta zauna ,
Kallanta siyama tai tace "nagode amarya" daga haka ta fito da card a Jakarta ta mike tace "to haydar da amarya nagode sosai , Allah ya bada zaman lfy" ta ajiye musu card din tace "ina fata zaku halarta " card din haydar ya dauka , dago da Kansa yay ya kalli siyama bayan ya gama krntwa yace "insha Allah , Allah ya sanya alkhairi" murmushi siyama tai, tai musu sallama ta fice tana kokarin maida hawayen da yake idonta,
Shagali akai sosai a bikin mk Wanda ba,ayi ba lokacin auransu da hanny, kwata kwata hanny bata sake sa mk a idontaba , tabi duk hanyar daya kamata tabi don wargaza auran amma kamar bayi take ba ,
Hakan yasa ta zuba ido dan mum dinta ta mata alkawarin korar koma wacece dazata shigo mata gida indai ta kwantar da hankalinta ,
Kusan karfe tara yan kawo amarya suka watse sai ragowar kawayenta , hanny tana side dinta abin duniya ya isheta dan tun safe data tada bori mk ya kulleta ba damar fita ,tayi kuka harta gode Allah ko yanzu datake kwance tana iya juyo shewar kawayen amarya har zuwa sanda angwaye suka shigo taji diff,
Duk wani Abu na al,ada daya kamata ango da amarya suyi a gaggauce mk yay ,dan yau ba karamar rana bace a wajensa , bai wani ja lokaciba wajen nunawa amarya bukatarsa , da rawar jiki yake sarrafata ta ko ina, tun Jidda na kawaici har tazo tai give up lokaci d'aya ta fito masa da salonta daya rudashi ya kuma bashi mamaki , bai sake shan mamaki da takaiciba saida tafiya tai nisa, lokacin daya kai hanyar da yaketa zumudin samu , duk da matsewar datai sakamakon gyara datasha hakan bai hana gane ba virgin bace ,
A fusace ya ture daga jikinsa cikin tsananin bacin rai da takaici yana huci, Jidda ta bude lumsassun idanunta da suke cike da feeling tace " honey yadai?" Tace tana niyyar janyosa jikinta , hankadata tai yana mata wani mugun kallo ya fice daga dakin ko gabansa baya gani sosai.

YOU ARE READING
Hannah
Historical FictionBincike a rayuwa wani abune da ALLAH ya hallata ku biyoni cikin wannan labarin na soyayya da kuma fadakarwa