Page 79 and 80

1.6K 77 15
                                    

*💫SHINNING STARS WRITER'S ASSOCIATION* 

'''The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.'''   

https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45

🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
  *🙆‍♀🙆‍♀ MAGANIN  MATA‍👩‍👩‍*
🌧🌧🌞🌞🌧🌧🌞🌞🌧🌧
           🤦‍♀🤦‍♀'''Damuwa'''🤦‍♀🤦‍♀

                      ©
                 *eedatou✍🏻*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*

*Dedicated to my besty Firdausi Muhammad Mainasara(Smart Feedorh)*  

                 7⃣9⃣— 8⃣0⃣

Shigowan ta ke da wuya ta tarar da Husna zaune a kan bed tana latsa waya Hilwa kamar kullum tayi shiru abinta ta maida kallon ta zuwa window din d'akin, bata CE musu kala ba ta fada bathroom ta shiga ta zaro ribbon din da ta tufke suman ta tare da sakar ma kanta shower tana rusar kuka." Why!! why!!! Haisam ke shirin tarwatsa mata rayuwa anya kuwa ya san irin azaftuwar da zuciyan ta ke yi akan shi kuwa? Turo kofa akayi wacce ta turo Turo kofan bathroom din Husna tayi, ta jingina jikinta da bango tare da harde hanayen ta tana kallon Huzna cike da tausayin ta, lumshe sexy eyes d'in ta tayi tana mai jin wani irin rad'ad'i a zuciyar ta, a sanyaye kamar wacce kwai ya fashe mata a ciki tace" twinny kina ma kan ki adalci kuwa? Is a high time da zaki cire duka tunanin bro a zuciyar ki, ki daure ki koya ma zuciyar ki yanda zata yi ta rabu da son shi, it's becoming worst ".
       " Tun farkon fara maganar Husna ta rage sautin kukan ta," Husna kema kina ganin rashin adalci ne na samar ma zuciyata abinda take so? kwafa tana" hmmmm" wallahi Husna ba yina bane laifin zuciyata ce da ta kamu da kaunar shi, hanya daya ce zata sulhuta zuciya ta shine na mallaka mata abunda take su, if not zan kasance marar adalci a gare ta".
       "Huzna kenan do you think things will be easy for you, a yanda nake hango tsantsar kaunar Hilwa a zuciyan bro Haisam bana jin zai saurare ki balle momma, you can't force or advice him ya daina son Hilwa cuz it's in his veins and blood. Juyo da kanta tayi a masifance har sai da suman kanta suka barbazu ruwa na ta zubowa daga suman kanta, enough please!!!!!! stop provoking me!!! Idan baza ki shawo min kan bro ba please ki barni i hate your stupid talks,  ta d'au ribbon din ta tufke suman ta fice tare da jan tsaki ta fice, kadan ya rage ta bangaji ta ba dan ta matsa kad'an ba da ta fad'i kasa.
      Garden ta wuce ta nemi gujera ta zauna tana kallon yanda flowers din ke kadawa a hankali, ga kuma sautin tsuntsaye ke tashi suma suna fidda sounds masu dadin da cooling heart din mutum. Lumshe ido tayi a hankali ta bud'e tare da kauda kan ta gefe tana kallon wasu tsuntsaye da suka bala'in tafiyar da ita har ta kusa manta irin halin da take ciki. Tsuntsaye ta gani guda biyu farare tassss da su gwanin ban sh'awa, d'ayan ta d'au wani ganyen a baki tana lau-lau da fukafikin ta kamar zata fad'i yayin da d'ayan ke ta shawagi a wurin. Can sai ta ga d'ayan ya karba wannan gayen yana gina musu gida, duk da bata iya banbance jinsin tsuntsayen ba amma a nata fahimta a tunanin ta mai ganyen ita ce macen yayin da marar ganyen wato wanda ke ginin jidan kuma namiji ne kamar mata da miji kenan. Bisa dukkan alamu baya son masoyiyar shi ta sha wahalane shi yasa ya sacrificing ita ta huta shi ya gina musu gida. Murmushi ne ya sub'uce mata har sai da hakoranta suka bayyana"love births ta furta in a cold voice.
       Kan ta ankara sai gani tayi har sun gama ginawa sun shiga suna ta zageye gida suna maganar su alamar dai yau suna farin ciki, ashe akwai inda basu gama hadawa ba tsautsayi na giftawa sai macen tana taka gurin ta runtumo zata fad'i kasa kuma gashi feeder dinta taji rauni sosai a wurin, bazata iya flying ta kare kanta ba saboda raunin da ke wurin, yana ganin  haka yayi sauri ya fad'a a dai-dai Inda yake tunanin nan ne zata fad'i cikin sa'a ya taro ta ya bata kariya. Abin da yayi ba karamin burge Husna yayi ba a hankali ta furta" what's a romantic scene, wow i like the show".
       Abunda da ya matukar  bata tausayi kuma ta ga tsuntsun yana yunkurin  taimaka mata ya dauko ta zuwa gidan su ya kasa kasancewar ba hannu ne da shi ba hakan ya sa shi amfani da  bakin shi ko zai iya d'ago ta amma inaaaaa ya buga ya buga ya buga ya kasa gashi kuma idan ya dagota da zafin nama zai iya fisge suman jikin ta.
     Wani irin kuka mara dadi ya saka dan ba zai iya barin matar tashi a wajen ba gashi kuma yana tsoro kar a harbe ta ta mutu, she can't fly balle ta fille sama. Zama yayi a gefen ta suna kuka dukan su biyun gwanin ban tausayi dan ya kasa tafiya shi kadai ita kuma bata so azo a tarar da su su duka biyun a kashe gara dai shi din ya rayu.
     "Hawayen tausayi ne ya gangaro mata" ina ma da Haisam din ta yana sonta ko da tarfin son da tsuntsun nan ke ma matan shi da taji dad'i, she loves him and all her plans ta gina rayuwar ta na aure da shi but his mind was set somewhere else.
       Takowa a hankali tayi ta nufi wurin su, daga nesa suka hango ta suka kara sautin kukan su duka a tunanin su ko kashe su tayi niyan yi har Huzna ta iso na mijin bai motsa ba illa yunkurin rufe matar tashi. Dan tsabar tausayi kukan ya kwashe mata ta shiga rera nata kukan tare da d'ago macen a hannu tayi wurin kujeran da ta baro namijin na binta wai ta sauko mishi da abarshi, haka ta hau jera kujeru d'aya bayan d'aya da hannun ta na dama har suka yi tsayi Allah ya taimaka bishiyar ba wani mai tsaho bane da shi sosai, cikin dabara ta hau dafa wuri har ta clubbing ta maida ta ciki ta sauko shi ko mijin ya doka tsalle yana murnar taimaka mishi da tayi, da sauri ya fying ya gyara dan gara wurin da ta burmo.
       Barin wurin Huzna tayi tana maida kujerun a hankali sai ga namijin tsuntsun ya sauko ashe ya gama ya hau bin bayan ta a nashi dabaran tunda ta taimaka mishi bashi da wani karfin da zai iya taya ta daga kujerun gara yayi ta bin bayan ta suna tafiya a haka har suka gama Huzna ta zauna bisa kujera ya hau saman kafad'an ta ya kwantar da kai alamar gingina da yabo, hannu ta saka shafa suman jikin shi a hankali tare da tsagaita kukan ta ta hau share hawayen ta, sai da ya ga ta bar hawayen kana ya fille sama ya je yin jinyar matar shi.
      Cikin gidan ta nufa ta shige d'aki time din ba Husna da Hilwa suna d'akin momma tayi kiran su su gyara mata wardrobe. Fad'awa tayi a kan bed tayi ta runtse eyes d'inta tana tunanin nata makoman soyayyan gashi ta kai kanta a idan ba'a yin ta.
      Har wujen magrib tana kwance   a d'aki bata fito ba suma Husna na nan makale da momma.
     Kiran salar Magrib Hilwa ta shigo ta fad'a bathroom ta d'auro alwala, ta nemo hijabi ta saka kana ta hau gabatar da sallan ta, duk da lalura ta Hilwa bai hana ta kusance mahaliccin ta ba, domin kuwa tana jin ana kiran sallah zata fito tayi, Allah ya taimaka karatun nata na nan rasss a bakin ta. Bayan ta idar ne tayi addu'a ta shafa har zata fita ta hango Huzna ta makure guri d'aya, kamar wacce kwai ya fashe mata a jiki ta tako a hankali ta zauna gefen ta ta buga bayan ta a hankali dan ta tashi tayi sallah, abunda bata sani ba ashe eyes d'in ta biyu duk abubuwan da Hilwa take yi a kan idanuwan ta.  

*eedatou*

MAGANIN MATAحيث تعيش القصص. اكتشف الآن