16

69 2 0
                                    

*ALHAKI...*

Na
© Rahma Kabir MrsMG.
Wattpad @rahmakabir

Page 16...
           Loading

Ina uwargida da amarya dama yan Maya masu son shiga daga ciki to ga dama ta samu, ku matso kusu domin ku kwashi dami a kala, cikin daura damarar mikakkiyar tafiyar dana zo muku dashi a wannan Littafi mai suna ALHAKI... Hakika ilimi kogi ne, Hikayar ALHAKI ya kunshi wani fikira da azanci na musamman akan sanin ilimin Zama da kishiya, sanin kissa da kisisina, yadda kissa tafi magani, sirrin mallakar miji a cikin koyarwar addini, yadda gida biyu yake zamewa namiji maganin gobara, soyayya mai tsafta duk gabadaya a cikin wannan littafi na ALHAKI Kwikwiyo; Mai shi yake bi.

Waye ya kashe Hibba?

Da gaske Batul tana mutuwa?

Ya makomar auren Saratu da Habib?

Namir yana rayuwa kuwa? Kuma ya makomar aurensa da Safeena.

Wani mataki su Hajiya zasu dauka akan Safeena?

Safeena tana yin nadama kuwa?

Ana auren Amira da Namir kuwa?

Ya wannan takaddama mai cike da rudani da daukar ALHAKI zai kasance?

_Zaku samu duk wadan nan amsoshin ne a cigaban ALHAKI season 2. Akan farashi N400 ne ba yawa, dan Allah ku mara mini baya._

Pay N400 to 0106956864
Ramatu Muhammad Kabir
Access bank (Diamond). Ko a biya a POS, ki a tura MTN card N400 a 09034940106, masu so ta pc su tura N700. Sai a tura shaidar biya ta number 09034940106. Dan Allah banda vtu.

ALHAKI...حيث تعيش القصص. اكتشف الآن