Page 17 and 18

2.4K 90 5
                                    

🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
*🙆‍♀🙆‍♀ MAGANIN MATA‍👩‍👩‍*
🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
🤦‍♀🤦‍♀'''Damuwa'''🤦‍♀🤦‍♀

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

©
'''Marubuciyar'''

*Rayuwar Sumayyah*
*Waye Macuci* ??
*Maganin mata*
'''(Damuwa)'''
👇🏻

*eedatou✍🏻*

'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*

*Dedicated to my besty Fidausi Muhammad Mainasara(feeby)*

*Based on romantic novel* *Based on romantic novel*


1⃣7⃣-1⃣8⃣

Sai da suka tabbatar da sun cika ma juna ciki tammm da abinci kana suka dire plate d'in gefe suka wank'o bakin su, Luby ta d'auko ma Fudel brief case ta rako shi har parking space, da isowan ta bud'e mishi driving seats ya zauna ta zagaya d'ayan site d'in ta zauna ta mishi farrr da ido baby d'ina I'm gonna miss you a lot, have it been zan kasance tare da kai ina d'and'ana zumar ka, ina jin d'umin jikin ka, amma kashhhh ba da son raina zaka tafi aiki ka bar ni.
Janyo ta yayi ta fad'a jikin shi tare da d'ora kan ta a zaman kafad'an shi cikin, a hankali ya lumshe sexy eyes d'in shi yana shinshinar ta yace" my sweet nima kaina zan yi kewan ki da yawa, zan missing kayana da ke jikin ki but put it on my duk inda nake ina tare da ke Ludy, ina rab'ar jikin ki mai cike da tarin ni'ima.
Yanda tune d'in maganar shi ya doke kunnen Luby ya bala'in kashe mata gab'ob'in jikin ta, a kasalance tace" ummm ummm babu wanin nan sugar,
Allah da gaske nake babyna ni'imar ki daban da ta koh wacce mace, shi yasa da na fara abunnan baby bana sanin inda kaina yake, hatta fatar jikin ki ni'ima ne da shi.
Lumshe shanyayyun idon ta tayi ta bud'e a hankali tare da dad'e shigewa a jikin shi kamar mage, lokaci guda tana sauraran dad'ad'an kalaman shi.
Haka dai suka yi ta musayar kalamai daga nan suka ma juna tab'e tab'e da suka saba, da kyar y'ar jarabar ta barshi ya ta da mota tana waving d'in shi har ya fice daga gidan.
Kamar dama jira take yi ya fita, da saurin ta ta d'auko gyalen ta ta fice daga gidan ta bar shi kaca kaca ta d'au hanyar gidan Hussy.
Da isowan ta ta hau kwala ma Luby k'ira tana cewa" mutuniyar !!! mutuniyar !!! mituniyar !!!, wai ina kike ne fito yau fa harka ta fad'i".
Jin shiru ba'a amsa mata ba ta fad'a ragwabbb akan three seater tana sakin y'ar k'ara tace" washhhhhh i'm so tired sugar ya murzani sosai daren jiya".
"Kuka murza juna dai", cewar Hussy kenan lokacin da take shigowa parlorn ta jiyo Luby take fad'a.
"heheheeee abunda kika san ya zama dole, ke dai zauna ki sha labari k'awata"
Zama Hussy tayi a d'aya daga cikin kujerun parlorn tace" ina baza kunne aminiyar bani na sha".
Sai da Luby ta gyara zama tare da karkata kan ta yanda zata ji dad'in bada labari tace" lamarin fa ba sauk'i k'awata, kin ga duk wata burga da sugar yake ta min a waya yana wani cika waina batsewa ? hmmmmm ina komowa gida ya wani tamk'e fuska yana avoiding d'ina ni koh ina ganin mood d'in shi na tabbatar da cewa ran zumana a b'ace gashi kuma a matse nake dan tun a mota na fad'a miki na jik'e, da na ga haka na rungumo abuna a jiki na had'a shi da cayan caji tuni naga eyes d'in mutumina yana sauya launi, a take bakin shi yayi ruuffff nan fa na ga gogan nawa na nema ya fad'a harka ya sha romon dad'i".
Wata uwar shewa suka buga su biyun Hussy tace" wohohoooo k'awata Kice wutar jiya ta daban ce", kwarai ma kuwa jira fa mun raba dare muna abu d'aya baby har shid'ewa yake yi sabar ya je high,,
Shewa suka kuma bugawa zasu tafa Hussy da ta gama manta daddyn Saleem na gida tana tunowa ta d'ora yatsan ta d'aya a baki tace" shhhhhhh, Oga fa na ciki bai fito ba yana biyan bashin barcin da bai samu yayi ba daren jiya, kiyi a hankali kar ki taso min shi barci bai ishe shi ba ya k'asa tab'uka min komai yau".
Da sauri Luby ta rufe bakin ta da tafukan hannun ta murya k'asa k'asa tace" taso muje bamu ga ta zama ba,
Washe baki Hussy tayi tace" ina kuma zamu yau, wace mai *Maganin Mata* aka saman mana?
Ina matarnar da muka yi chatting da ita kwanakin baya, toh wurin ta zamu kinga idan muka k'arb'o nata muka had'a da na hajja mun gama komai".
Cikin rawar jiki Hussy tace" woow kin tuna min bari na d'auko gyallena mu fice, tana gama fad'a ta shige d'akin ta da sauri ta d'au Jakan ta ta fito suka bar gidan.
Dayake tun a chats matar da turo ma Luby address d'in ta, hakan yasa basu sha wata matsalar ba suka iso gidan matar Luby ta d'au waya ta k'ira ta, wayar na shiga matar tayi sallama Luby ta amsa kana Luby tace" auntyna na san baza ki gane ni ba, Luby ce wacce kuka yi chatting da ita a whatsapp baya kika turo mata address d'in ki".
"Owk na gane Luby yaya kike yaya Oga kuma?,
Lafiyar shi lau auntyna yanzu haka muna gidan ki ni da k'awata mun parking a waje shine na k'ira na fad'a miki".
Murmushi auntyn tata tayi tace" maraba da manyan bak'i ku shigo daga ciki zaku ganni tsaye a bakin gate", "owk toh", ta fad'a tare da yi mata sallama ta katse wayan.
Kamar yanda matar ta fad'a hakan kuwa aka yi, suka danna horn gateman ya bud'e suka shige ciki, nan suka tarar da matar a tsaya ta ja su zuwa cikin gidan.
Bayan sun zauna sun huta ta kawo musu abun motsa baki suka ci suka sha tana ta komo d'aki ta d'auko bag d'in maganin ta dire a gaban su, ta d'au wata kwalbar MAGANI da ya sha cik'o ta nuno musu tace" kun ga wannan maganin ?, wallahi muddin kuka cire kokonto kuka yi amfani da ita babu abunda zai hana baku mallake zuciyar maigida ba, wannan shi ake k'ira da hawa dubu ruwa dubu", tana gama fad'a ta d'ire maganin a gefe ta d'auko na inserting ta cije libs d'in ta na sama da na k'asa tace" hahahaaa idan kun ji ance k'arya gado toh wannan ne, cusa shi ake yi a HQ da zarar za'a sadu da Oga, ba sai na muku dogon bayani ba, koh sunan shi ma ya isa ya tabbatar muku da ingancin maganin, idan kuna so ku d'ire 50k duka biyu.
K'an matar ta gama rufe baki Luby ta ciro makud'an kud'ad'e ta 200k ta dire a gaban matar tayi far da ido tace" mun d'ora miki akan kud'in maganin ki,
"Uhhmmm ai kuwa muddin kuka yi amfani da maganin nan namiji a tafin hannun ku yake, HQ d'in ku tsukewa zai yi ya had'e kamar budurwa, ku je ku gwada ku gani".
Tasowa suka yi suka ma matar sallama suka fice daga gidan suka shige mota,
Da yake yau Luby ce ke jan mota ta d'au hanyar gidan hajja, Hussy na ganin haka ta dakatar da ita tace" wait k'awata ba dai gidan aunty hajja zamu ba?
"Kwarai kuwa k'awata", Luby ta fad'a.
No gaskiya ba bari mu jarraba wannan tukunna idan maganin matar da kyau sai mu ci gaba da amfani da shi".
Haka ne fa wallahi kin kawo shawara, tana fad'a tayi reverse suka d'au haryar gidan Hussy ta dropping d'in ta kana ta d'au hanyar gidan ta.

***********************************

Misalin k'arfe 5:30 yayi dai dai da lokacin da Fudel ya taso a gun aiki ya shigo gida cike da kewan Luby a zuciyan shi,,
Ga zaton shi Luby zata gyara gidan amma kuma sai ya ga sab'anin hakan, yana shiga ya ga komai a warwatse da alama koh shara bata ma yi ba",
Duk da tarin gajiyar da ya zo da ita bai hana fuskan shi bayyana alamar b'acin rai ba, ya haura matakalar benen ya tarar da Luby a kwance tana ta sharar barci".
B'ugu a hankali ya kai mata a gadon bayan ta yace" my one",
a hankali ta bud'e idon ta tana ganin shi ta taso daga kwancen tare da yin mik'a cikin magagin barci tace" ummm welcome back dear", tana yunk'urin komowa ta kwanta ya tare ta da hannu yace" wani irin barci ne da yamman nan kike yi bayan kin san babu kyau, da tasowa kika yi kika gyara gida da ya fi".
Cikin muryar barci tace" duk laifin ka ne sugar da nayi lallatsayi na sakar min kasala yanzu haka duk jikina a mace yake ban tunanin zan iya aikin gida dan sai na sha pills d'in k'arin k'arfi yau kafin na iya niya maka buk'ata".
Bin jikin ta yayi da kallo yana tand'e baki kamar wani tsohon maye ya hau shafo jikin ta ya mata rad'a a kunne yace" gashi kuma a matse nake, baby ki taso ki bani kayan dad'i".
Tuni barci ya k'aurace ma idon ta ta fara maida mishi da martani cikin kwarewa,sai da suka tabbatar sun gamsu kana saurara ma junan su.

Da daddare Fudel na hango akan kujerar three seater ya bararraje yana watching movie yayin da Luby ke daga gefen shi ta kwanta rabin jikin ta na nashi tana shafar shi, lumshe ido yayi ido jikinshi duk a mace babu abinda yake so a lokacin ila bacci,gefa guda kuma yana tuno mugun dadin da ya kwasa "yan awannin da suka gabata,cikin zuciyarsa ,yace ko me za'ayi ba zai iya rabuwa da Luby ba domin gani yake mata suna suka tara,gaskiya Luby macace wacce ta'amsa sunan mace a cewarsa samun mace irinta sai an tona.

*nace"duk buge ne Fudel a dai juri zuwa rafi wataran tulo zai fashe*

Ya bude idonshi ,wanda suke lumlumshe wa tsabar bacci yace"zumana ,bacci nake ji kinji ,tashi muje mu kwanta"

Gashin dake qirjinshi a kwance ,ta hau shafawa gami da lasar sa ,tamkar wata mayya muryar ta a sarqe tace"gaskiya my love ba yanzu ba dubi time fa"?, ta fad'a tana nuna masa wani danqareran a gogo dake manne a parlorn.
Lokaci guda Fudel ya fahimci in da ta dosa,sai ya tamke fuska dan gaskiya ba zai kara yin wani sex yanzu ba,ba wai dab ba ya so ba ,bacci yake ji,gashi ya fuskanci Luby yau bata ki su kwana suna abu daya ba
Sosai ta lura da yadda fuskan shi ta sauya lokaci guda amma sai ta basar kawai cikin ran ta tace"Lallai wasa farin girki wannan *MAGANI* yaci a saka masa suna Magana diso , a yanda take a yanzu ji take tamkar ba'a taba yin sex da ita ba ,yadda ,take jin qaiqayi ga uban ruwa na fita,Wallahi ko kwana zasu yi suna abu daya baza ta saurara mashi ba har sai ta dena jin abinda take ji a jikinta.

*tofa!* Fudel ka ga ta kan ka.

*eedatou✍🏻*
~Y'ar mutanen Dengi

MAGANIN MATAHikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin