sanarwa...

107 6 0
                                    

🍇 *MunayaMaleek*🍓

Ba post bane.

*Author's note*
A jiya na kammala free pages na MunayaMaleek, na samu massages din mutane kan na yi promo, domin basu da halin biyan dari biya, nima kuma nayi duba ga tsadar rayuwar yanzu, hakan yasa zan yi promo daga yau Alhamis zuwa gobe juma'a da dare,  duk wanda ya Turo 300 zai samu karanta complete din MunayaMaleek, Note wanna shine promo na ƙarshe da zan yi a MunayaMaleek har na gama in Sha Allah, daga jibi asabar littafin zai dawo ainihin kudin sa wato 500.
Kamar yadda na fada tafiyar mai tsawo ce kana mai cike da badakala iri-iri...
Pay into 3200689860 Haruna Rukayya first bank, shaidar biya ta Whatsapp number.
Wanda Bai shirya biya ba kada ya min mgn dan Allah👏

*Dandano ga wadanda basu karanta*

Duk minti daya data bata daidai yake da rasa Amnah, ba kuma zata so ta rasa tilon kanwar ta ba,  ta mike cikin sauri kamar an tsikare ta ta koma saman cikin gudu, wanna karon bata ji wahalar hawa benen ba saboda tashin hankalin da take ciki, har gaban sa taje tana jin mugun tsoron sa na barin zuciyar ta, tsanar sa na mamaye tsoron, a raunane tace "na amince, na yarda ka kwanta da Ni, na amince zan baka kaina, na amince ka karbi budurcina, matukar zaka bani kudin asibitin kanwata, i don't want to loose her please" ta karasa cikin wani sanyin murya, amma hawaye bai zuba ba, sai jan da fuskar ta yayi tamkar tumatir.

******

Wani murmushi mai ciwo ta saki tace "i sold my virginity doctor,  budurcina  na siyar domin samawa Amnah lafiya, soyayyar kanwata  ya rufe min ido har na manta cewa Allah shi ke rayawa ya kuma kashe, tsananin son da nake wa Amnah yasa na manta cewa babu wanda ya isa ya samawa bawa lafiya face Ubangijin daya hallice shi, i so much hate my self, na tsani kaina doctor, ina kuma rokon Allah ya yafe min laifin dana aikata" Munaya ta karasa cikin kukan mai karfin sauti daya taho mata kana ta nufi cikin gida da gudu....

***

Hajiya Sa'adah tafi kowa rawar jiki, duk wani abu data san yana so sai data tanadar masa, Alhaji Dawood sai tsokanar ta yake da cewa "lallai Sa'adah dole mu dinga kama kafa da Maleek idan muna son abu Ni da Shakur, wanna lifayar da kike shirya wa Maleek ko ni idan zan dawo Nigeria baki taba min ba"  ya  fada a wasance, duk da gaskiya ce, dariya kawai tayi, bata ce komai ba.

*******
Babu jimawa suka dawo gidan, Hajiya Sa'adah data kasa zama waje daya saboda doki, tayi saurin gyara zaman rigar ta da kyau sakamakon horn din data ji, babu jimawa suka shigo falon bakin su dauke da sallama, Alhaji Dawood ne a gaba, yana kaucewa sai ta ga Maleek da Shakur tsaye suna kallon ta fuskar su  dauke da murmushi.
Waro idanun ta waje tayi, Domin gani tayi hoto ya rage masa kyawun fuska dana jiki, a yanzu ne take kara ganin zallan kyawu da cikar halittar sa, lallai sai yanzu ta kara tabbatar da cewa wahalar data sha na jiran sa ba a banza bane, he really worth it..."i miss You Mum" had'add'en Muryar sa data kara mata kaimi wurin ganin lallai ba abinda zai hanata mallakar sa ya daki dodon kunnen ta, amma bata ji dadin kalmar *MUM* daya kira ta da shi ba, dama Anty ko "sa'adah i miss You" yace, saboda sai ta ga kamar ya mai da ta tsohuwa, ita  gani take daidai take dashi, ai ba wasu shekaru ta bashi ba, budurwar zuciyar ta ta raya mata hakan.

What did you think...?
Read MunayaMaleek for you will gonna fell in love with it.

07082281566

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 26, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

MunayaMaleek Where stories live. Discover now