💞komai daren dadewa💞

68 7 0
                                    


💖na Anty pink💖
Anty baby tace toh Dan Allah Abba ka kaimu gurinta. Abba bai musu ba yace to kuxo muje. Anty baby CE ta runkufo ta rike Anty ita kuma Maryam tana rike da jaririyar ahunnun sukuma su khalifa suka Mara musu baya. Suna isa dakin da umma take suka ganta a kwance kan gado Abdul gaffar ne ya rugo da gudu ya hau kan umma yace umma ke ma kin haifu ne  kan umma ta bashi amsa ya kuma cewa umma ke ma kiyi sauri ki haifu tunda humaira bata cemun yaya
Kai abdulgaffar baka ganin bata da lafiya ne ka wani tsare ta da tambayar cewar  anty. Abba yace kyaleshi ai yanxu zan tafi dasu  gida mudauko kaya Dan likita  yace ummarsu kwana zatayi ke hassan kixauna nan tareda Fatima mutafi mudawo tunda kema bakida wani kuzari ba amfanin aje a dawo kuma bari in tafi dasu baby yanxunnan xamu dawo. Umma ta amsa da toh suka fice. Anty na ganin su Abba sun fita ta tashi tsaye ta saki wani malalacin murmushi tace 'matsiyaciya yau ko kinfi aula dubara sai kin mutu banza kawai . umma da mmki ya cikata ta tsaya tana kallonta tace hassana yau ni kike  wa matsiyaciya har kike  kira mun mutuwa, meyna miki ne . mey  kika mun, au bakimasan mey  kika mun ba?toh kibude kunnuwanki da kyau kiji kin hana mun zama lafiya a gidan mijina da ke da yayanki duk kunbi kun kanainayemun miji . kuma wlhy barikiji in gayamiki mutuwa dai ce kuma sai kin mutu ai idan ma bakisani wannan rashin lfyr da kky bakomai bane sanadin shiba face ni. Ni naje wurin boka ya ban magani da soma nayi akashe munku gabakidaya amma sai dai kash  hakan bazai yiwu ba shine nace  akasheki nasan yanda zanyi da yaran daga baya ko bai fi ba mmm gaya mun kobai fiba. Kuma kin San d most interesting part shine maganin sai ya dau kusan shekara daya  kafin ya illata mutum kinga baza ma ayi tunanin kashe ki akayiba balle ma har azargeni. Umma tace haba hassana gsky kin bada ni ban taba  zaton xakiyi haka ba yanxu ke danake tunanin ko bayan raina zaki rikemun yayana kamar yanda zan rikesu bakya gudun wata rana asirin ki ya tonu  gsky kixo kiyi ma kanki fada wannan ba itace mai fishsheki bah dan......bata Kara she maganar ba taji Anty ta kaimata shaka ba shiri ta shiga  kokarin kwace kanta amma INA ta fita karfi sai data ga tayi laushi sannan ta saketa tana kiran doctor, nurse, nurse kuxo da sauri tana kaiwa bakin kofa ta yi kicibis da su Anty baby rike da kulolon abinci da  ledan kaya da sauri ta ja baya ta rakube jikin bango. Har tafara nadamar abunda ta aikata domin ita bata ma kawo cewa xasu dawo yanxu ba. Anty baby ta karaso da sauri
Wurin umma ta rike hannunta ta na tambayar ina ke mata ciwo. Umma ce  tashiga kiran sunansu daya  bayan daya kamar haka 'Zainab, Maryam, safiya, sadiq, abdulgaffar inason kuxama yara na gari kurike ibadar Ku kumun alkawari ko bayan raina  zakumin addua'a du suka ce eh sunyi alkawari umma ta ce  kuyi hakuri da duk abunda zakuji ko xakugani kunji suka toh tace Allah ya muku albarka tajuyo inda Abba ya ke tsaye tace kaima kayafemun duk abunda na maka knowingly or unknowingly Abba ya share Dan guntun hawayen da ya shiga  xubo mishi yace Fatima na yafemiki na yafemiki duniya da lahira takuma juyowa inda su Anty baby suke tace kuma kuyafemin. Sannan komai Daren dadewa gsky zata bayyana. Abba yace gskyr me Anty tai caraf tace wannan ba lokacin tambaya bane ke baby yi sauri kikira likita umma tayi sauri ta rike hannun Anty baby tace a'a basai kin kira likita ba lokacina yariga yayi tana cewa haka ta shiga fadin la'lahaillallah Muhammadan rasulillah sallallahu alaihiwasallam tanagama fadin haka komaiya tsaya cak idanuwanta suka kafe waje  daya ahankali hannunta ya fara sakewa da ga rikon da tama Anty baby.

  Innalillahi wainna ilaihirajiun

Tuni safiya tafadi summmiya a wurin ita kuwa Maryam durkushewa tayi a wurin ta saki ihu tana wani irin  kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro ita kuwa Anty baby tazama mutum mutumi. Abba ne yai karfin halin tashi yadauki ruwan da ke cikin glass cup a gefen umma ya Dan debo ya shafa mata a fuska ya ja bargon yarufe ta yanajuywa yaga safiya a kasa sai alokaci ya tuna da ita ya yarfa mata ruwan a fuska ahankali tashiga bude idonta har ta budesu gabadaya idanunta ne suka sauka akan gawar ummarta ahankali tashiga rero kuka tana fadin allahumma ajirni fi musibati wakhlifni khairan minha ya Allah kudubi lamarin mu ka kawomana sauki ya Allah munsan kafi mu Santa amma...bata karashe maganar ba Abba ya daka mata tsawa yace baxakiyi shiru ba keda ya kamata ace kinamata addu'a amma kinann kina Tara mata xunubi bzaki Bari taji da wanda take dashi ba sai kin Dada mata da wani toh wlhy wannan ba itace mafitaba. Yana gama fadin haka yafita domin ya sanar da likita rasuwar umma. Ba'a dau lokaciba akai mata wanka aka suturtata aka kaita gidan ta na gsky. Kafin yamma gida ya cika da yanuwa da abokan arziki ana ta jimamin rashin da akayi mace daya kamar dubu gata da son mutane da karrama Dan Adam amma ya za'ayi haka Allah ya tsara a babin rayuwarta

#vote
#share
#comment

💞komai daren dadewa💞Where stories live. Discover now