💞komai daren dadewa💞

69 9 0
                                    


💖na Anty pink💖

Maryam tace cikin sarkewar murya "Abba kawai maganar exams dinane kasan yanzu ss3 Nake kuma exams din mu na kusa shine na rasa yadda xanyi. Abba yace karya kikeyi akan exams ne  xaki tada hankalinki? Maryam tayi rau rau  da ido tace  Abba ka yarda dani ba karya nake  maka ba, ba Dan Abba ya yarda ba yace to Allah ya kyauta. Duk wannan abun da akeyi duk a kunnen Anty da Anty baby sukai shi Dan su basu Masan sun shigo ba. Abba na juyowa yaga su Anty baby da Anty a tsaye kamar waenda ruwa ya ci ganin Abba na kallonsu yasa Anty karasowa da Sauri ta rungume Maryam da ke kan gado ta na kukan munafurci tana cewa "haba Maryam kinga yanda hankalinmu yatashi kuwa? Ta saketa tana kallonta tace  Maryam av told u tyms without number stop bothering ur self akan karatunnan naki duk kinbi kin rame kwanakinnan takarashe maganar tareda zubar da crocodile tears tasake rungumeta . ahankali tashiga yi mata mgn a kunne kamar  mai rad'a batareda tabari kowa yajiba  tacemata idan kika kuskura kika bari abbanku yasani sai na ci uwarku gaba kidayanku. Ita dai Anty baby tana kallonsu sai  dai bata ce  musu komai ba danta  San datayi maganar yanzu zata koma kanta, kuma ita  tasan wannan rashin lafiyar da Maryam keyi bana komai bane sai na rashin ganin ummarsu a kusa dasu da kuma irin  kuntatawar da Anty ke musu bayan idon mahaifinsu. Anty baby ce ta karaso Inda Maryam ke kwance itama ta rungumeta tace  Maryam sannu ya kikejin jikin naki? Takarashe maganar dauke da damuwa a fuskarta Maryam tace  jiki alhamdulillah. Anty baby ta dago ta kalli Maryam tace mata yanzu kinga kin hanamu zuwa islamiya kin kuma hana daddy zuwa office. Maryam ta zumburo baki ta tace au haka ma zakice? Anty baby ta ce did u just pout? Takarashe maganar wit ol seriousness Maryam ta rufe baki tace  Allah na dena dukan su sukai dariya lokaci daya ban da Anty da keta dallo musu harara.
Su kam yima sukae kamar basu San da ita  a wajen ba

Har yanzu taku ce 

💖Anty pink💖

Pls ur votes n comments mean a lot to me

💞komai daren dadewa💞Where stories live. Discover now