Page 7 and 8

2.5K 95 0
                                    


    🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
  *🙆‍♀🙆‍♀ MAGANIN MATA‍👩‍👩‍*
🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
           🤦‍♀🤦‍♀'''Damuwa'''🤦‍♀🤦‍♀

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

                          ©       
               '''Marubuciyar'''

*Rayuwar Sumayyah*
*Waye Macuci* ??
*Maganin mata*
'''(Damuwa)'''
                      👇🏻

                 *eedatou✍🏻*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*

*Dedicated to my besty Fidausi Muhammad Mainasara(feeby)*

       *Based on romantic novel*  *Based on romantic novel*

     7⃣—8⃣

*Wacece Luby*

Lubabu Alhassan shine cikakken sunan ta, haifaffiyar garin Bauchi ce da zama, mahaifin ta Alhaji Alhassan da kuma mahaifiyar ta Binta sun had'une a wani buki na auren aminiyar Binta lokacin Alhaji Alhassan ne babban abokin ango kamar yanda Binta take a
matsayin babbar k'awar amarya, a sanadiyar hakan har ta kai ga kulla soyayya mai k'arfi a tsakanin su, har Allah ya k'addara suka yi aure Allah cikin ikon shi ya mallaka musu d'iya mace tilo ranar suna na zagayowa aka rad'a mata suna Lubabatu inda kuma suke k'iran ta da inkiya Luby.
    Tun tasowar Lubabato ta taso a cikin gata da tarairaya koh kad'an iyayen ta basa son b'acin ran ta, abunda ake k'ira da sangarta shi iyayen ta suka d'ora ta a kai dan kwakkwaran kwab'a basa tab'a yi mata".
      Tana cika shek'ara hud'u mahaifin ta ya aurar da ita ga yaro k'anin shi mai suna Fudel.
     Tun auren ta da Fudel ta d'auki maganin mata da muhimmanci, duk matar da ta san cewa tana sai da maganin mata koh kuma ta ji labarin ta zaka ga ta d'auki jiki ta bi matar har gida ta tara mata zunzutun kud'i ta saye maganin.
      Ba wannan kad'ai ta tsaya ba hatta shago shago Luby ke bi ta nemo maganin mata da pills da kuma na inserting. Duk abunda Luby ke yi game da rayuwar auren ta mahaifiyar ta na sane da hakan wata ran ma da kan ta take had'o mata magunguna ta kawo da kan ta koh kuma ta aiko driver ya kawo mata.
     Koh kad'an mijin nata baya k'aunar d'abi'an ta amma babu yanda ya iya saboda tun yana fad'an har ya gaji da hakan ya rage yawan fad'an, amma fa hakan ba zai hana idan ta bud'e k'afa ya kwashi dad'i ba.
    ba wai dan baya jin dad'in harkan bane yasa yake mata fad'a sai dai dan yana duba mata site effect d'in abun ne amma bacin haka a yanda yake kwasan shokin a gidan dad'in Luby da tuni da kan shi ya nemo maganin mata ya kawo mata.
      Babban abunda yake b'ata ma Fudel rai shine Luby koh kad'an bata iya tarairayan maigada ba gata da uban k'azanta da ya zame mata jiki, abunda ta sani shine a gyara ma oga ganda ya d'ana ya ji dad'i a ganin ta hakan shi zai hana ya yo mata kishiya tunda kwararrun masu saida ganin mata sun mata shaidan cewa duk macen da take amfani da maganin mata sosai take saye zuciyan mijin ta ya koma tafin hannun ta.

      Had'uwar Luby da kuma k'awar ta Hussy a wurin wata mata mai sai da maganin maganin mata suka had'u, kasancewar da hali ake abota tuni suka rik'e d'abi'an nan hannu bibbiyu fiye da tattalin mazajen su. Wannan kenan.

*Cigaban labari*

Suna isowa gidan aunty hajja wannan k'aron basu sha wata wahalar layi ba suna isa suka shige d'akin hajja uwani suka tarar da ita a k'ame kamar kullum tana zaune a kan kujerar roba.
     Tun daga bakin k'ofa hajja na ganin su ta soma yi musu k'irare tace" kaga manyan mata masu kayan dad'i mata masu abun bayarwa, mata masu kyara ganda".
     Dad'i ne fall ya cika zukatan su daga tsaye suka hau jujjuya jiki Luby tace"aunty hajja dole a gyara ganda dole a gyara ma oga kayan shi, ai duk wani abu da muke tinkaho da shi da taimakon ku muke", tana gama fad'a suka zub'e a gaban hajja.
     Murmushi hajja ta musu tace" toh bani labari na sha y'ay'an albarka, tun kafin ta gama rufe baki cikin rawar jiki Hussy ta taro tace" ai wallahi aunty ke dai ki bari kawai wai wai waiiiii dama hka maganin nan yake da k'arfi ?,  tabbbbbb daren jiya fa an yi harka oga ba sauk'i sai wani one coner yake albarka kam na shata aunty, in tak'aita miki ma gida da mota ya mallaka min kin ga key d'in?, ta d'ago tana nuno masu Key d'in mota da daddyn Saleem ya bata a daren jiya.
      K'arb'a hajja tayi ta saki shu'umin murmushi tace" kina wutaaaa y'ar k'anwata koh wannan key d'innan ya isa ya tabbatar min cewa an k'ashe boss tabbbbbb daddyn Saleem ya sha dad'i".
      ai idan kika ji an ce an kashe boss toh kad'an ne, da gida na kamawa da wuta a sanadiyan sex da k'urmus namu  yayi".
      Dariya suka saka su duka luby da Allah Allah take Hussy ta k'are zancen ta mak'e murya irin ta yanda Fudel yake fad'a mata a gado tace" baby please ki taimaka ki bani na d'ana, baby you are so hot in bed ohhhhh baby take me in and fly over with me, baby kaini gidan dad'i ki lula da ni duniyar ma'aurata mai cike da tarin ni'ima", hmmmm kun ji fa abunda yake ta fad'a daren jiya ba dan kunyar aunty hajja ba na fad'a musu zafaffan kalaman da yake ta fad'a jiya.
      Da kyau mata aikin ku na kyau, ai dama duk wacce bata d'au maganin mata da muhimmanci ba ita da gidan miji toh fa bauta aka kai ta".
     Luby tace" wallahi aunty haka ne, kin ganni nan haka nake rayuwa ta babu tak'ura bana aikin komai daga chiga turaka a faranta ran maigida shikenan, wallahi kwakkwaran shara bana yi sai in naga dama, idan oga ya shigo gida ya tarar da datti da na ga ya d'au zafi da yawa yana masifa kwantar da murya nake na rungumo abuna na manna mishi kayan caji masto boobs, hmmmmm wallahi idan suka tok'are mishi k'irji sai dai ki ji yana hadi'yar miyau kamar wani tsohon maye, kin san yanda ya saba jina da dad'i ga tarin ni'ima a take sai ya mance komai ya fara neman harka dan na wanke laifina haka nake bada kai bori ya hau".
      Ohhhhhh k'anwata ashe kwakwalwar ki na ja, kad'an daga cikin aikin maganin mata kenan, dul macen da bata bada himma gurin amfani da maganin mata bata tab'a daraja a wurin namiji, babban burin d'a namji shine da ya zurma zuuubbbbbb ya ji shi yana yawo a ciki yana kwasan dad'i, idan kika iya wannan toh kin gama komai ke da kishi sai a aljanna kun had'e da hurul amini".
     Zancen ki dotse aunty hajja, yanzu a duno mana wasu ingantattun kayan harka wanda suka fi wanda muka yi amfani shi ga kud'i nan ta ciro rafar kud'i na 1k ta bata.
    K'arb'a hajja tayi ta aje kud'in a gefe kana ta d'auko maganin ta musu bayanin yanda zasu yi amfani da maganin suka fice.
      B'angaren Fudel kuwa bayan ya shige Office, zama yayi yana tunanin maganar mum d'in shi, zancen zuci ya kama yi a zuciyan shi kad'ai kamar mahaifiyar shi na gaban shi yana cewa" i'm ammi bazan iya auren wata d'iya mace a halin yanzu ba cutar ta kawai zan yi domin Luby ta saba d'and'ana min zuma ta na latsa na ji zam zammmm sai dai only solution shine dole na ammince da   bukatar ta na samo y'ar aiki muddin ina so zamana da Luby ya d'ore. Haka ya wuni sukuku a Office kamar hai da kuzari har closing hour ya ya kulle Office ya fice.
      Tun a harabar  wurin yake lura da yanda mutane suke ta bin shi da kallo kamar wani mahaukaci suna tuntserewa da dariya hakan ya sa shi tsarguwa ya hau bin kayan jikin shi kallo dan ya ga abunda suke ma dariya a jikin shi".
    Jin k'aro yayi da gefen rigar shi ya wani yamutse kamar wani an kunco daga bakin zaki a take kunya ya da tarin bak'in ciki suka kama shi, cike da borin kunya ya maida ka ci k'asa tare da ci gaba da tafiyan shi har ya fice daga wurin ya shige motan. 
     Da kyar ya ita jan mota ya d'auke haryar gida zuciyan shi na mishi zafi.
     Yana isowa koh gama gyara parking bai yi ya shige cikin gidan da sauri, kamar yanda yake tsammani zai tarar da gidan haka ya gani, ba tare da ya tsaya gyara komai ba ya haura sama yana zaman jiran Luby ta dawo.

     
*eedatou*
     ~Yar mutanen Dengi~

MAGANIN MATAМесто, где живут истории. Откройте их для себя