💞komai daren dadewa💞

38 12 0
                                    

💖Na Anty pink💖

        Su Maryam na dawowa daga islamiya Anty baby ta sanar da ita yadda sukai da anty a kitchen. Maryam ta matukar shiga tashin hnkli ta shiga cema Anty baby"in Allah ya yarda bazata ci nasara a makircin da take kullawa ba kawai mujira Abba ya dawo mu fada mishi abunda tace. Anty baby tace kina ganin haka yayi daidai, ba xamu jawo ma kanmu mtsla ba? Maryam tace Anty baby inshaallah ba'abunda zai faru ke dai kawai kicire damuwa a ranki ki sa ba.............ba ta karashe maganar ba taji an kaimata shaka. Waxata gani in ba Anty ba sai haki takeyi tana cewa yau kam sai na ci ubanki makira kawai yar iska mutuniyar bnxa. Muryarta na rawa ta shiga fadin A..an...ant...anty dan all..Allah kada ki dakeni kiyi hakuri. Anty baby tace cikin sheshek'ar kuka "dan Allah kada ki cutar da yan uwana kiyi mana afuwa.  Oho,wato ke shegiya har kinada bakin mgn ko, kar ki damu ni baxan miki komai ba amma xan miki abunda zai tarwatsa rayuwarki ki mutu kina kuka da danasani. Anty baby ta Kara sautin kukanta ta hade hannayenta waje daya ta na rokonta. Dan Allah Anty kiyi hakuri. Anty ta tureta sai data fadi tace " ke dallah gafara can ke har kina da wani abunda zaki fada mun ai aikin gama ya riga da ya gama. Tana gama fadin haka tai tafiyarta tana fadin yan iskan yara ni zaku yiwa iya shege, zan gwada muku nafiku iyawa.

****************
Ai kuwa Abba na dawowa bayan sllhn isha yai wanka duka suka hallara a dinning table kamar yadda suka saba. Murya a sanyaye su Anty baby suka gaida shi amsa musu tareda cemusu ya kuke duk suka amsa da lafiya lau. Tundaga nesa Anty dallo musu harara suka kalleta dukansu xuciyarsu sai dika tara tara take. Ita dai safiya kallonsu kawai take domin duk abunda ya faru daxu a idonta aka yishi sai dai bata nuna musu tasan fa hakanba. Da suka gama cin abinci Abba ya tashi ya shiga daki sukuma su anty suka koma falo suna kallo. Jim kadan Anty ta fito tana bambami tana dadin "Ku yarannan ba kwa jin mgn bana gayamuku in an gama cin abinci Ku tafi Ku kwanta ba, toh Ku tashi Ku kwanta. Ke, baby kashe tvn nan har dake?a cikinsu? Wlhy u better respect ur self u know it better than me cewa yarannan suna xuwa mkrnta but still u gave ur fucking damn deaf ears to it. Now listen to me carefully u better take ur tym else god knows wat will happen. A'a Anty ba haka bane I just allowed........oh u just shut dat ur god damned freaking mouth there I don't want to hear any word from u now kowa ya wuce ya kwanta. Safiya ce ta dauki abdulsalam snn itama ta koma nata dakin. Ita kuwa Anty tana shiga daki ta tarar da Abba a kan gado yana fuskantar TV. A hnkli ta shigo ta xauna kusa dashi. Ta shiga cewa " mmmm abban humaira dama inason inyi wata mgn dakai. Ya juyo kacokan yana fuskantar ta. Ta soma mgn da cewa "dama akwai wanta kawata da mukaii mgn da ita akan baby

Abba yace mgnr mey kuma. Anty ta hadiye wani yawu ta soma mgn tace " wai naga baby ta kai level 200 kuma ai sai naga takai matakin da ya kamata ace tqyi aure shine na yanke shawara Na hadasu da d'an kawata Aliyu Haidar. Abba ya mike tsaye yace "what, aure? da baby?.
Ai tuni Anty ta rude ta shiga ba Abba hakuri kawai sai ta ga Abba yayi murmushi ya saki ajiyar xuciya yace" alhamdulillah Allah na gode maka da ka nuna mun wnn ranar" ya sake juyowa inda Anty take yace" kai, amma nayi matukar farinciki ban taba tunanin wnn ranar xata xo ba. Anty ta wage baki tace "nnhn ai kar ka damu nayu hkn badan komai ba sai dan inga na faranta muku daga kai har ita dan nasan ka dade kana jiran wnn ranar kuma ai d'a na kowa ne zan iya yin komai akan farincikin ta. Abba ya saki ajiyar xuciya yace " yau na kara tabbatar da cewa ke uwa ta gari ce kuma ko bayan raina baxaki taba cutar dasuba. Anty tace kasa kasa cikin rad'a " ai gwara a yarda kwallon mangwaro a huta da kuda". Abba yace " kina magana ne"? Anty tai sauri tace "a'a caa nayi Allah mana da alkhairi" Abba yace "ameen" Abba yace "amma kin sanar da ita baby? Anty tace " a'a nafi son naji daga bakin Kane kafin na sanarda ita". Abba yace "toh shikenan in Allah ya yarda gobe xan sanrda ita" da haka suka kwanta. Tunda Anty baby ta rufe gida ta kasa bacci sai juyi take akan gado. Bacci ya kaurace ma idanunta da taga ba mafita ta tashi ta shiga bayi ta dauro alwal ta soma jera nafilfili tana rokon Allah  ya zaba musu abunda ya fi xama alkhairi ya kuma karesu da dukkan wani mugun Abu. Ta kuma yi mahaifiyarsu addu'a da yake bacci barawone yai gaba da ita.  

Asuba ta gari

****************"**************

Kiran farko a kunnen Anty baby ta tashe kowa kmr yadda ta saba itama tayi sallah ta shiga aikinta tana gamawa ta shiga hada ma yan mkrnta abun kari da kuma wanda zasu tafi dashi. Da suka wuce ta koma ta kwanta kmr cikin mafarki taji ana kiranta. A guje tafito daga daki ta tarar Abba da Anty a falo ta durkusa kasa ta gaishesu a ladabce. Abba neya soma da cewa " baby inason xnyi wata mgn dake ". " toh Abba inajinka " yayi gyaran murya kafin ya soma da cewa " baby kinga ynxu shekarunki sun kawo kuma ya kamata ace kina dakin mijinki dan haka na yanke shawarar hada ki aure da Dan kawar hassana(Anty) " da sauri ta dago kai ta kalli Abba muryarta ta soma rawa nan da nan idanunta suka kawo ruwa tana fadin Abb.....Abba aure fa kace kuma da Wanda ban saniba Abba meyasa, meyasa zaka mun haka. Ta mike da sauri sauri gudu gudu sassarfa sassarfa tana xuwa dakinta fada kan gado tana kuka kmr ranta xai fita tana fadin "shikenan Abba ya tsaneni, baya son ganina sadaka xaiyi dani wayyo Allah na na shiga uku Allah ka kawomun agaji". Shi dai Abba bai Ce komai ba Dan yasan za'a rina amma yasan halin baby Abu mai wuya ne ta bijirewa mgnr iyayenta kuma yasan " komai Daren dadewa" zata sauko Dan haka ya yanke shawarar yaje ya sami iyayen Aliyu haidar domin ayi mgn. Ya kuma sanar da Anty da ta fadama Hajiya kaka aure kam ba fashi kmr anyi shi an gama da yardar Allah. Yana gama fadin haka yai wucewarsa office Abba na fita Anty ta daga waya ta kira haj kaka ta sanarda ita yadda sukai da abba ." kai amma tawan naji dadi ynxu nima nayi ma babanshi mgn kuma ya yarda Dan haka ki fadamishi an hutarda shi ba sai yaxo ba gobe gobennan nan xa'a kawo goro" cewar haj kaka." Toh sikenanan tawan saura makirar yarinyarcan da ta yarda da karta yarda wannan ya rage nata" ." toh amma shi haidar din yasani "? Eh yasani amma kinsan nace miki baya bijirewa maganata Dan haka ya yarda ni ki turomun numberta Dan nace xan bashi numberta ya kirata suyi mgn ". Toh ynxu kuwa xan turo miki.

A can bangaren baby kuwa Kuka yaci karfin ta yi take kamar ranta zai fita. Kasa kasa taji wayarta na ruri daa kmr bazata dauka ba sai data kusa tsinkewa sannan kuma ta yanke shawarar ta dauka. Ta ja tsaki ta kara wayar a kunnenta. A can bangaren ba'ayi mgn ba itama ba tayi mgn ba jin shirun yayi yae yawa ne yasata kashe wayar. Bayan minti daya wayar ta sake Kara the same number ta gani ta dauka a fusace ta kara wayar a kunnenta tace " wai wayene wnn" a can bangaren kuwa muryar namiji taji shima a fusace yace" Ashe ke fitsararriya ce ban saniba, ahaka kike so na aureki toh wlhy gwara tun wuri kice kin fasa wnn auren idan ba hakaba.......idan ba haka ba mey zakayi? Ai Kaine mayen daka nace sai ni. Kai! Meyasaa ma na tsaya ina mgn da Kai mtseeeewww dif takashe wayan.

#vote
#share
#comment

Anty pink💋
Lots of love❤

💞komai daren dadewa💞Wo Geschichten leben. Entdecke jetzt