00

683 52 8
                                    

 A wani gari, da al'ummarsa basa hada jini da mutanen wajen garin, akwai wata yarinya da alkalamin kaddara yayi mata zane a garin da bata da kowa ciki kuwa har da masu jin yarenta!Garin da babu masu cin irin abincintababu ma su kalar addinintaball...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

A wani gari, da al'ummarsa basa hada jini da mutanen wajen garin, akwai wata yarinya da alkalamin kaddara yayi mata zane a garin da bata da kowa ciki kuwa har da masu jin yarenta!
Garin da babu masu cin irin abincinta
babu ma su kalar addininta
balle kuma al'adar da ta ginu a kai!
Ta fallasa wani sirri da aka dade da binnewa shekaru ashirin da bakwai a baya, ta yi nasarar sauya rayuwar Maleek.

Hakika wani mafarkin baya nufin cikar burin mai shi, wani burin kuma yana tabbatuwa ne tun kamin zuwa mafarki.
Ya Ameer zai ji idan ya farka daga dogon bachin da ya dauke shi mafarkin shekarun da babu wanzuwarsu a rayuwarsa ta baya da kuma wanda za ta zo a gaba? Mi ya haifar da gaba a tsakanin yan'uwa jini?
Anya wuta da ruwa za su hadu?

Find out in WANI GARI.
Rikicin cikin gida.
Labarin soyayyar da bata jin yare...

WANI GARIWhere stories live. Discover now