Page 23 and 24

2.1K 102 3
                                    

🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
*🙆‍♀🙆‍♀ MAGANIN MATA‍👩‍👩‍*
🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
🤦‍♀🤦‍♀'''Damuwa'''🤦‍♀🤦‍♀

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

©
'''Marubuciyar'''

*Rayuwar Sumayyah*
*Waye Macuci* ??
*Maganin mata*
'''(Damuwa)'''
👇🏻

*eedatou✍🏻*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*

*Dedicated to my besty Fidausi Muhammad Mainasara(feeby)*

~Wow ashe haka littafin *maganin mata* '''damuwa''' ya samu k'arb'uwa a wurin ku?, lol a bun ya min cakwai 👌aradu, ina mugun yi ku wallahi amma fa a rage yawan kayan test eehhenn dan Oga babu ruwan shi idan ta kwab'e miki, gashi da ya kwashi gara amma da zarar an samu akasi tohhhh baki sorry y'ar uwa.
My wattpad fans kuna biyana over, is not easy masoyin ka ya bika har wattpad kan litattafan ka, Allah ya biya kauna.
Masu jina pc da masu kirana da kuma yi min comment koh sharhi Allah ya biya ku. ~

2⃣3⃣-2⃣4⃣

Wani irin had'in kai kaka son na baka wanda a hasashen ka kake ganin zai yi saurin sauya halayyan Luby ?, Fedel ya jefe shi da tambaya tare da tsare shi da fitinannun idanuwan shi".
Hmmmmm, so nake a duk lokacin da ammi ta tunkare ka da wata zance ka ammince mata, ka sa a ran ka cewa ammi baza ta tab'a cutar da kai ba, belief me one day sai nayi farin ciki da hallacin da ammi zata maka".
Fuzar da iska Fudel yayi tare da kai hannu ya haushe iska kana a zura hannuwan shi a pocket d'in shi yace" is this what you are thingking that is gonna change Luby?, "ummmm", ya fad'a cike da takaicin maganar friend d'in shi kana ya d'ora da cewa" i told you cewa bana son ganin abunda zai b'ata ran Luby koh ka manta ne, beside ban shirya kawo y'ar aiki ba balle kuma ace k'arin aure you get me right?,.
No, no no noooo calm down abokina ba wai na fad'a maganar bane dan na tunzura ka sai dai dan na sama maka nutsuwa kamar wanda duk wani magidanci yake samu daga mace ta gari".
Fudel ya burning face yace" let's change our topic of discussion please", Musty ya ware hannayen shi ya tab'e baki yace" owk", haka suka d'auko wata hirarar duniya daga baya Fudel ya koma Office d'in shi ya shiga dubo wasu files".

B'angaren Luby kuwa tana gama girka taliyar ta ta zubo a plate ta d'ora bisa dinning ta zauna tana tsikarar abincin tana yatsina fuska kamar wani an sa ta dole,,
da kyar take ta tutturawa tana k'orawa da drings saboda koh kad'an test d'in abincin bai mata ba, amma saboda halin koh oho irin ta Luby bata damu da ta girka lafiyayyiyar abinci ta ci ba sai taliya.

Kalloh d'aya na mata na shek'e da dariya har da rik'e ciki nace" ke kam Luby kin shiga uku yoo ai dole taliyar ta gimshe ki, aci yau aci gobe sai mace mai k'iya".

Ba tare da ta bi ta kaina ba sai da ta kusa cinye rabin plate kana ta ture plate d'in gefe, ta d'auko gorar ruwan faro ta kafa a bakin ta ta shanye shi tasss sannan ta mik'e zata shiga d'aki.
Steps d'aya, biyu tayi ta ja ta tsaya a wuri d'aya, ba komai ne ya sa tayi hakan ba illa tunowa da tayi da wahalar horon da sugar d'in ta ya bata a daren jiya, da sauri ta juyo da baya ta d'au tsintsiya da mopper ta hau gara gidan tana yi tana had'a gumi tare da buga uban tsaki saboda bata son abun dad'in Fudel ya wuce ta yau.
Tana cikin aikin ne taji k'arar parking d'in mota ta lek'a ta tagar parlourn da sauri, a tunanin ta koh Fudel ne yaji dad'in gurasar ta ta safe wanda tun dare ya sha kayan had'in magunguna ya dawo gida ya sake kwasa for the 3rd round, tana ganin k'awar ta Hussy na fitowa daga motar, ta blowing ma missing ta k'iss tace" shegiya k'awata daga gani harka ta fad'a".
Mtww ta ja tsaki tace" sugar kasa nayi hasarar daren jiya ba tare da ka latsa min zuman ka a gaki ba".
Tana cikin hakan ne bata akara ba har Hussy ta shigo, ji tayi tace" mutumiyar ya na gan ki haka cirko cirko da tsintsiya da nopper a hannu kamar wata house maid?, ta k'are maganar tare da cilla jakar ta a kan kujera ta rik'e k'ugu tana mai neman k'arin bayani daga bakin.
Ummm ummmm k'awata bari kawai wallahi, kin ga RM d'in da sugar ya min a gado kuwa ?, ba gane ba wani irin RM kuma?, Hussy ta tambaya tare da tsare ta da ido.
Tab'e haki Luby tayi cike da takaici tace" hmmmm ke dai ayi sha'ani kawai, kin ga duk tsumin nan da na d'irka da kuma abubuwan da na dinga cusawa a k'asa na ?, wallahi Hussy koh kusantata baby bai yi a daren jiya ba, ya barni nan cikin muguwar sha'awar shi na kwana".
Hussy ta zaro firgitattun idon ta tace" what !!! Fudel d'in ne yayi miki haka shi da nake tunanin cewa hariji ne shi".
Kwarai kuwa k'awata wannan kad'an ne daga aikin sugar, babban abun bak'in ciki shine wai fa cewa yayi sai na gyara gida kafin ya min abun ki ji fa".
Salallami Hussy ta kama yi tana tafa hannu tace" tabbbbb lallai Lubu kin bani kunya da kika bar kan ki ya kulle da yawa, kamar ki ace ana miki horo da shimfid'a?, toh in haka ne me amfanin maganin matan da su hajjah suke bamu?,
toh ki bud'e kunnen ki da kyau ki ji idan kika ci gaba da biye mishi haka zai dinga miki gara dai ki sani, ahhh toh, ta ja kwafa.
"Toh yaya na iya Hussy bayan kin san Fudel yana da tauri dayawa".
Bari na dubo miki wani maganin da na k'arbo a mak'ota, tana gama fad'a ta b'alle jakan ta ta fiddo ta wani mak'in ganye da wau irin itatuwa ta mik'a ma Luby tace" gashi nan amsa ki jarraba wannan sannan kuma ki had'a da wasu dabarun ki".
Ta k'arb'a tana murmushi tace" woow k'awata wannan ganyen maganin na dad'e ina niman shi dan wallahi rabuwana da nayi amfani da irin shi tun ina amarya ta da aka k'irawo wata mata y'ar sokoto ta had'ani, da yake first night d'in mu na saka jigida baki ga yanda baby yake tuma yana tsalle kamar an jefa shi a k'ogi saboda tarin ni'ima da yake kwasa, garin ridding d'ina sai da ya tsinke jigidar nan tassss a haka ba tare da ya ankare ba sai da safe ya shafo gurin yaji wayam yake tambaya".
"Ummmn ai indai wannan maganin ne kad'an kika gani ke dai ki je ki gwada"
Ahabbbb ke da kin san komai?, kin san ni gwana ce a fannin harka bana wasa da abunda zai k'ara min test".
Haka nake son ji k'awata, da ya fad'a ya ji shi fajammm a cikin kogin dad'i, Luby ta d'aga mata gira tana dariya k'asa k'asa.
Hussy tace" kawo kunnen ki jiki"
Ga kunne na aminiyar na san da magana sosai a baki ki".
Matsowa Hussy tayi kusa da Luby tare da kawo bakin ta sautin kunnen Luby tana murmushin shu'uman shi dan ita kad'ai ta san abunda take rayawa a zuciyan ta.


*eedatou✍🏻*
~Y'ar mutanen Dengi~

MAGANIN MATAWhere stories live. Discover now