Page 5 and 6

3.3K 104 0
                                    

          🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
  *🙆‍♀🙆‍♀ MAGANIN MATA‍👩‍👩‍*
🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
           🤦‍♀🤦‍♀'''Damuwa'''🤦‍♀🤦‍♀

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

                          ©       
               '''Marubuciyar'''

*Rayuwar Sumayyah*
*Waye Macuci* ??
*Maganin mata*
'''(Damuwa)'''
                      👇🏻

                 *eedatou✍🏻*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*

*Dedicated to my besty Fidausi Muhammad Mainasara(feeby)*

       *Based on romantic novel*  *Based on romantic novel*

                     5⃣—6⃣

Fudel na shigowa ta jiyo muryar shi da sauri ta nufi wardrobe ta d'auko wata arniyar fitinanniyar doguwar riga ta saka, riga ce irin shara sharar nan mai bayyanar da surar jiki ga uban tsagu a a tsakiya daga sama har k'asan rigar,,
   If you see Luby uuummm kallo zaka yi mata uuuummm hankalin duk wani lafiyayyen namiji ya tashi domin kuwa Luby ta kai mace har mace, irin matan nan ne masu fitinannan diri.
    Haka ta shirya a gaggauce, tun kafin ya gama shigowa cikin parlor ta fito da sauri tana ganin shi ta fara k'akk'arye jiki tana tak'u irin ta 1 taku 7 girgiza, every kayan dad'i na jikin ta na shaking Fudel kuwa ido ya k'ure ta da shi yana kallon salmon Luby mai birkita mishi kwanya.
     Miyau mai d'aci ya had'iye kuuuuuutt a heart d'in shi yace" Luby you woun't kill me, wannan had'ewa haka", bai idda tunanin ba ya ga ta d'a jikin shi tana shisshige mai cikin muryar jan hankali yace" my sugar ka dawo lafiya ya aiki', duk abunda take fad'a tana yi ne tana bashi not kisses,
    Abunda Luby bata sani ba tuni hankalin oga gushe saboda had'uwar body contact d'in su, da kyar ya lalib'o nutsuwar shi yana magana kamar mai stammering yace" lau my Luby, baby kin yi kyau over irin wannan kyau ai sai ki sa na loosing control.
     Tasowa daga jikin shi tayi, da dabara ta k'arb'o briefcase d'in da ta gani a hannun shi ta kefa kan kujera ta jano oga ta rungumi shi kyammmm a jikin ta tana bashi deep kiss, Fudel na jin bakin Lubby a cikin nashi kusan zaucewa ya kusa yi, jiki na rawa ya biye mara ya hau maida mata da nashi martanin cikin kwarewa.
     Tun suna yi a tsaye har k'afafuwan su ya k'asa d'aukan su suka zube k'asa ragwabbb suna maida nufashi, daga nan kuwa wasa ya canja sallo zuwa babban harka.
     Sun jima suna abu d'aya daga wannan style zuwa wata stye haka dai suke tayi, baka jin komai sai Ihun Luby da sambatun Fudel a d'akin dan tsabar he is totally our of his sences kuka zubb zubb da hawaye ya dinga ma Luby dan ji yake kamar ya maida ta ciki saboda tsabar dad'in da ta jiyar da shi.
     Basu saurara ma junan su ba sai da dukan su yunwa ta kama su kana suka hak'ura suka sarara ma juna Fudel ya mirgina gefe, su duka suka hau maida numfashi. Almost 30mins suka yi a haka kana suka dawo cikin hayyacin su Fudel ya rungumo Luby a kunne yayi mata rad'a yace" baby sweet yunwa nake ji daga shigowata kin min wayo kin cinye min ragowar abincin cikina kin ni yanda marata ta d'ad'a kwanciya fa", ya k'are maganar tare da d'ora hannayen ta bisa shafaffan marar shi yana murzawa slowly slowly. Cikin shagwab'a ta lafe a jikin shi ta cuno baki tace" Allah suger kar ka min sharri ni ban ce ka min waya ba sai kai ? awa nawa ka spending a kai na kana jagwalgwala ta".
     Buga bakin nata yayi da hannu ta yanda baza ta ji zafi ba yace" ai duk jarabar ki ne ya sa haka, kullum aikin ki kenan shaye shayen magunguna ni kuma kina kashe ni da dad'i, ai koh kallin ki nak yi sai na ji hankali na ya tashi kuma koh ina tunanin ki nake yi, marairaice muryar yayi ya d'ora da cewa" please Luby ki rage amfani da magungunan nan yana cutar da ni da yawa har ta kai matsayin da idan na keb'e ni kad'ai sai nayi ta tunanin nght d'in mu da ke, tsoro nake ji kar a samu matsala.
   Farrr ta mishi da ido sabo da jin dad'in maganar shi a take farin ciki ya kamata, but sai ta danne tace" babu wata matsala my sugar yanzu kai da taso muje na dafa maka abinci ka ci".
     Ba tare da ya musa mata ba jiki na k'yarma ya biye da suka shiga kitchen a tare. Ba wani abinci mai nauyi suka dafa ba, indomie suka dafa suka ci. Duk da dai cewa ba wani son indomien Fudel yake yi ba amma yaya ya iya tunda Allah ya bashi mata mai raya maganin mata fiye da cikin mijita, haka dai ya daure ya tura ba dan ya so ba".
     ***********************************

MAGANIN MATAWhere stories live. Discover now