Page 45 and 46

1.8K 103 4
                                    

🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
  *🙆‍♀🙆‍♀ MAGANIN  MATA‍👩‍👩‍*
🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
           🤦‍♀🤦‍♀'''Damuwa'''🤦‍♀🤦‍♀

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
                        ©
         *eedatou✍🏻*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*

*Dedicated to my besty Firdausi Mainasara(Feeby)*

                      4⃣5⃣-4⃣6⃣

A daddafe ya iya jan mota zuwa gida.

        A gida kuwa Luby ce ta baje a kan bed tana ta sharar barci cike da tarin mafaikai masu dad'i, ba saban ba su Luby an d'ana bed, sai juyi take yi tana fidda sautin minshari a hankali.
      Barcin minti talatin cif-cif tayi ta tashi, bata tsaya yin sallah ba dan dama can ba yi take yi.
     D'akin su Hafsy ta lek'a tana hammar barci tace" kun gama aikin da na baku ne?" Khairy tayi saurin k'arb'e zancen tace" ina fa muka gama Aunty Luby? kiris ya rage Auntyn mu", ta fad'a da muryar shekiyancin. 
     Abinda ya bala'in ba ma Luby mamaki kenan da jin ta kira ta Aunty, yau wace rana?
      Har zuciyan ta bata yardar da irin tsarin yaudarar Khairy ba, tamke fuska ta dad'a yi tace" idan kun gama ku kawo min main parlour", tayi tafiya ta.
     Fitan ta ke da wuya Khairy ta d'auko laidan ta fita tana wai-wayan  Hafsy tace" ki huta ni zan yi aikin sis, a zuciyan ta kuwa cewa take" na san zaki iya rusa min plan d'ina yarinya.
      Kitchen ta nufa ta d'au post ta dora a wuta tare da zuba ruwa a ciki, tana yi tana rera wak'ar jarumi Nura M Inuwa tana cewa" shuka khairi kar kayo sharri in kayo sharri za ya koma ma ka ga sakayar Allah, tana yi tana jujjuya mazaunai tana tafa hannu cikin wani GOLDEN borne shot     da farar top, ta tufke gashin kan ta da ribon shima fari.
       Kallo d'aya za ka mata ka san tana enjoying moment d'in, sai  da ta gama kana ta juya ruwan maganin a wani roba, ta bud'e fridge ta d'ebo wani gari kad'an a chokali ta watsa kana tayi hanyar parlour tana sakin killer smile.
      Luby dama jira take yi da sauri ta karb'a maganin a hannun ta, ko sannu da aiki babu ta yi shigewan ta d'aki ta d'au buta ta juye ruwan a ciki.
      Kayan ta ta cire daga ita sai pant da bra, ta k'ira wayan Hussy, sai da ta k'ira wayan sau biyu kana ta d'aga" k'awa ta k'awa ta ki ci duniyan ki da tsinke".
      "Hahahaaaa Luby ta sake shewa, ke dai bari kawai aminiyar, nayi ta k'ira baki d'aga ba zato na ko kin hau network ne".
      " Hmmmm ke dai bari kawai mutuniyar k'irisss ya rage na hau network, na ga yau sabis na daddyn Saleem babu kyau ne, kar sai na gama tsuma jiki na da *MAGANIN* ya kawo min cikassss.
        " Tabbbb ni kam tuni na sa aka dafa min nawa yanzun haka so nake ma tsumama kaina, yau ra randa guda nake so Suger ya juye min da ruwan jikin shi".
       "Heheheeee kina sha'anin ki k'awa ta, kina cin k'aren ki babu babban".
      " Ke kin ga tafiya ta bye bari na gyara ma miji na kaina.
       Bayan sun yi sallama Luby ta fad'a ban d'aki tana ayyana irin styles d'in da zata kashe kwalabo da shi a wurin mijin, a take ta d'ebo ruwan da a hannu ta watsa a abin ta.

       
       B'angaren Fudel da taimakon Allah ya samu ya iso cikin gida, bai tsaya ko ina ba sai hanyar d'akin Luby yayi yana cewa" baby!! baby!!, Wani irin ihu ya ji Luby ta kwalla, da sauri yayi kan benen yana had'awa da gutun gudu, tura k'ofan da yake daga band'aki ya ke jiyo muryar nan ya gane cewa a wurin take.
        Bammmm ya buga k'ofan da k'arfi, abin da ya matuk'ar d'aga mishi hankali, tarar da Luby yayi a yashe a k'asa tana fifita gaban ta tare da tsala ihu gefe kuwa buta ne.
       A kideme ya d'ago ta yana cewa" lafiya, what's happening", babu amsa sai ma hawayen da ke bin fuskan ta shar-sharrr.
      Lura da hannun ta da ke k'asan ta yayi, a take ya d'auke ta ya fito da ita, nan ya dire ta a tsakiyan bed tare da jawo ta a jikin shi ya d'aga hand d'in ta tare da k'arasa cire mata pant.
       Ihu mai k'arfi ta tsala yayin da yake bank'are leds d'in ta, Khairy da tun  shigowan Fudel gidan take yab'e tana jiyo su, tsalle ta doka tana cewa" shegiya ta fad'a tarkon da na nad'a mata, eeyyaaa Luby sorry to say, tayi shigewan ta tana taku d'as d'asss hankali kwance har ta shige d'aki".
        Baby waitttt, tsaya na duba ko menene a wurin, ya fad'a cike da tausayin ta, ita ko sai dad'a rusa ihu take yi dan ita kad'ai ta san kalan azabar da take sha.
       Bud'e abin ke da wuya ya ga inda wajen yayi ja-jawur da shi, sosai hankalin shi ya bala'in tashi, dole man hankalin shi ya tashi sabida tamk'ar d'aye wajen aka yi.
       Tsananin tausayin ta ne ya bala'in kama shi, saurin sakin ta yayi ya nufi kitchen ya d'au manja da sauri ya shigo d'akin, ya bud'e tare da zuba mata a hq yana shafa matab lokaci- lokaci yana jero mata " sorry". Yana gama ya maida ya koma gefen ta yana hura mata iskan bakin shi.
        A hankali take rage sautin kukan ta, zuwa yanzu eyes d'in ta sun rine zuwa launin ja, muryar ta kuwa har dishewa yayi.
       Yana jin tayi shiru ya rungume ta tsamm a k'irjin shi, "my Luby", "ummm",ta amsa tana ajiyar heart. Hannu ya sa yana shafa kan ta yace" tell me bayan na tafi me ya same ki? Who did this to you?"
        " Ba...ba...ba su ne ba?
       "Su wa?", ya tsare ta da ido.
      Haka ta kwashe bayanin kaffff abinda ya faru bayan shigowan ta gidan ta fad'a mishi,,
        Wannan mugunta ya san ba kowa bace illa Khairy, cuz he has a strong feelings cewa Hafsy baza ta tab'a aikata mummunan aiki irin wannan ba. Ina zuwa ya fad'a a haukace tare da nufar k'ofan fita, ita kam lamo tayi a kan filo tana zan numfashi da kyar.
         D'akin su Khairy ya nufa, ya tarar da Khairy a parlour da eye piece yayin da Hafsy ke inner room tana saka kaya.
      "Oyya knee down", ya fad'a cikin d'aga tsawa, a take jikin Khairy ya d'au rawa, kallo d'aya ta mishi ta ji duk wani burga da k'arfin halin ta ya k'are, tsoron shi ne ya diran mata a zuciya, bata san sanda wasu silent tears ke bin ta ba.
        Hafsy da ke inner room ta jiyo shi ta fito da sauri dan ita ma ta tsorata matuka. Ganin yayan nata tayi ya zaro belt bata san sanda ta zube gwiwan ta a k'asa tana sharar kwalla".
      " Uban wa ya baku daman tab'a min mata a gidan nan?" " Allah ya Fudel ban san komai game da abin da ka fad'a ba, tun d'azu nake d'aki ban lek'a waje ko waje ba, cewar Hafsy kenan.
        " Keeeeee", ya daka ma Khairy tsawa. Me kika ma matata? tana jin tambayar tayi saurin d'aga ido ta dube shi ta ga fuskan nan a murtuke, sosai ta raina ma kan ta hankali tana mai dana sanin abinda ta yi, kamar marar gaskiya tayi sumi-sumi da kai kasa cikin muryar kuka tace" dan Allah ka min rai tsautsayi ne, aradun Allah ban sani ba nayi mata hakan".
       Wani uban mari yayi mata a fuska dan sai da bakin ta ya fashe yace" shegiya mayya, ashe k'aryar rashin kunya kike min".
       Kuka ta fashe mishi da shi tana dafa kuncin ta, wayyo Allah na ya Fudel kayi hak'uri ban k'arawa, Please kayi hak'uri", inaa ko sauraran ta bai yi ba ya hau dukan ta, sai da yayi mata tilisssss kana ya fice daga d'akin yana huci.
      Tun daga ranar Khairy ta rage abin da take yi, a zuciyan ta kuwa ta sha alwashin nemo duk wata hanya ta kuntata ma Fudel.
       Bayan kwana biyu da faruwan hakan Abba ya sake k'iran Fudel game da maganar,
        " Ya maganar mu ta kwana? Ina kayan lefen da nace ka had'a? Na yi ta jira shiru babu amsa".
        " Abba Please ka yi hak'uri ka bar zancen nan, ba mu dace da juna ba kuma......., " "Ka ci gidan ku", Abba yayi saurin taro shi a hasale.
       "Wallahi  matuk'ar ka bari raina ya b'ace sai na matuk'ar sab'a maka, dan haka ka hado min kan kannen ka ku taho yanzu-yanzun nan".
     Kallon gefen shi yayi ya ga Luby ta zuba mishi ido, "yaya dai wiffy?"
       Murmushi ta sakar mishi tace" I don't know why duk sanda na d'ora idanuwa na a kan ka, i see you as a blessing to me, buri na na kasance tare da kai a matsayin matar ka ni ni kad'ai".
       Sura mata ido yayi cike da tausayin ta yace" what if idan aka tilasta min na k'ara aure, za ki zauna tare da ni?"
     Had'e rai tayi tace" Please Suger mu bar wannan zancen bana son jin ta, ba zan iya sharing d'in ka da kowa ba".
      Yanda take maganar yana iya hango tsantsar kishi a zuciyan ta, da ma haka Luby take da kishi bai sani ba?
       Mik'ewa yayi  tare da nufar kujerar ta ya bata peck a forehead d'in ta" Abba na nema na da kids d'in nan i have to go". Cikin halin ko in kula tace" alright".
      Jan jiki yayi ya shige d'akin su Khairy, bai ji motsin kowa ba ya shige inner room, tozali yayi da Khairy a kwance a kan gado tana sharar barci, jikin ta sanye da farar vest wanda ya kama ta, ga na shanun ta da suka tsaya kam a ciki, kallon yanda k'irjin ta ke hawa yana sauka yayin da take numfasawa yayi, "ya Ilahi  wannan yarinyar so take ta haukata ni da kyawun halitta nata.
        Y'arrrr ya ji tsigan jikin shi ya tashi ya hau bin ta da wani irin mayen kallo.

*eedatou*

MAGANIN MATAWhere stories live. Discover now