Page 59 and 60

2K 105 19
                                    

*🌟💫SHINNING STARS WRITER'S ASSOCIATION🌟💫*

'''The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.'''

🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
  *🙆‍♀🙆‍♀ MAGANIN  MATA‍👩‍👩‍*
🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
           🤦‍♀🤦‍♀'''Damuwa'''🤦‍♀🤦‍♀

                   ©
             *eedatou✍🏻*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*

*Dedicated to my besty Firdausi Mainasara(Smart Feedorh)*

                     5⃣9⃣_6⃣0⃣

Daddyn Saleem ne zaune a parour ya d'ora Aina a saman cinyar shi yana wasa da ita, yayin da Saleem na k'asan tiles yana wasa da sabuwar motan da daddyn shi ya saya mishi yau.
       Murja ce ta fito cikin d'inkin riga da skirt, ta zauna a kujerar da ke gefen su tana kallo.
     Hussy ce ta shigo gidan ta fito daga gidan Luby ta tarar da su suna kallo suna hira kamar mata da miji da kids d'in su.
       Murja na ganin ta ta tuna bata sanya hijabi ba, Hussy da ta cika da mamaki tun da take da Murja bata tab'a ganin ta zauna babu hijabi ba sai yau, bata b'oye mamakin ta ba tace" To yau wace rana Murja babu hijabi, me ya hana ki saka hijabi kuma sai kika fito parlour gantsar da ke"?
      "Ummm wallahi Aunty  duk sun yi datti ne ban wanke ba saboda na kwana da zazzab'i ne".
     "Ayya sorry gara da kika cire ma zafi zai kara miki zazzaɓin naki?
      "Uuummm, shi yasa nayi hakan".
      Dariya suka ji Saleem na kyal-kyalewa da shi hakan ya jawo hankalin su a kan shi, shi ko sai kwatsan dariya yake yi na tunowa da daddyn shi na shan abincin yara".
     " Kaiii ya isa haka wai wani dariyar iskancin kake yi haka?, idan ba za kayi shiru ka tafi room d'in ku, Hussy ta fad'a domin bata son hayaniya". Daddyn Saleem da Murja kam sun gano sarai dalilin dariyar shi suka dake kamar munafukai suna wutsil-wutsil da ido".
     " Dariyar shi yake yi ba tare da ya damu da abin da take fad'a ba", da ta kullu tace" kaiii mai haka ne,?, cikin muryar dariya yace" Allah momy na girme daddy, k'ato fa da shi yana shan........,
       Daddyn shi ne ya katse shi ta hanyar cewa"  ban siya maka mota idan naj.....,uuummm uuummm k'aton mota zan saya maka wanda za ka d'auke ni da mamarka", ya fake idon Hussy ya d'ora yatsan shi d'aya a baki yana mishi nuni da k'ar ya fad'a".
       " Har da Aunty Murja dan nima ina so ta bani irin naka, na san da dad'i tunda ni daina sha na barka".
      "Fuskan shi ne yayi fici-fici saboda tsabar rashin gaskiya ga shi ya ga alamar yaron na shi k'arfi da yaji so yake ya tona mishi asiri".
       "Maganganun yaron ba k'aramin d'aure wa Hussy kai yayi ba har ta fara tunanin ko dai shafan aljanu ne, in ba haka ba mai yake ciwa shima Murjar ta bashi."
      Nuno wani romantic scene aka yi Saleem yace" laaaaaa daddy ka ga irin abinda ka sha ranar? ashe ba kai kad'ai bane babba mai sha, idan mutum ya girma ne yake so ya koma k'aramin yake sha".
      Ba daddyn Saleem kad'ai ba har Murja sai da hantar cikin ta ya kad'a, kaiiii an yi ja'irin yaro mai shegen tsurutun wuce ka'ida a nan", Murja ta fad'a a k'asan zuciyar ta.
     Tsare shi da ido tayi tana mishi kallo mai wuyan fassara, k'irjin shi ya hau bugu da sauri da sauri yana tunanin asirin shi ne yau ya tonu.
     " Dear wallahi na fara tsinkewa da lamarin yaron nan hala shafan aljanu ne da shi, Allah ya kamata mu mik'e tsaye kar ya shafe kwa-kwalwar shi.
      " Doguwar ajiyar zuciya ya sauk'e aziyan zuciya da Allah ya taimake shi, bata gano gaskiya ba dan ya zata ko tuhumar shi zata yi.
      An yi abin da kwana biyu ta tura gidan su aka nemo mata magani ta girka a babban tukunya ta hau d'irka wa Saleem safe, rana, dare bata fashi.

       Bayan tasowa Fudel a Office ya biya gidan su ammi ya gaishe su wanda rabuwa shi da gidan tun kafin a lika mishi Khairy.
          Bayan barin shi gidan ya biya chemist ya sayo sachet na pills ya yayi hanyar gida yana mai jin tsantsar farin ciki yau zai cimma burin shi a kan Khairy.
      Gidan nashi shiru kamar babu kowa ya tarar, dama ya cika cikin shi tun a gidan su mum bai damu da tsayawa cin abinci ba cuz ya san cewa ba samu zai yi ba".
     D'akin Luby ya bud'e ya shiga ya tarar da ita a zaune a parlour tana waya da k'awar ta, sai da ya jira kana ta sakar mishiirmushi cike da so da k'auna tace" baby na ka dad'e a Office yau, i'm worried".
        Dire briefcase d'in shi yayi gefe, yace" na biya ta gida ne na gaida su Abba". "Owk", ta amsa tana kau ta kai.
       "Magani ta gani a bakar laida tace" me za kayi da magani baby?
     " Manta kawai wannan  berar nake so na sa ma, maganin k'arin k'aifin hak'uri ne, ina so da ya cije ta bugu d'aya ta ya bar ta da jinya".
      Dariyar mugunta ne ya sub'uce mata ta dara son ran ta tace" yauwa nawan dad'ina da kai akwai dabara, amma mutane na iya amfani da maganin ko baby?", sosai ma kuwa". "Tammm ta fad'a ta murmushin mugunta".
      Haka dai suke ta hira tana gwada mishi dabaru ta yanda za su yi idan suka ji kukan Khairy".

*Nace" Luby kina ruwa!!*

Da daddare bayan ya gama shirin barci ya d'auke maganin ya jika a cup, ya shige band'aki yayi fitsari, yana fitowa ya bud'e fridge ya k'ora ruwan faro, ya d'au cup na pills d'in ya shige d'akin Khairy yana tand'ar  baki hannun shi rik'e da wata leda.
     Tana jin shigowan shi ta tamk'e fuska dan ta san abinda ya kawo shi.
     A dabarance ya bud'e laidan ya warware wani abu yana amfani da remote. Za ta Yi matsifa ta ji wani abu na hawa jikin ta, ta duba ta gani ashe maciji ne ta roba ke hawa jikin ta, ta fasa razanannen Ihu jikin ta na rawa dan tsoro, Luby na jiyo ta daga d'aki tace" shegiya j'ar uba ta ji azaba ai".
      Kamar da gaske ya tunk'are macijin ya shak'e wuyan shi ta yanda ba za ta samu daman yi ma mutum illa ba yayi hanyar waje yana hucin jarumtaka, yana cewa take this cup of water, ki tabbatar kin sha ruwan nan sosai shi zai kwantar miki da hankali numfashin ki ya dai-dai ta, ya fita. Tana ganin haka ta taso da sauri ta danna lock ma k'ofan tana kwanta tana tsoron kar wani macijin ya kuma shigowa.
       Aka ce mai ramin mugunta ya gina shi d'an dai_dai wata rana yayi kurkure zai fad'a ciki, ashe Luby juye maganin tayi ta mixed a goran ruwan da ya sha bai sani ba.

Manage pls abubuwa sun fara zafi

*eedatou*

MAGANIN MATAWhere stories live. Discover now